You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Kano
Kano ke zama birni mafi girma mai hadadar kasuwanci a yankin arewacin Najeriya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
DA BAZARMU cigaban shirin tare da Jamila ta Labarina
Jarumar fina-finai a masana'antar kannywood Amina Hassan wacce aka fi sani da Maryam a cikin fim din Labarina, ta ba yi
Matsalolin tafiye-tafiye tsakanin Nijar da Najeriya
Sabon tsari shiga Jamhuriyar Nijar da mahukuntan mulkin soja suka samar ya rage fasinjoji masu shiga daga Najeriya..
Shirin Rana: 21.01.2025
Taba Ka Lashe: 08.01.2025
Kano: Matakin hana yara bara
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta fara tattara yara 'yan gararamba, domin mayar da su ga iyayensu.
Dambarwar samar da masarautu a jihar Adamawa
Gwamnan Admawa Umaru Fintiri, ya sanya hannu kan dokar kirkiro da sabbin masarautun gargajiya uku masu daraja ta daya.
Bikin hawan daba a Kano ya shiga kundin tarihin UNESCO
Hawan Daba a Kano ya shiga tsakiyar kundin tarihin hukumar ilimi da kimiya da raya al'adu ta Majalisar Dinkin Duniya
Ko kun san kofofi nawa ne a jihar Kano?
Masu yawon bude ido daga ciki da wajen Najeriya kan je Kano, domin gane wa idanunsu kofofi da ganuwar jihar.
Gaskiyar Magana: Dambarwar siyasa a Kano
Shirin na wannan lokacin ya tattauna da Hashimu Dungurawa, shugaban jam'iyyar NNPP a Kano da kuma Ferfesa Kamilu Sani Fagge, masanin siyasa a Najeriya kan dambarwar siyasar kan dambarwar siyasar da ta barke a jam'iyyar NNPP da ke mulki a Kano.
Kama yara ya jefa matsin lamba a Najeriya
Kungiyoyin kare hakkin dan Adam na ci gaba da kokarin samar da yanci ga yara 'yan zanga-zanga da aka kama.
Tattara sakamakon zaben kananan hukumomi a Kano
A Jihar Kano da ke arewacin Najeriya an fara tattara sakamakon zaben kananan hukumomi
Rikicin siyasar Jam'iyyar NNPP a Kano
Jam'iyyar NNPP a Kano ta dakatar da sakataren gwamnatin Jihar Dr Baffa Bichi da kwamishinan sufuri Muhammad Diggol
Hira da Sanata Rufai Hanga
Sanata Hanga: Ya zargi gwamnoni da doki dora a zaben kananan hukumomi.
Najeriya ta kama 'yan Poland da zargi a kan ɗaga tutar Rasha
Gwamnatin Najeriya ta kama wasu 'yan kasar Poland mutum bakwai saboda zargin su da ta yi da ɗaga tutar kasar Rasha
Najeriya: Gumurzu tsakanin masu zanga-zanga da 'yan sanda
Najeriya: Matasa sun ci gaba da yin zanga-zanga
Tarzoma ta tashi a Kano duk da dokar hana fita da aka kafa
Hankali ya sake tashi a jihar Kano da Najeriya sakamakon sake fitowar masu bore da suka arangama da 'yansanda.
Zanga-zanga ta rincabe a wasu sassan Najeriya
Masu zanga-zanga a Najeriya sun fantsama kan titunan manyan biranen kasar.
Kano: Akwai sauran tsalle a shari'ar masarauta
Kotu ta Alhaji Aminu Ado Bayero da ya dawo da dukkan kayayyakin sarauta da ke hannunsa, kada kuma ya kira kansa sarki.
Kano: Mata masu tukin Adaidaita Sahu
Faifen bidiyonmu na mata masu tukin baburan Adaidaita Sahu a jihar Kano da ke Tarayyar Najeriya.
Tattaunawa da AIG Usaini Muhammad Gumel
Tattaunawa da tsohon kwamishinan 'yan sandan jihar Kano a Najeriya, AIG Usaini Muhammad Gumel.
Gaskiyar Magana: Tashin Farashin Abinci a Najeriya
Muhawara kan kawo karshen sabani tsakanin malamai
Karancin ruwan sha a Kano da kewaye
Matsalar rashin ruwan sha a Kano
Shirin Safe 25.06.2024
Hukuncin babbar kotun tarayya kan masarautar Kano
Alkali ya ce dokar rushe sarakuna da majalisar dokokin jihar Kano ta yi tana nan amma fa suma masarautun ba su rusu ba.
Gaskiyar Magana: Masana'antar Kannywood
Masana'antar Kannywood tana fuskantar matsaloli daga cikin gida.
Shirin Yamma 31.05.2024
Shirin Yamma 26.05.2024
Shirin Yamma 26.05.2024
Shirin Yamma 25.05.2024
Shirin Yamma 25.05.2024
Shirin Safe 25.05.2024
Sarki Sanusi ya yi Juma'ar farko a sabon mulki
Sarkin Kano na 16 Muhammadu Sanusi II ya jagoranci sallar Juma'a a gidan gwamnatin Kano.
Shirin Rana 24.05.2024
Shirin Yamma 23.05.24
Muhammadu Sanusi II ya dawo sarautar Kano
Shirin Rana 23.05.2025
Shirin Yamma 22.05.24
Matashi ya jikkata mutane a masallaci
Limamin masallacin da wani mutum ya cinna wa wuta a jahar Kano ya rasu da wasu mutane guda biyu.
Shin kun gamsu da jagorancin Abba a hukumar kannywood?
Watanni bayan nada Abba El-Mustapha a mukamin shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, tauraron fina-finan arewacin Najeriya ya ce ya saisaita fannoni da dama na badalar da ake fuskanta a masana'antar Kannywood.
Kano: Matasa masu yaki da dumamar yanayi
Wasu matasan sun dukufa wajen dashen itatuwa, domin inganta muhalli da dawo da martabar shuka bishiyu a Kano.
Kalubalen siyasar Ganduje da El-Rufa'i
Kujerar tsohon gwamnan Kano ta shugabancin jam'iyyar APC na girgidi, majalisar Kaduna kuma na bincikar tsohon gwamna.
Shirin Rana 16.04.2024
Yadda Teloli suka yi kukan rashin harka a bana
Teloli da dama ba su dakatar da karbar aiki ba lokacin da sallah ta yi kusa, saboda karancin cunkoso.
Gaskiyar Magana: Rikicin siyasar jihar Kano da ke Najeriya
Eid el Fitr: Shugaba Tinubu ya bukaci hadin kan kasa
Shagulgulan Sallah a Najeriya
Kotu a Najeriya ta yanke wa 'dan kasar Sin hukuncin kisa
Kotun Najeriya ta yanke wa 'dan Chaina Geng-Quangrong, hukuncin kisa ta hanyar rataya kan laifin kashe budurwarsa a Kano
Shirin Yamma 13.03.2024
Hisbah tana keta hakkin dan Adam
Martani kan kamen Gandaye a Kano da ke Najeriya abin da masana a fannin shari'a ke cewar keta hakkin dan Adam ne.
Darasin Rayuwa 06.03.2024
Nadama wani yanayi da 'dan adam kan shiga ciki da zarar ya aikata wani abu cikin fushi
Yaki da cutar kyanda
Iyaye sun garzaya zuwa asibitoci domin duba yara da ake tunanin sun kamu da cutar kyanda a jihar Kano da ke Najeriya.
Sulhun Daurawa da gwamnan Kano
Shugaban Hukumar Hisba a Kano da ke Najeriya, ya koma bakin aikinsa bayan sun yi sulhu da gwamnan jihar.
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 12
Shafi na gaba