You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Xi Jinping
Xi Jinping ya kasance shugaban kasar China da ya dauki madafun iko cikin shekara ta 2013.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Putin ya karbi shugabanni a taron kolin BRICS
Vladimir Putin na son nuna wa kasashen yamma cewa kokarinsu na mayar da kasarsa saniyar ware bai samu nasara ba.
Shugaba Xi Jinping na China zai kai ziyara kasar Rasha
Shugaba Xi Jinping na kasar China zai kai ziyara Rasha, inda za a gudanar da taron koli na kungiyar BRICS.
Shugaba Putin na ziyarar karfafa danganta a China
Shugaba Vladmir Putin na ziyarar karfafa danganta a China.
Taron kasashen Turai da China
Ana gudanar da taro tsakanin kasashen Turai da China inda batun tattalin arziki ke daukan hankali.
Taron kolin EU da China a Beijing
Kalubale a dangantakar EU da China
Amurka da China sun shiga yakin tattalin arziki
Takaddama tsakanin China da Amirka ta sa Jamus ta kadu
Ambaliya ta kashe mutane 20 a Beijing
Ambaliyar ruwa ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 20 sakamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya a birnin Beijing da keweye.
Dangantakar Jamus da China mai sarkakiya
Jamus da China sun jima suna duba hanyoyin kulla dangantaka, amma batun ya koma sukan juna. Sai dai da alamun sake salo.
Ganawa tsakanin Zelensky da Xi Jinping
Shugaba Zelensky na Ukraine ya tattauna da Xi Jinping na China
Turai na neman sa bakin China a yakin Ukraine
Shugaban Faransa da wasu na Tarayyar Turai za su tattauna da Shugaban China a kan rikicin Ukraine.
China ta yi wa Koriya ta Arewa tayin sulhu
Shugaban kasar Cina ya aika sakon neman fahimtar juna a tsakaninsa da shugaban Koriya ta Arewa domin zaman lafiya.
Olaf Scholz ya isa Chaina don ziyara
Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz na ziyara a Chaina don karfafa dangantakar tattalin arziki tsakanin kasashen biyu.
Shugaba Xi Jinping zai dore a wa'adi na uku a China
Babban taron jam'iyyar kwamisancin a China ya zabi shugaba Xi Jinping a wa'adi na uku
Xi Jinping: China na iya amfani da karfi kan Taiwan
Xi jinping ya ce China ba ta fidda tsammanin amfani da karfi a kan Taiwan ba.
Shekaru 100 da kafuwar jam'iyyar Kwaminisanci a China
Jam'iyyar Kwaminisanci ta cika shekaru 100 da kafuwa a China, tare kuma da kwashe shekaru 72 tana mulkin kasar.
Shekaru 100 da kafa jam'iyyar CCP a Chaina
An gudanar da bikin cika shekaru 100 da kafa jam'iyyar kwaminisanci a kasar Chaina a dandalin Tiananmen da ke Beijing.
Jamus ta nemi ganin mafita tsakanin Amirka da China
Kasuwanci tsakanin kasashen ya dauki hankalin taron G20 da ke gudana a Japan.
Babban taron jam'iyyar Kwaminis yayin raunin tattalin arziki
Bunkasar tattalin arzikin kasar China ya yi rauni, a yayin da kayayyakin da kasar ke sayarwa a ketare suka ragu.
Xi Jinping na jan zarensa a China
Taron kasuwanci tsakanin Japan da China
Firaministan Japan Shinzo Abe da takawaransa na China Li Keqiang sun gana a Bejing babban birnin kasar Chinan.
Ziyarar Xi Jingping na China a Afirka
Kasar China na ci gaba da kokarin ganin ta karfafa huldar soji da kasuwanci da Afirka.
Shirin safe na DW na 28.03.2018
A cikin shirin za a ji cewa a wannan Laraba ce shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un ya kammala ziyararsa a kasar China wanda ta kasance ta farko da ya yi a wata kasa ta waje tun bayan hawansa mulki a shekara ta 2011.
China: Xi ya zama shugaban sai madi ka ture
Wakilai 2,970 da ke Beijing ne suka kada kuri'ar tabbatar da Xi Jinping mai shekaru 64 da mataimakinshi Wang Qishan
Saurari shirin rana na DW na 11-03-18
Saurari shirin rana na DW na 11-03-18
Xi Jinping zai zama shugaba na din-din-din
Majalisar China ta bai wa Xi Jinping damar gudanar da mulkin sai Madi ka ture sakamakon soke tsarin wa'adin shugabanci.
Huldar kasuwanci tsakanin China da Faransa
Sakamakon ziyarar da Shugaba Macron ke yi a China, kasashen biyu sun rattaba hannu kan yarjejeniyoyin kasuwanci.
Shugaba Macron na Faransa ya fara ziyara a China
Tsarin kasuwancin da a China aka fi sani da "One Belt One Road" na zama babban batu da za a mayar da hankali.
China: Bude taron jam'iyyar kwamunisanci
Dubban wakilan jam'iyyar kwamunisanci ta China CPC na halartar taron kolin Jam'iyyar.
Neman hanyar dakile rikici a mashigin ruwan Koriya
China ta bukaci warware takaddamar mallakar makamun nukiliyar Koriya ta Arewa ta hanyar diplomasiyya.
Buhari: Muna jinjina wa China kan tallafi
China ta ce shekaru 45 ke nan da hudar diplomasiya da Najeriya da ta haifar alfanu masu tarin yawa
Kame-kamen 'yan fafutika a China
Tun bayan fitar budaddiyar wasika ga shugaban kasar China kamun 'yan fafutika ya karu.
Shirin ziyarar Shugaban China a Saudiyya, Iran da Masar
Kasar china na fatan ganin an samu zaman lafiya tsakanin kasashen Iran da Saudiyya.
China za ta kashe wa Afirka Dala dubu 60
Batun rashin tsoma bakin China a huldar cikin gida a kasashen Afirka, ya faranta ran shugaba Mugabe.
Shugaban China na ziyara a Birtaniya
Bayan ganawa da Sarauniya Elizabeth ta biyu shugaba Xi Jinping na China zai yi jawabi ga 'yan majalisar Birtaniya.
China za ta rage sojoji 300,000
Ya zuwa yanzu dakarun sojan kasar ta China su suka fi yawa cikin dakarun sojan kasashe a duniya.
China da Indiya na yunkurin kyautata dangantakarsu
Kasancewarsu kasashen da suka fi karfin tattalin arziki a yankin Asiya China da Indiya sun ce bunkasa dangantakar da ke tsakaninsu zai samar da cigaba mai dorewa
Martani bisa sabon shugaban ƙasar China
Ana maida martani bisa zaben Xi Jinping a matsayin sabon shugaban ƙasar China
Xi Jinping
Jam'iyyar kominisanci ta China a babban taronta ta nada Xi Jinping a matsayin sabon shugabanta, inda hakan ta sanya shi a matsayin wanda zai gaji Shugaba Hu Jintao.To ko wa nene Xi Jinping?
Shugabannin China masu ci da gumin talakawa
Kamfanoni da masana'antun China masu mulki sun mamaye su yayin da mai karamin karfi bashi da ikon fadi aji
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 1
Shafi na gaba