You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Guguwar Neman Sauyi
Guguwar neman sauyi ta kada a kasashe da dama na Larabawa inda mutane suka bukaci sauyin shugabanci.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Masu bincike sun gano bam ne ya tarwatsa jirgin saman Rasha
Rasha ta tabbatar bam ne ya tarwatsa jirgin saman fasinja mallakin kasar a Masar.
Saurari shirin yamma na DW Hausa
Shirin sashwn Hausa na DW na yammacin Lahadi taakwas ga watan Nuwamba 2015
Ci gaba da bincike kan hadarin jirgin saman Rasha
Ta yi wu bom ne ya haddasa hadarin jirgin saman Rasha a Masar.
Saurari shirin yamma na DW Hausa
Shirin Yamma na DW Hausa na ranar Asabar takwas ga watan Nuwamba 2015
Rasha ta tsaida sufuri tsakaninta da Masar
Wannan dakatarwa dai ta shafi dukkanin jirage ne.
Jirgin Birtaniya ya tashi daga Masar a karon Farko
Tashin jirgin na Birtaniya na zuwa ne bayan daukar lokaci ana dako. An tsaurara matakan tsaro a filin jirgin saman Masar
Bom ya yi sanadiyyar hadarin jirgin Rasha?
Jaridar The Times ta Birtaniya ta ruwaito batun saka bom a cikin jirgin Rasha da ya fadi a Masar
An kai hari yankin Sinai na Masar inda jirgin sama ya fadi
'Yan sanda hudu sun hallaka sakamakon harin tsageru a yankin Sinai na Masar da ake binciken dalilan hadarin jirgin sama.
Saurari shirin safe na ranar 1 ga watan Nuwamba 2015
Masu bincike sun fara duba musabbabin hadarin jirgin sama mallakin kamfanin Rasha dauke da mutane 224 a Masar, akwai kuma sharhin jaridunn Jamus kan nahiyar Afirka.
Saurari shirin Yamma na DW na 31 ga watan Oktoba 2015
A cikin shirin za'a ji cewa mahakumatan kasar Masar sun gano akwatunan nadar bayannai na jirgin kanfanin Metrojet na kasar Rasha da ya fadi a kasar ta Masar.
Jirgin saman Rasha ya fadi da mutane 224
Masu aikin ceto na kasar Masar sun samu isa wurin da jirgin saman mallakin kamfanin kasar Rasha ya fadi a yankin Sinai.
Zaben 'yan majalisa na farko bayan Mursi a Masar
'Yan takarar jam'iyyar tsohon shugaban kasar Hosni Mubarak dai sun yi mamaya a zaben.
ci gaba da tan-tance yawan wadanda suka rasu a Saudiya
Har yanzu Saudiyya ba ta bayyana kasashen da mahajjatan da suka rasu a Mina suka fito ba
Masar ta sako 'yan jaridar Aljazeera
Aljazeera ta bayyan gamsuwarta da sakin 'yan jaridarta a Masar
Kashe wasu 'yan Mexiko bisa kuskure a Masar
Sojin Masar sun kashe wasu 'yan wayon buda ido 'yan kasar Mexiko
Shirin safe na DW na 24 ga watan Agusta, 2015
A cikin shirin za a ji cewa sakatare janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-moon na ziyara a Najeriya harma ya gana da gwamnonin jihoin kasar a jiya Lahadi. A Jamhuriyar Nijar kuwa hukumomi ne suka dauki aniyar kawar da barace-baracen da wasu al'ummar kasar ke yi. A Masar masu kare hakkin dan Adam ne ke kokawa game da yawaitar mutuwar mutanen da ake tsare da su.
Hare-haren ta'addanci sun karu a Masar
Kungiyar IS ta dauki alhakin tayar da bama-bamai a dab da ofishin jami'an leken asirin Masar da kuma wata kotu. Harin da- ya zuwa yanzu-mahukunta suka ce ya jikkata a kalla mutane 29.
Hare-haren ta'addanci sun karu a Masar
Kungiyar IS ta dauki alhakin, tashin bama-baman da aka samu a baya-bayan nan, wanda ya jikkata akalla mutane 29.
Shirin rana na DW 20-08-2015
Katun ICC ta zata fara nazarin shari`ar shugaban kasar Kenya kan rikicin kabilancin daya biyo bayan zaben 2007.
Bam kusa da ofishin jami'an leken asiri a Masar
Wannan hari na bam dai na zuwa ne kwana daya bayan da shugaba Al-Sisi ya rattaba hannu kan dokar ta'addanci.
Ta'addanci: Masar ta soki kasashen duniya
Masar ta soki kasashen duniya da ke sukar sabuwar dokarta ta yaki da ta'addanci.
Saurari shirin yamma na ranar 18 ga watan Agusta 2015
Dakarun kiyaye zaman lafiya na Majalisar Dinkin duniya da ke Mali sun shata yankin tsaro a garin Kidal na arewacin kasar, sannan gwamnatin Libiya ta bukaci samun makamai domin yaki da tsageru
An aiwatar da hukuncin kisa ga mutun hudu a Saudiyya
Wasu mutane hudu sun fuskanci hukuncin kisa a wannan Litinin din a Saudiyya
Gwamnatin Masar na kokarin fatattakar 'yan ta'adda
Gwamnatin kasar Masar ta samar da sabuwar dokar yaki da ta'addanci.
'Yan sanda a Masar sun tarwatsa masu zanga-zanga
Zanga-zangar tunawa da ranar kashe masu zanga-zanga a shekara ta 2013 a Alkahira
Shirin safe na DW Hausa: 24.07.2015
Barazanar barkewar murar tsuntsaye a Afirka ta Yamma.
Hari kan jami'an tsaro a kasar Masar
Tsagerun yankin Sinai na ci gaba da kai hari a kan jami'an tsaron kasar Masar.
Saurari shirin safe na ranar 7 ga watan Yuli 2015
A ciki akwai rahoto kan yunkurin harin kunar bakin wake a birnin Kano da ke Najeriya, sannan kasashen Masar da Isra'ila na hada kai domin yaki da ta'addanci.
Yankin Sinai na Masar na cikin fada
Sojojin Masar na fada da mayakan jihadi
Hare-hare a yankin sinai na Masar
Dakarun kasar Masar na kokarin dakile ayyukan tarzoma
Saurarin shirin safe na ran 2 ga watan Yuli 2015
Jami'an tsaron Masar sun sanar da cewar sun kashe kusoshin kungiyar 'Yan Uwa Musulmi 13, wadanda suka zarge su da shugabancin kai hare hare na ta'addanci a yankin Sinai
Harin 'yan bindiga ya hallaka mutane da yawa a Sinai
Sinai da ke kasar Masar na zama matattarar kungiyoyi masu ta da kayar baya.
Bam ya hallaka mai shigar da kara a Masar
Wasu 'yan sanda biyu da wani farar hula daya sun ji rauni a cikin harin da ya hallaka mai shigarda kara a Masar
An sako dan jaridar Al Jazeera a Jamus
A karshen mako mahukuntan Jamus suka kame Ahmed Mansur a Berlin
Ana ci gaba da tsare dan jaridar Al Jazeera a Berlin
Hukumar 'yan sandan duniya ta Interpol ta ba da sammaci kame shi
Kotu ta tabbatar da hukuncin kisa a kan Morsi
Kotun Kasar Masar ta yanke hukunci ukku a kan Mohamed Morsi
wata kotun ɗaukaka ƙara a masar ta soke wani hukuncin kotu
Masar ta fitar da Hamas daga cikin ƙungiyoyin 'yan ta'adda
Shekara guda a bisa shugabancin Al-Sisi
Alheri da azabar da Misirawa suka samu tun hawan Al-Sisi mulki
Jamus za ta ci-gaba da tafiyar da hulda da masar
Jamus za ta taimaka wa Masar a fannoni daban-daban
Ziyarar al-Sisi a tarayyar Jamus
Shugaba Abdel-Fattah al-Sisi na kasar Masar.
Ziyarar al-Sisi a tarayyar Jamus
Shugaba Abdel-Fattah al-Sisi na kasar Masar ya fara ziyarar aiki Jamus.
Kotu ta buƙaci da a yanke wa Mohamed Mursi hukuncin kisa
Kotu ta buƙaci da a yanke wa Mohamed Mursi hukuncin kisa
Yaki da 'yan bindiga a kasar Masar
Yaki da 'yan bindiga a kasar Masar
Tarihin hambarren Shugaba Mohamed Mursi na Masar
Tarihin rayuwa da yadda aka yi Mursi ya samu madafun ikon kasar Masar
Kotu ta daure Mursi shekaru 20
A kasar Masar kotun manyan laifufuka ta yankewa hambararran shugaban kasar Muhammad Mursi da wasu mukarrabansa daurin shekaru ashirin, kan abin da ta kira laifukan nuna karfi da ta da tarzoma.
Kotu ta daure Mursi shekaru 20
Kotu ta daure Mursi shekaru 20
Kotun Masar ta daure tsohon shugaba Morsi
Kotun Masar ta daure tsohon shugaba Morsi
An yanke wa tsohon shugaban Masar hukunci
An yanke wa tsohon shugaban Masar hukunci
An kashe wasu daliban kwalejin sojoji a Masar
Ana yawaita kai hari kan dakarun tsaron Masar a kwanakin nan.
Wata kotu a Masar ta tabbatar da hukuncin kisa ga Badie
Wata kotu a ƙasar Masar ta tabbatar da hukuncin kisa ga Mohammed Badie
Shafin da ya wuce
Shafi 9 daga 18
Shafi na gaba