You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Kano
Kano ke zama birni mafi girma mai hadadar kasuwanci a yankin arewacin Najeriya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Yamma 01.02.2021
A cikin shirin za a ji cewar ana ci gaba da mayar da martani kan kiran da gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya yi na hana zirga-zirgar makiyaya daga arewa zuwa kudancin Najeriya.
Najeriya: Martanin Fulani kan hana yawo
Kungiyoyin Fulani a Najeriya, sun ce ba za ta sabu ba, wai bindiga cikin ruwa, dangane da batun hana su yawo a kasar.
Shirin Himma dai Matasa
Matasa da dama a Afirka na zabar samar wa da kansu mafita ta hanyar rungumar sana'o'in dogaro da kai.
Sufurin jirgin kasa tsakanin Najeriya da Nijar
Sufurin jirgin kasa tsakanin Najeriya da Nijar
Layin dogon daga Kano a arewacin Najeriya zuwa Maradi a kudancin Nijar don bunkasa ciniki.
Kano: Masu larura ta musamman da suka rungumi sana'ar hannu
Shirin Himma dai Matasa
Shirin na wannan lokaci ya leka jihohin Kano da Kaduna da kuma Katsina a Tarayyar Najeriya. Ku biyo mu.
Shirin Safe
A cikin shirin bayan labaran duniya za ku ji dalilin lauyoyin Kamaru na fara yajin aiki a wannan Litinin, akwai rahoto kan zargin da ake yi wa 'yan sanda da yin garkuwa da fulani domin su ba su kudin fansa a Kano da rahoto kan yadda mutane su kaurace wa hanyar Kaduna zuwa Abuja a Najeriya gami da rahoto kan kisan da Maleriya ke yi a saboda zuwan corona.
Shirin Dandalin Matasa
Nazari kan matsalar shafe-shafe domin fata tai haske wato Bleaching, a tsakanin matasa maza da mata.
Shirin Safe
A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan zargin wasu 'yan China da saran katako ba bisa ka'ida ba a jihar Neja ta Najeriya da rahoto a Agadez Jamhuriyar Nijar game da zaman tattaunawa tsakanin masu unguwa da bakin haure da ke kokarin zuwa Turai don kyautata mu‘amala tsakaninsu.
Shirin Dandalin Matasa
Sau tari matasa kan wuce makadi da rawa, yayin da suka shirya wata zanga-zanga, ko ta nuna bacin rai ko ta farin ciki.
Himma dai Matasa 11.11.2020
Shirin na wannan lokaci ya yada zango ne a Tarayyar Najeriya da kuma makwabciyarta Jamhuriyar Nijar.
Tarihin Dala da Goron Dutse tsaunuka mafi shahara a Kano
Shirin ya jiyo tarihin Dala da Goron-Dutse tsaunuka mafi shahara daga tsaunuka shida da suka kasance matsugune na mutanen da suka rayu a ciki da kewayen jihar Kanon Najeriya.
Shirin Himma dai Matasa
A Najeriya bayan maza, mata ma ba a barsu a baya ba wajen tashi tsaye domin su kama sana'o'in dogaro da kansu.
Shirin Safe 14.10.2020
A cikin shirin za a ji yadda wasu masu aikin sakai da ke kare kansu daga hare-haren yan bindiga suka halaka wasu mutane 11 da suke zargin 'yan bindiga ne ta hanyar yankasu a garin Wurma na jihar Katsina.
Allah ya yiwa sarkin Zazzau rasuwa
Rahotanni daga jihar Kadunan Najeriya na cewa a yau Lahadi Allah ya yi wa m
Shirin Darasin Rayuwa
Shirin na wannan lokaci, ya yi nazarin yadda dokar kulle sakamakon annobar coronavirus ta shafi rayuwar almajirai.
Halin matsin rayuwa a Najeriya
Kungiyoyin kwadago a Tarayyar Najeriya sun nuna damuwa kan karin farashin man fetur da na hasken wutar lantarki.
HdM: Matashi ya kirkiri manhaja a Kano
Matashi Jamilu Abdusslam ya kirkiro manhajar da ya sanyawa suna Northflix, domin kallon fina-finan Kannywood.
Gidan Makama a jihar Kano Najeriya
Gine-ginen gargajiya a Kano suna daga cikin wuraren ban sha'awa da 'yan yawon bude suka fi son gani. Sai dai rashin kula da wadannan muhimman wurare ya jawo gushewarsu sannu a hankali.
Sharhunan jaridun Jamus kan Afirka
Jaridun Jamus na wannan makon sun leka jihar Kano a Najeriya da Jamhuriyar Nijar da kuma kasar Yuganda.
Shirin Safe 13.08.2020
A cikin shirin za a ji yadda wata kotu a jihar kano ta yanke hukuncin rajamu a kan wani dattijo mai shukaru 70 da ya yi wa wata yarinya fyade.
Kano: Hukuncin rajamu kan aikata fyade
Kotun musulunci ta yanke hukuncin kisa kan aikata fyade
Shirin yamma 10.08.2020
A shirin za a ji cewa, wata babbar kotun shari'ar musulunci da ke a Kano, da ta zartas da hukuncin kisa akan wani matashi mai suna Yahya Sharif Aminu da ta samu da laifin yin sabo ta hanyar furta kalaman batanci ga manzon Allah SAW.
Kotu ta yanke hukuncin kisa kan wakar batanci
Kotun shari'ar musulunci a Kano ta zartas da hukuncin kisa akan Yahya Sharif Aminu da kotun ta samu da laifin yin sabo.
Shirin Yamma 16.07.2020
A cikin shirin za ku ji yunkurin majalisar dokokin jihar Kano na kaddamar da dokar yin hukuncin dandatsa ga duk wanda aka samu da laifin aikata fyade.
An kara farashin man fetur a Najeriya
A Najeriya ana mayar da martani kan karin farashin man fetur, inda za a rinka sayar da shi sama da Naira 140 a kasar.
Shirin Himma dai Matasa
Shiri ne da ke zakulo matasan Afirka da suka yi fice wajen tashi domin su nemi na kansu, da nufin tallafawa rayuwarsu.
Shirin Safe
Bayan labaran duniya a cikin shirin akwai karin bayani a kan wata tankiya da ke wanzuwa a tsakanin alarammomi da gwamnatin jihar Kano ta Najeriya a kan fara aiwatar da dokar hana yin bara. Akwai rahoto a kan wata matashiya a Damagaram Nijar da ke saka tabarmar kaba. Akwai wasu karin rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Daliban Najeriya a kasashen waje na cikin dimuwa
Dubban daliban Najeriya na gararamba a kasashen duniya a sakamakon gazawar gwamnatin kasar na cika alkwarin dawo da su gida biyo bayan barkewar annobar Corona.
Daliban Najeriya a kasashen waje na cikin dimuwa
Gwamnatin ta kasa cika alkwarin dawo da dalibanta da ke waje gida biyo bayan barkewar Corona.
Rahoto: Martanin al'umma kan dakatar da aikin Hajji
Shirin Rana 02-06-20
A Najeriya Kanawa na mayar da martani kan matakin gwamnatin Kano na ci gaba da aiki da dokar kulle da takaita zirga-zirga ta Corona duk da matakin gwamnatin tarayya na dage dokar a jihar.
Kano: Dokar Corona ta leko ta koma
Kanawa na nuna rashin jin dadinsu da matakin gwamnatin Kano na ci gaba da aiki da dokar kulle ta Corona.
Shirin Rana.
A cikin shirin za a ji cewa ta leko ta koma a jihar Kano da ke Najeriya inda gwamnatin jihar ta sake kakaba dokar zaman gida har na tsahon kawanaki hudu a sati duk da matakin sassauta dokar kullen da gwamnatin tarayyar kasar ta dauka a wasu jihohi ciki har da jihar Kano a yayin da shi kuwa Shugaba Donald Trump ya yi barazanar yin amfani da soja don dakile bore da tarzomar da ta barke a kasar
Kano: Murnar dage dokar Corona ta koma ciki
A Najeriya Kanawa na mayar da martani kan matakin gwamnatin Kano na ci ga da aiki da dokar kulle da takaita zirga-zirga ta Corona duk da matakin gwamnatin tarayya na dage dokar a jihar.
Tasirin Intanet a kasuwanci lokacin Corona
'Yan kasuwan Kano sun yi amfani da hanyoyin Intanet wajen kasuwanci a lokacin Corona.
Shirin Safe.
A cikin shirin bayan ku ji labaran duniya, za a ji cewa hukumomi a jihar Kano Najeriya sun fara yanke albashin wasu daga cikin ma'aikatan jihar a daidai lokacin da bikin karamar salla ke karatowa.
Za a ci gaba da kulle jihar Kano
An kara tsawaita dokar kulle a Jihar kano da karin mako biyu.
Shirin Dandalin Matasa
Ko matasa da ke rike da sarauta na taka wata rawa a rayuwar al'ummar da ke karkashinsu? KU saurari Dandalin Matasa
Shirin Amsoshin Takardunku
Ko kun san waye marigayi sarkin Rano da ke jihar Kano Dr Tafida Abubakar Ila na biyu, ku biyo mu cikin shirin.
Saurari shirin safe 02.04.2020
Rahotanni daga jihar Kano na nuni da cewar, yawan mutane da ke dauke da cutar Covid 19 na kara na kara yawa.
Rashin tabbas kan mace-mace a Najereiya
A daidai lokacin da ake fama da COVID-19, ana samun yawaitar mace-mace a jihohin Kano da Borno da ke Tarayyar Najeriya.
Najeriya: Buhari ya kulle Kano
Jawabin shugaban Najeriya na uku cikin makonni hudu kan COVID-19, ya mayar da hankali kan halin da jihar Kano ke ciki.
Ba Covid-19 ce ke kashe mutanen Kano ba
Kano: Sankarau da hawan jini ne ke kashe mutane ba coronavirus ba.
Hadarin COVID-19 ga Almajirai a Najeriya
Gwamnatin Kano a Najeriya, ta fara mayar da Almajirai, garuruwansu na asali a daidai lokacin da Coronavirus ke yaduwa.
Shirin Yamma
Shirin na dauke da rahotannin da suka hada da sassauta dokar kulle a Kano Najeriya da Yamai Nijar da kuma bayani a kan rayuwa da coronavirus daga bakin gwamnan jihar Bauchin Najeriya wanda ya warke daga cutar. Akwai rahoto kan yadda jama'a a Ghana ke kauce wa bayar da gudunmawar jini. Labaran duniya da shirin Dandalin Matasa duk suna cikin shirin.
Me ke kashe mutane a Kano?
Gwamnatin Najeriya ta fara binciken mac-macen da ake samu a Kano
Shirin Safe
A cikin shirin akwai rahoto kan yawan samun mace-macen mutane a Kano Najeriya da kuma rahoto daga Nijar a kan yadda dokar takaita Coronavirus ke takura wa matasa. Akwai wasu rahotanni da labaran duniya.
Dokar zaman gida a jihar Kano Najeriya
Gwamnatin jihar Kano a Najeriya ta sanya dokar kulle da zaman gida a fadin jihar baki daya, domin dakile cutar COVID-19.
Shafin da ya wuce
Shafi 5 daga 11
Shafi na gaba