You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Kano
Kano ke zama birni mafi girma mai hadadar kasuwanci a yankin arewacin Najeriya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Safe 16.04.2020
Cikin shirin bayan labarai, akwai halin da ake ciki a Kano da aka tashi da dogar hana fita. Sai kokawar da wasu talakawa ke yi a Sokoto na rashin samun kudade da gwamnati ke bayarwa saboda rage radadin doka hana fita. A Kamaru doka ce aka kafa ta tilasta amfani da takunkumin kare kamuwa da Corona.
Shirin Yamma
A cikin shirin muna tafe da shirinmu na Ra'ayin Malamai wanda a wannan karon aka shirya shi a birnin Kano a kan babban labarin nan na Coronavirus. Kazalika muna dauke da shirinmu na wasan kwaikwayo na Ji Ka Karu. Sai kuma Zabi Sonka. Akwai labaran duniya.
Amsoshin Takardunku: Sauke sarkin Kano
Tarihin tsohon sarkin Kano Muhammadu Sanunsi na biyu da gwamnatin jihar Kano ta sauke.
Shirin Safe
Za a ji mazauna garin Awe a jihar Nasara, na takaicin tafiyar mai martaba tsohon Sarkin Kano Muhammdu Sanusi na biyu
Shirin Yamma 14.03.2020
Shirin na dauke da Ra'ayin Malamai na musamman inda malamai suka tattauna a kan batun tsige tsohon Sarki Muhammadu Sunusi na biyu daga karagar mulki.
Kotu ta hana gwamnati killace Sarki Sunusi
Ana dakon gwamnati ta sake Sarki Sunusi bayan umarnin kotu
Martani kan sauke Sarki Sanusi na biyu
Ana cigaba da samun martani daga ciki da wajen Najeriya dangane da sauke Sarki Muhzammadu Sanusi na biyu
Bukatar mutunta 'yancin tsohon sarkin Kano
Kungiyar Amnesty International ta nemi hukumomin Najeriya da su mutunta 'yancin tsohon sarkin Kano.
Shirin Safe: 11.03.2020
A cikin shirin za a ji cewa Hukumomi a Najeriya sun sauke wa tsohon sarkin Kano mai martaba Mohammadu Sunusi na biyu wurin zama daga garin Loko zuwa Awai da ke Jihar Nasarawa.
Kano: Halin da ake ciki bayan tube Sarki Sanusi
A Najeriya ana ci gaba da mayar da martani biyo bayan tsige mai martaba Sanusi Lamido Sanusi a matsayin sarkin Kano.
Shirin Rana 10.03.2020
Shirin ya kunshi martanin masana shari'a a kan sauke Tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II. Akwai kuma rahotan kamun da mahukumta a Nijar suka yi wa wani dan jarida kan yada labaran bogi a kan cutar Coronavirus. Akwai shirin Duniya Mai Yayi da Lafiya Jari.
Shirin Safe.
A cikin shirin za a ji cewa Jama’a a sassa da dama a ciki da wajen Najeriya na cigaba da martani bayan sauke mai martaba sarkin Kano Mohammadu Sunusi na biyu daga karagar mulki da gwamnatin Kanon ta yi bayan tsawon lokaci na rashin jituwa a tsakaninsu za aji rahoton kan yadda kungiyar dattawan arewa ACF ta mayar da martani akai.
Shirin Yamma 09.03.2020
Shirin ya kunshi labaran duniya da kuma batun sauyi a masarautar Kano sai kuma gararin da kasafin kudin Najeriya ya shiaga sakamakon faduwar darajar mai.
Shirin Rana 09.03.2020
A cikin shirin za ku ji a jihar kano da ke tarayar Najeriya, majalisar zaartarwar jihar ta amince da sauke Sarki Muhammadu Sunusi na biyu daga kan mulki.
An nada sabon Sarkin Kano
A Kano gwamnatin jihar ta nada Aminu Ado Bayero a matsayin sabon Sarkin Kano bayan ta tube Sarki Muhammadu Sanusi II.
Yunkurin sauke Sarkin Kano ya kai mataki na karshe
An nada Aminu Ado Bayero a matsayin Sarkin Kano
A Kano gwamnatin jihar ta nada Aminu Ado Bayero a matsayin sabon Sarkin Kano bayan ta tube Sarki Muhammadu Sanusi II.
Shirin Lafiya Jari kan cutar zazzabin cizon sauro
Cibiyar binciken cutuka masu yaduwa ta Jami'ar Bayero da ma'aikatar lafiya ta Nigeria na neman magunguna zazzabin cizon sauro.
Shirin Rana 05.03.2020
Shirin da ya kunshi labaran duniya, na dauke da sabon salon rikici tsakanin gwamnatin Kano da masarauta. Da rikicin jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya, bayan shirin kalubalntar matakin dakatarwar da kotu ta yi wa shugaban APCn na kasa Adams Oshiomole.
Saurari shirin Rana: 26.02.2020
Ana cigaba da yin martani kan matakin haramta gararambar kananan yara da sunan bara a Kan
Dokar hana bara a Kano na cin karo da marantani
Dokar hana bara a Kano na cin karo da martani
Al'umma na yin martani mabambanta dangane da matakin haramta gararambar kananan yara da sunan bara a Kano.
Shirin Safe 26.02.2020
Shirin ya kunshi labaran duniya da kuma yadda kafofin sada zumunta na zamani ke ci gaba da tasiri a rayuwar al'umar Najeriya. Wani matashi a Kaduna ya yi nisa a aikin kera dakin kaji na zamani bayan karatun digiri a fannin gine-gine.
Sauyin sheka a siyasar Najeriya
Dimokuradiyya na samun koma-baya a Najeriya sakamakon sauyin sheka daga 'yan siyasar kasar.
Najeriya: Sauyin sheka na 'yan siyasa na barazana ga dimokuradiyya
Shirin Rana
Za a ji yadda rashin akidar 'yan siyasa a Najeriya ke shafar makomar dimukuradiyya
Shirin safe 22.01.2020
A Najeriya hukumomin lafiya a jihar Kano sun dukufa fadakar da jama’a hanyoyin kaucewa kamuwa da cutar Lassa bayan samu bullar cutar a jihar.
Shirin Yamma 21.01.2020
A labarin duniya na cikin shirin za ku ji cewa hukumomin kiwon lafiya a Jihar Kanon Najeriya sun tabbatar da sake billar cutar Lassa wacce tuni ta halaka wasu mutane uku da suka hada da likitoci biyu.
Bamirkiya ta biyo matshi Najeriya
Yawaitar hanyoyin sada zumunta na zamani wato Social Media na ci gaba da kawo sauye-sauye a rayuwar alummar duniya.
Cutar Lassa ta billa a Jihar Kano
Mahukunta a Jihar Kano sun tabbatar da mutuwar wasu likitoci biyu da wata mata daya a sakamakon kamuwa da cutar Lassa.
Hukuncin kotun koli kan zaben Ganduje da Tambuwal
kotun kolin Najeriya ta yanke hukunci kan shari'un gwamnonin Kano da Sokoto
Shirin Yamma 14.01.2019
A cikin shirin za ku ji a Najeriya kotun kolin kasar ce ta bayyana dan takarar jam'iyyar APC a matsayin halastaccen gwamnan jihar Imo, a daidai lokacin da kotun ta dage bayyana sakamakon shari'ar jihohin Kano da Sokoto.
Dandalin matasa: Hira da mawaki
Mawaki Adam Abdullahi da aka fi sani da Fresh Air ko Aku mai Bakin Magana ya ziyarci shirinmu na Dandalin Matasa.
Shirin Rana
A cikin shirin bayan labaran duniya za a ji cewa maganar sabbin masarautu a Kano na ci gaba da fuskantar Kwan-gaba Kwan- baya, inda gwamnatin jihar ta ce hukuncin kotu na hana girka shugabancin majalisar sarakuna bai shafeta ba.
Kano: Sabon salo a rikicin masarautu
Gwamnatin jihar Kano a Najeriya ta ce sarakuna suna nan a kan matsayinsu duk da bukatar dakatar da su da kotu ta yi.
Kano: Kotu ta dakatar da masarautu
Gwamnatin Kano ta yi fatali da umurnin babbar kotun jihar na dakatar da batun masarautun da ta kirkiro.
Sarki Sunusi zai jagoranci majalisar sarakuna a Kano
Nadin Sarki Muhammad Sunusi a matsayin shugaban majalisar sarakuna Kano na cigaba da samun martani
HDM: Matasa maza masu 'yan makaranta masu sana'ar tuya
Matasa 'yan makaranta masu neman na kansu da suka rungumi sana'ar tuya a jihar Kano
Shirin Yamma 29.11.2019
A cikin shirin za ku ji a jihar Kano da ke tarayyar Najeriya an cika shekaru 5 da wani harin bam ya hallaka masallata sama da dari uku a babban masallacin juma'a. Har yanzu akwai wadanda harin ya raunata wasu ma suna kwance a gida rashin kudin aiki ya tilasta musu zama da raunukan cikin yanayi na jiran tsammani.
Najeriya: Shekaru biyar bayan harin ta'addanci a Kano
Shekaru biyar bayan harin bam din da ya kasha sama da mutane 300 a masallacin juma ar kano
Rahoto kan cika shekaru biyar da harin ta'addanci a Kano
Hira da Kabiru Saidu Dakata shekaru biyar da harin Kano
Shirin Safe 22.11.2019
Gwamnatin Burkina Faso ta bayyana rashin jin dadi da kutsen da sojojin Mali suka yi a cikin kasar domin farautar mayakan kungiyoyin 'yan ta'adda ba tare da izini ba.
Shirin Yamma.
A cikin shirin bayan kun saurari labaran duniya za ku ji cewa a Najeriya ana ci gaba da mayar da martani kan matakin babbar kotun jihar na soke sarakunan da gwamnati ta nada a baya a Nijar kuma masu rawanin ne da ke lalubo bakin zaren matsalar rashin tsaro da ya addabi yankin Diffa.
Kotu ta soke sabbin sarakunan Kano
Babbar kotun jihar ta zartas da hukuncin rushe dokar da ta kirkiri sabbin sarakunan yanka guda 4 a Kano wanda ya sa sarakunan yanka suka zama guda biyar a jihar.
Kotu ta soke sabbin sarakunan Kano
Kotu ta rushe dokar da ta bai wa majalisar Jihar Kano damar kirkiro sabbin masarautu.
Ranar makewayi ta duniya
Mahukunta a jihar Kano sun samar da wani tsarin wadata jama’a da wuraren bahaya, bayan matsin lamba daga jami'an duba gari na lallai sai mutane sun kiyaye dokokin tsabta.
Shirin Safe
Za a ji an doka ta fara aiki kan samar da makeweyi a jihar Kano da ke arewacin Najeriya
Ceto yara tara da aka sace a Kano
A Najeriya iyayan yaran Kano tara da aka gano bayan sace su sun ce akwai sauran wasu yaran da dama a hannun barayin.
Shirin Safe 13.10.2019
Cikin shirin za a ji yadda matasa a Kano da ke Najeriya suka ja damarar dasa bishiyoyi don kyautata yanayi yadda aka saba a shekarun baya. Za kuma a ji Boko Haram ta kai hari a kan sojoji a wani yanki na jihar Borno.
Shafin da ya wuce
Shafi 6 daga 11
Shafi na gaba