You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Makomar Ukraine bayan yaki
Tarayyar Turai na tattaunawa kan matakan da za su dauka don makomar Ukraine bayan yakin kasar
Mali ta shafe sunan Faransa a tituna da gine-ginenta
Mali sa sauya sunayen tituna da sauran muhimman wurare da ke da alaka da kasar Faransa bayan matakin raba gari da ita.
Iran: Ba bukatar gargadi kan shirin nukiliya
Iran ta sa kafa ta yi fatali da gargadin da Kasashen Yamma suka yi mata, a kan shirinta na nukiliya da ake takaddama.
Rasha ta kaddamar da sabbin hare-hare kan Ukraine
Rasha ta kaddamar da wasu sabbin hare-hare ta sama kan cibiyoyin makamashin Ukraine.
Rikicin Siriya zai shafi kasashe makwabta
Isra'ila ta kai hare-hare da zummar lalata rumbun makaman Siriya don hana sabbin jagororin kasar kai mata hari.
Siriya: Martani kan kifar da gwamnati
Martanin shugabannin kasashen duniya kan halin da ake ciki a Siriya, bayan kifar da gawamnati da 'yan tawaye suka yi.
Bashar al-Assad na Siriya ya samu mafaka a Rasha
Hambararren shugaban kasar Siriya Bashar al-Assad ya isa birnin Moscow tare da iyalansa.
Trump na neman a kawo karshen yakin Ukraine
Donald Trump na Amurka ya bukaci a tsagaita bude wuta a Ukraine.
Shugaban Ukraine Zelensky ya nemi a sulhunta su da Rasha
Mr Zelensky ya ce sojojin Ukraine dubu arba'in da uku ne suka mutu a fagen daga yayin yaki da Rasha tsawon shekaru uku.
An soke sakamakon zaben Romaniya
Kotun tsarin mulkin kasar Romaniya ta soke sakamakon zaben shugaban kasar zagaye na farko.
Siriya: Karuwar hare-haren ta'addanci
Gwamnatin kama-karya ta Bashar al-Assad Siriya, na fuskantar karuwar hare-hare daga 'yan ta'adda masu ikirarin jihadi.
Jagoran NATO ya bukacin bai wa Ukraine makamai
Sakataren kungiyar tsaron NATO ya bukaci samar da makamai ga kasar Ukraine.
Gwamnatin Jojiya ta ki gudanar da tattaunawa da 'yan adawa
Matakin na zuwa ne a daidai lokacin da masu zanga-zanga a Jojiya suka tir da dakatar da shirin shiga cikin kungiyar EU.
Angola: Shugaba Joe Biden na ziyarar aiki
A karon farko, shugaban Amurka mai barin gado Joe Biden ya kai ziyara kasar Angola domin kyautata alaka.
Koriya ta Arewa ta sake jaddada goyon baya ga Rasha
Koriya ta Arewa ta sake tabbatar wa kasar Rasha ci gaba da ba ta goyon baya a yakin da take yi da kasar Ukraine.
Rasha ta jefa dubban 'yan Ukraine cikin mawuyacin hali
Dubban daruruwan mutane a Ukraine sun shiga cikin mummunar yanayi daga hare-haren da Rasha a kan tashoshin lantarki.
Rasha ta kori 'yan jaridar Jamus a kasarta
Fadar Kremlin ta sanar da korar 'yan jaridar Jamus biyu, a matsayin martani kan korar 'yan jaridar Rasha a Jamus.
Shirin Safe 28.11.2024
Shirin Safe 28.11.2024
An kori jami'in diflomasiyyan Birtaniya daga Rasha
Gwamnatin Birtaniya ta caccaki korar jami'in diflolasiyyansa daga kasar Rasha.
Amurka ta bukaci Rasha da Ukraine zama a teburin sulhu
Mashawarcin Donald Trump kan tsaro ya bukaci kawo karshen yakin Rasha da Ukraine tare kuma da bukatar tattaunawar sulhu
Putin ya yi barazanar kai hare-hare kan kasashen Turai
Rasha na kalubalantar kasahen yammacin duniya
Ukraine ta harba makamai kirar Birtaniya cikin Rasha
Ukraine ta harba makamai masu linzami da Birtaniya ta kera zuwa cikin Rasha.
Ukraine: Rasha ta cika kwanaki 1000 da mamaya
Rasha ta cika kwanaki 1000 da kaddamar da mamaya kan kasar UKraine
Shirin Rana: 17.11.2024
Rasha ta kai wa Ukraine kazamin hari
Rasha ta kai wa Ukraine hari mafi muni wanda ya yi ajalin mutane akalla biyu
Rasha na kawo cikas ga kokarin warware rikicin Ukraine - G7
Kungiyar G7 ta jaddada cewa za ta ci gaba da bai wa Ukraine goyon baya.
Yakin Ukraine zai kare a lokacin mulkin Trump - Zelensky
Shugaban kasar Ukraine ya yaba tare da nuna gamsuwa kan canja yawun da suka yi a baya-bayan nan da Donald Trump.
Nijar ta yi tayin hako ma'adanin uranium ga kamfanonin Rasha
Nijar ce ta 7 a duniya a arzikin uranium, kuma tun bayan juyin mulkin da sojojin suka yi suka raba gari da Faransa.
Rasha ta musanta tattaunawar Putin da Trump a kan Ukraine
Washington Post ce ta wallafa cewa sun tattauna ta wayar tarho har Putun ya bukaci Trump da ya kaucewa zafafa rikicin.
Butaniya ta ce Rasha ta tafka asarar dubban sojoji a Ukraine
Burtaniya ta ce Rasha na tafka asara a yakin Ukraine. Kudaden dai da Rashar ke barnatarwa a yakin, na matukar tasiri.
Abuja: Yaran da aka saka bayan tsare su
Yaran da aka tsare kan zanga zanga
Rasha ta yi ikirarin kwace wani kauye na gabashin Ukraine
Kauyen Krugliakivka na daga cikin wuraren da Rasha ta mamaye a 2022, kafin Ukraine ta 'yantar da shi bayan harin ba-zata
Shirin Safe 30.10.2024
Alakar Rasha da Koriya ta Arewa ta girgiza Koriya ta Kudu
Ukraine ta ce tana sa ran sojojin Koriya ta Arewa su fara dafawa takwarorinsu na Rasha a fagen yaki daga Lahadi mai zuwa
Ukraine: Koriya ta Arewa za ta taimaki Rasha
Zargin Koriya ta Arewa da taimakon Rasha a yakinta da Ukraine, ya janyo dasa ayar ta,baya kan makomar yakin.
Rasha ta amince da kawancen tsaro da Koriya ta Arewa
Majalisar Rasha, ta amince yarjejeniyar tsaro da Koriya ta Arewa, abin da ke nufin samar da taimako a tsakanin kasashen.
Indiya da Chaina sun nemi karfafa dangantaka
Shugabannin Indiya da Chaina na fatan karfafa dangantakar da ke tsakaninsu
Putin ya karbi shugabanni a taron kolin BRICS
Vladimir Putin na son nuna wa kasashen yamma cewa kokarinsu na mayar da kasarsa saniyar ware bai samu nasara ba.
Ana shirin bude taron kasashen BRICS a Rasha
Wannan shi ne taron diflomasiyya mafi girma da Rasha ke karban bakonci tun fara yaki da Ukraine a 2022.
Amsoshin Takardunku 21.10.2024
Shin ko kun san abin da ya haddasa yakin Rasha da Ukraine? Mene ne kuma bambancin Jamhuriya da kuma Tarayya a tsarin gwamnatocin kasashe? Farfesa Tukur Abdulkadir ya fayyace mana su.
Rasha ta kai wa Ukraine hari sau biyu a jere
Ukraine ta ce Rasha ta kaddamar da jerin wasu hare-haren jirage marasa matuka a Kyiv.
Joe Biden ya yi kira ga Jamus da ta kara tallafa wa Ukraine
A ziyarar bankwana a Berlin, Biden ya ce Ukraine na fama da hare-haren Rasha, a lokacin da Jamus ta rage kudin taimako.
Taron EU: Zelensky ya nemi karin tallafi
Matakan dakile kwararar bakin haure a Turai da rikicin yankin Gabas ta Tsakiya, sun dauki hankali a taron EU.
Zelensky ya mika shirin samun nasara kan Rasha
Shugaban Ukraine Volodmyr Zelensky, ya sake jadda neman karin agajin kudi.
Amurka za ta ba wa Ukraine tallafin makamai
Amurka za ta ba wa Ukraine tallafin makamai don kare kanta daga hare-haren Rasha.
Jamus na son a sulhunta rikicin Ukraine da Rasha
Kasar Jamus na son a dakatar da zubar da jikin tsakanin Ukraine da makwabciyarta Rasha
Poland na son dakatar 'yancin samun mafaka
Kasar Poland na shirin dakatar da damar bayar da mafaka ga 'yan gudun hijira a kasar.
Zelensky na fatan kawo karshen yaki da Rasha a 2025
Shugaban na Ukraine ya fadi haka ne a yayin ziyarar da ya kai wa shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz.
Rasha ta kakkabo jiragen Ukraine marasa matuka
Ma'aikatar tsaron Rasha ta ce ta yi nasarar kakkabo jiragen Ukraine marasa matuka 16 a lardin Belgorod da Bahar Aswad.
Shugaban Iran zai gana da na Rasha
Shugabannin kasashen Rasha da Iran za su gana yayin taron kasashen tsakyiar yankin Asiya.
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 44
Shafi na gaba