You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shugaban Iran zai gana da na Rasha
Shugabannin kasashen Rasha da Iran za su gana yayin taron kasashen tsakyiar yankin Asiya.
Mark Rutte sabon sakataren kungiyar NATO
Mark Rutte ya zama sabon sakataren kungiyar tsaron NATO ya karba daga hannun Jens Stoltenberg.
Tsohon shugaban Amurka Trump zai sulhunta Ukraine da Rasha
Mr Trump ya bayyana cewa da shi ne ke kan kujerar shugabancin Amurka, Rasha ba za ta mamayi Ukraine ba
Kwaskwarimar tsarin nukilya a Rasha
Rasha za ta dau matakan kare duk wata barazanar yaki wa kanta da kuma kawayenta
Rasha ta ce Chadi ta kama 'yan kasarta uku ba dalili
Daga cikin wadanda kama akwai Shugaley wanda EU ta sa wa takunkumi sakamakon aiki da jami'an Wagner karkashin Prigozhin
EU ta nace sai Ukraine ta yi aiki da manyan makamai a Rasha
Kasashen EU masu yawa sun bukaci da a sakar wa Ukraine mara wajen ganin ta kare kanta da manyan makamai kan Rasha.
Koriya ta Arewa za ta cika alkawarin da ta yi wa Rasha
Mr Kim Jong Un na jaddada alkawarin ne lokacin da ya karbi bakuncin sakataren majalisar kula da harkokin tsaron Rasha
Shugaba Xi Jinping na China zai kai ziyara kasar Rasha
Shugaba Xi Jinping na kasar China zai kai ziyara Rasha, inda za a gudanar da taron koli na kungiyar BRICS.
Rasha ta zargi Amurka da dakile sulhu a yakin Ukraine
Fadar Kremlin ta ce babu wata kofar tattaunawa domin kawo karshen gwabza yaki tsakanin Rasha da Ukraine a wannan kadami.
Shirin Safe 30.08.2024
Shirin Safe 30.08.2024
EU za ta tattauna kan horas da sojin Ukraine
Kafun wannan muhawarar, ana bai wa sojin Ukraine horo a kasashen Jamus da Poland don basu damar fatattakar Rasha.
Rasha ta gamu da girgizar kasa mai karfin maki 5.9
Iftila'in ya auku ne da safiyar Juma'a a yankin kasar na Kamchatka mai tsaunuka da duwatsu masu aman wuta.
Ministocin EU sun bukaci warware rikicin Ukraine da Gaza
Ministocin EU za su hadu a Brussels domin tattaunawa kan yakin Ukraine da Gaza har ma da rikicin siyasar Venezuela.
Shirin Yamma 27.08.2024
Shirin Yamma 27.08.2024
Rasha ta fara bincike kan dan jarida na Deutsche Welle
Ana zargin dan jaridar da kutsawa cikin Rasha ba tare da izini ba a yakin da Rasha ke yi da Ukraine.
Faransa na zargin mai Telegram da ta'addanci
Faransa na zargin mai manhajar Telegram da laifukan yada ta'addanci da sauran laifuka a shafinsa.
Ma'aikacin Reuters ya bace a harin Rasha a Ukraine
Ma'aikacin Reuters ya bace a harin Rasha a Ukraine
Adeyemo ya ce Amurka ta kakaba sabbin takunkumai kan Rasha
Wasu daidaikun 'yan Rasha da kanfanonin kula da fasahar tsaro na cikin jerin wadanda takunkuman na Amurka suka shafa.
Zelenskyy na Ukraine ya mutunta Narendra Modi na Indiya
Firimiyan Indiya Narendra Modi ya kai ziyarar aiki kasar Ukraine da nufin sasanta rikicin da ke tsakanin kasar da Rasha.
Nazarin kutsen Ukraine a Rasha
Fiye da mutane dubu-130 suka tsere daga yankin Rasha da Ukraine ta mamaye.
Rasha: Ukraine ta zafafa hare-hare a Kursk
Yankin Kursk na Rasha da ke ta matukar tasiri ga Moscow a yakin da take yi da Kyiv, na fuskantar kutsen dakarun Ukraine.
Ukraine ta amince da kudirin iya fuskantar hukunci daga ICC
Majalisar dokokin Ukraine ta kada kuri'ar amincewa da yarjejeniyar Rome da ta kafa kotun hukunta manyan laifuka ta ICC.
Rasha ta dakile harin da Ukraine ta kai a birnin Moscow
Rundunar sojin saman kasar Rasha ta yi ikirarin harbo jiragen Ukraine mara matuka guda 11 a lokacin da suka nufi Moscow.
Shirin Yamma 18.08.2024
Shirin Yamma 18.08.2024
Shirin Yamma 13.08.2024
EU ta fitar da makudan kudi domin tallafawa Ukraine
Kungiyar EU ta mika makudan kudi kimanin dalar Amurka biliyan hudu da miliyan 600, a matsayin tallafi ga Ukraine.
Rasha ta kakkabo jiragen yakin Ukraine 11
Jiragen marasa matuka sun shafe dare suna harba makamai a kan yankin Kursk mai iyaka da kasashen biyu.
Shugaban Falasdinu zai kai ziyara zuwa Rasha
Shugaban Falasdinu, Mahmud Abbas zai gana da Shugaba Vladmir Putin na Rasha.
Rasha ta kai hari babban birnin Ukraine, Kyiv
Rasha ta kai hare-hare zuwa yankunan Ukraine ciki har da birnin Kyiv.
Rasha: Tasirin mulkin Putin ga Afirka
Tsawon shekaru 25 da Shugaba Vladimir Putin na Rasha ya mamaye harkokin mulkin kasar, bayan zamansa firaminista a 1999.
Najeriya ta kama 'yan Poland da zargi a kan ɗaga tutar Rasha
Gwamnatin Najeriya ta kama wasu 'yan kasar Poland mutum bakwai saboda zargin su da ta yi da ɗaga tutar kasar Rasha
Rasha da Ukraine na baza koma a Afirka
Mali na zargin akwai jami'an leken asirin Ukraine a kasarta, sai dai kuma Rasha da Ukraine din na taka rawa a Afirka.
Mali: Tsamin dangantaka da Ukarine
Mali ta yanke huldar diflomasiyya da Ukraine, sakamakon wasu kalamai da Hukumar Leken Asirin sojan Kyiv din ta yi.
Jamus ta taka rawa wajen musayar fursunoni da Rasha
Jigon musayar fursunoni tsakanin Rasha da kasashen yamma
An kashe sojojin hayar Rasha da dama a Mali
Wasu mayakan tawaye masu alaka da al-Qaeda a Mali, sun kai hari kan sojojin kamfanin Wagner a iyakar Mali da Aljeriya.
Putin ya yi barazanar fito da sabbin makamai masu hatsari
Shugaban Rasha ya ce akwai yiwuwar ya jibge manyan makamai a wurare na musamman domin shiryawa Amurka.
Ukraine ta jaddada aniyarta ta tattauna da Rasha
Shugaban kasar Ukraine na fatan kara samun ci gaban diflomasiyya.
Jamus ta amince da girke makaman nukiliya na Amirka
Ko da yake wannan shiri na gwamnatin hadakar jam'iyyu uku na fuskantar suka daga cikin gida
Musayar fursunonin Rasha da Ukraine
Rasha da Ukraine sun tabbatar da isowar fursunonin yakinsu 95 biyar da aka sakewa ko wace
Rasha: Gargadin NATO kan jibge makamai a Jamus
Rasha ta gargadi Amirka da kawayenta a kan jibge makamai a Jamus.
Taron NATO ya shiga kwanaki na uku
Taron kungiyar tsaron NATO/OTAN na ci gaba da duba matakan taimakon Ukraine da karfafa tasirin kungiyar game da tsaro.
NATO ta fara jigilar jiragen yaki F-16 zuwa Ukraine
Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya ce jiragen yaki za su yi shawagi a sararin samaniyar Ukraine a bazara
Modi ya nuna takaici kashe yara
Firamnistan Indiya ya shaida wa shugaban Rasha cewa kashe yara abin takaici ne lokacin yaki.
'Yan damben Rasha za su kaurace wa gasar Olympics
'Yan wasan damben Wrestling na Rasha sun yi watsi da tayin shiga gasar Olympics.
Ko Afirka za ta yi maraba da Ukraine?
Ukraine na shirin kulla huldar diplomasiyya da Afirka, tare da dakile tasiri da abin da ta kira da farfagandar Rasha.
Ukraine ta yaba da hada sabon babban jami'in NATO
Shugaban Ukraine ya jinjina kan nadin sabon Babban Sakataren kungiyar tsaron NATO-OTAN.
'Yan bindiga sun kai Dagestan da ke Rasha
Harin ta'addanci ya hallaka fiye da mutane 15 a yankin kudancin Rasha inda hukumomi suka kaddamar da bincike.
Shirin Safe 24.06.2024
Ukraine ta kai harin jirage marasa matuka kan Rasha
Rasha ta ce Ukraine ta kai mata hare-haren jirage marasa matuka.
Shirin Safe 20.06.2024
Shafin da ya wuce
Shafi 2 daga 44
Shafi na gaba