You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shugabar EU von der Leyen ta samu karin wa'adi na biyu
EU din ta amince da tsohon firaministan Portugal Antonio Costa a matsayin shugaban majalisar dokokinta
Shirin Rana: 24.06.2024
Olaf Scholz na Jamus zai gana da shugaban Argentina Milei
Argentina dai na da dinbin arzikin sinadarin Lithium, wanda Jamus ke matukar bukata domin bunkasa harkokin makamashinta
EU na duba yiwuwar rage wa Chaina harajin shigar da hajoji
Ministan harkokin tattalin arzikin Jamus Robert Habeck ne ya bayyana hakan a Shanghai
Ukraine ta doke Slovakiya da ci 2-1 a wasan rukuni
Nasarar da Ukraine ta samu kan Slovakiya da ci 2-1 ya sa kasashen Romaniya da Ukraine da Slovakiya samun maki uku-uku.
Jamus ta yi nasara karo na biyu a wasan Turai
Jamus ta samu nasara kan kasar Hangari abin da ke zama karo na biyu a jere da mai masaukin baki ke samu galaba a karawa.
Shirin Yamma 19.06.2025
Potugal ta sha da kyar a hannun Chek a gasar Euro 2024
A ci-gaba da gasar kwallon kafar Turai, Turkiyya ta samu nasara a kan Jojiya yayin da Potugal ta doke Jamhuriyar Chek.
Zaben majalisar dokolin Turai ya ba da mamaki
Masu matsananci ra'ayi sun taka rawar azo a gani lokacin zaben majalisar dokokin Tarayyar Turai.
Faransa ta wahala wajen doke Ostiriya a gasar Euro 2024
Kungiyar kwallon kafar Faransa ba ta burge ba a karawar da ta yi a Düsseldorf, amma ta doke kasar Ostiriya da ci 1-0.
Kasashen Turai na shirin zaben shugaban EU
Shugabannin kungiyar Tarayyar Turai za su yi wani zama na musamman kan zaben wanda zai jagoranci kungiyar a nan gaba.
Zanga-zangar a Beljiyam kan masu kyamar baki
Gangamin nuna adawa da masu kyamar baki
Shirin Yamma: 14.06.2024
Euro 2024: Gasar cin kofin nahiyar Turai
Kasashen da za su taka rawar gani a gasar cin kofin Turai na 2024
Filayen da ke daukar bakuncin gasar Euro 2024
A ranar 14 ga Yunin 2024 ake fara gasar cin kofin nahiyar Turai, inda Jamus ke marabtar kasashe 23 a filayen wasanni 10.
Shirin Rana: 13.06.2024
Shirin Rana: 12.06.2024
EU na neman dakile kwararar bakin haure daga Afirka
Kungiyar EU na daukar matakan dakile tunanin matasan Afirka na shiga Turai ba bisa ka’ida ba, amma suna bi ta Moritaniya
Shirin Rana 10.06.2024
Shirin Rana 10.06.2024
Ta leko ta koma wa masu kyamar baki a zaben Turai
Duk da nasarar da masu kyamar baki suka samu, amma jam'iyyu masu ra'ayin rikau na da rinjaye a majalisar dokokin ta EU.
Jam'iyyu masu matsakaicin ra'ayi ke da rinjaye a EU
Kawancen jam'iyyu masu matsakaicin ra'ayi a kungiyar EU na ci gaba da samun rinjaye.
Zaben majalisar dokokin Turai na 2024
An yi hasashen cewa masu kishin kasa da masu nuna dari-dari kan Tarayyar Turai za su taka muhimmiyar rawa a zabe.
Shirin Yamma; 5.06.2024
Real Madrid ta lashe kofin Zakarun Turai
Kungiyar Real Madrid ta lashe kofin Zakarun Turai karo na 15, bayan da ta lallasa Borussia Dortmund da ci biyu da nema.
Manchester United ta lashe gasar kofin kalubale na Ingila
A gasar cin kofin kalubale na Ingila wato FA Cup Manchester United ta lashe gasar, bayan doke Man City da ci 2 da 1.
Shirin Rana: 22.05.2024
Toni Kroos zai yi bankwana da kwallon duniya
Toni Kroos zai yi bankwana da kwallon duniya
Spaniya za ta amince da kasar Falasdinu
Spaniya za ta sanar da ranar da Madrid za ta amince da zaman Falasdinu kasa mai cikakken iko, in ji Firaminista Sanchez.
Shirin Yamma 17.05.2024
Shirin Rana: 16.05.2024
Shirin Yamma: 15.05.2024
Shirin Rana: 13.05.2024
EU za ta rufe sansaninta na horon sojoji a kasar Mali
Tun a shekarar 2022 EU ta dakatar da ayyukanta a Mali, bayan da sojojin da ke mulki a kasar suka fice daga G5 Sahel
Gasar zakarun Turai da fatan Jamusawa
Nasarar Borussia Dortmund ta sanya Jamusawa na fatan samun karin kungiyoyin da za su buga Champions League daga kasar.
Shirin Rana: 07.05.2024
Gasar zakarun Turai: Bayern Munich da Real Madrid
Bayern Munich da Real Madrid sun tabbatar da cewa sune manyan abokan hamayya a Turai. Ga fitatattun lokutan karawarsu.
Wasanni: Gwanaye a lig-lig din Turai
Real Madrid ta sake zama zakaran kwallon kafar Sipaniya a karo na 36, bayan nasarar da ta yi a wasanta na mako na 34.
Lebanin za ta samu tallafin kudi
Hukumar Tarayyar Turai ta yi alkawarin makuden kudin taimako ga kasar Lebanon.
Macron: Nahiyar Turai na dab da wargajewa
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya yi gargadin cewar nahiyar Turai na dab da wargajewa
Shirin Safe: 26.04.2024
Shirin Yamma: 20.04.2024
Yakin Sudan ya dauki hankalin Jaridun Jamus
Yakin Sudan da matsalar abinci a yankin kahon Afirka
Shirin Safe 17.04.2024
Kara takunkumi kan Iran
Kungiyar Tarayyar Turai ta duba hanyoyin fadada takunkumin karya tattalin arzikin Iran.
Burtaniya ta saka takunkumi ga masu tallafa wa rikicin Sudan
Burtaniya ta sanar da saka takunkumai ga masu tallafa wa rikicin Sudan da ya cika shekara guda da barkewa.
EU za ta bai wa Masar tallafin Euro biliyan daya
A cikin yarjejeniyar bayar da tallafin, wajibi ne Masar ta ci gaba da martaba tsarin dimukuradiyya da hakkin 'dan adam
Tasirin da ake gani na mulkin mallaka
Mun duba yadda rikici a ƙasashen da a yau ake kira Kamaru da Namibiya da Tanzaniya ya samo asali daga mulkin mallaka.
Hukuncin kotun Turai kan sauyin yanayi
Gwaamnatoci sun gaza daukar matakan kare muhalli
Ƙeƙe da Ƙeƙe: Dalilin matasan Najeriya na barin kasarsu
Me yasa matasa a Najeriya ke kara zabar barin kasarsu? Karancin rashin aikin yi, rashin damammaki, jan hankalin kasashen yammaci masu manufa, da jahilcin illolin shige-da-fice ba bisa ka'ida ba sun bayyana wannan gagarumin gudun hijira. Amma a wannan shirin Abdul-raheem ya tattauna da wasu matasa da suka juyawa irin wannan tafiyar baya sakamakon haza da suka gani a hanyarsu ta zuwa Turai.
Afrika a jaridun Jamus
Kaciyar mata da hukuncin kisa a Gambiya da Kwango da bai wa Masar biliyan 7 da Turai ta yi wa Masar sun dauki hankali.
Shafin da ya wuce
Shafi 3 daga 36
Shafi na gaba