You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
BRICS: Yawan mabobi domin ci-gaba
Kasashen mambobin kungiyar BRICS, sun bayyana aniyarsu ta kara yawan mambobinta domin bunkasa tattalin arziki.
Makomar Wagner bayan babu Prigozhin
Jagoran Wagner Yevgeny Prigozhin na cikin fasinjoji 10, wadanda hadarin jirgin saman 'yan kasuwa a Rasha ya halaka.
Shirin Safe
A cikin shirn bayan Labaran Duniya za a ji ma'aikatar sufurin kasar Rasha ta tabbatar da cewar babu wanda ya tsira a hatsarin jirgin saman da ya auku a jiya Laraba, wanda kuma shugaban sojin Wagner ke ci.
Shirin Yamma
A cikin shirin za ku ji cewa, kungiyar kasashen BRICS da tattalin arzikinsu ke bunkaa ta amince da kara yawan mambobinta. Akwai sauran labarai da rahotanni da kuma shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Yevgeny Prigozhin ya "kwanta dama"
Shugaban rundunar sojojin hayar Rasha Yevgeny Prigozhin ya "kwanta dama" sakamakon hadarin jirgin saman 'yan kasuwa.
BRICS: Rage tasirin Kasashen Yamma
Kungiyar BRICS ta kara kaimin rage tasirin Kasashen Yamma a hada-hadar kudi a duniya.
Najeriya da Cuba na son shiga BRICS
BRICS za su kalubalanci kasashen yammacin duniya
BRICS: Shirin karbar sababbin mambobi
Rasha ta bayyana bukatar karbar bakuncin taron kungiyar Kasashen da Tattalin Arzikinsu ke Bunkasa wato BRICS na gaba.
Shirin Safe: 23.08.2023
Hambarerren shugaban Nijar ya ce zai ci gaba da gwagwarmaya har sai an tabbatar da dimukuradiyya, Harin jirage marasa matukan Rasha ya lalata rumbunan ajiyar hatsi a birnin Odessa na Ukraine.
Najeriya ta nuna bukatar shiga kungiyar BRICS
Wace irin karbuwa Najeriya za ta samu wajen shiga kungiyar BRICS?
Kasshen duniya na tururuwar shiga kungiyar Brics
Brics da Afirka shi ne taken taron wannan shekarar.
Ukraine: Jirgin yakin F-16 daga kawaye
Shugaban Ukraine Volodymyr Zelenskyy ya yi maraba da aniyar kasashen Holand da Denmark ta ba su jiragen yaki kirar F-16.
Shirin Yamma
A cikin shirin za ku ci cewa, shugaban kasar Masar Abdel Fattah al-Sisi ya yi wa wasu fitattun fursinoni afuwa. Akwai karin labarai da ma shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Me ya sa ake son Rasha a yammacin Afirka?
Me ya sa Rasha ke samun tasiri a yammacin Afirka
Shirin Yamma
MDD ta yi Allah wadai da yadda kisan jami'an agaji ke karuwa a duniya, Shugaban gwamnatin rikon kwanyar Chadi na ziyara a Arewacin kasar bayan wani hari da aka kai wa dakarun sojan kasar.
Ukraine: Ci gaba da jigilar hatsi duk da barazanar Rasha
Jirgin dakon kayan farko na Ukraine bayan cikar wa'adin yarjejeniyar fitar da hatsi ta teku na daf da isa Turkiyya.
Rasha na adawa da matakin soji a Nijar
Rasha ta jaddada adawa ga duk wani mataki na amfani da karfi a Nijar, wanda a cewarta zai haifar da rashin zaman lafiya.
Juyin mulkin Nijar ko Rasha na da hannu?
Rasha ta kutsa a kasashen yankin Sahel
Hare-haren Ukraine sun karu a kasar Rasha
Sojojin Rasha sun zargi Ukraine da alhakkin harin da jirage marasa matuka suka kai a Moscow babban birnin kasar.
Alakar Faransa da Afirka ta Tsakiya
Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, ta sanar da aniyarta ta samun kyakkyawar alaka da uwar gijiyarta Faransa.
Nijar: Sojin sun nemi agajin Wagner
Gwamnatin mulki soji ta NIjar ta nemi agajin sojojin Rasha domin tallafa musu tunkarar matakan ECOWAS.
Daurin shekaru 19 ga Navalny a Rasha
Alexei Navalny da kotu ta yanke wa hukuncin daurin shekaru 19 a gidan kaso, ya bukaci ci gaba da nuna turjiya ga Rasha.
Sabbin sojojin Ukraine na horo mai hadari
Yayin da ake gwabza yaki a Ukraine, 'yan kasar kalilan ne ke gudanar da aikin sa kai na soja saboda horon na da tsanani.
Horon aikin sa kai na soja a Ukraine
Yayin da ake gwabza yaki a Ukraine, 'yan kasar kalilan ne ke gudanar da aikin sa kai na soja saboda horon na da tsanani.
Kwaskwarima ga kundin tsarin mulkin
Al'ummar Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya za ta kada kuri'a kan sake fasalin kundin tsarin mulkin kasar.
'Yan adawa na ci gaba da gangami a Kenya
Ana ci gaba da mayar da martani bayan sojoji sun kwace madafun ikon gwamnatin Jamhuriyar Nijar.
Shirin Yamma 27-07-23
Shirin Yamma 27-07-23
Rasha za ta kyautar hatsi ga Afirka
Karfafuwar hulda tsakanin Rasha da Afirka
Dangantakar Rasha da kasashen Afirka
Rasha na shirin inganta hadin gwiwa a taronta karo na biyu da kasashen Afirka a St. Petersburg.
Shugaba Putin zai gana da shugabannin Afirka
Rasha ta shirya taro da zai dubi hanyoyin inganta abubuwan da take muradin samun da kasashen Afirka.
Taron Rasha da Afirka cikin rikicin Ukraine
Rasha ba ta da niyar sake dawowa kan yarjejeniyar fitar da hatsi
MDD na son Rasha ta sake tunani kan abinci
Majalisar Dinkin Duniya,ta bukaci Rasha ta komawa ga yarjejeniyar nan ta fitar da kayan abinci ta tekun Bahar al-Aswad.
Shirin Yamma
Majalisar dokokin Isra'ila ta amince da kudirin yi wa dokokin sharia'ar kasar garambawul, MDD ta buda wani taron kwanaki uku a birnin Rom na Italiya domin lalubo hanyoyin tunkarar matsalar yunwa a duniya.
Shirin Yamma
Kungiyar likitoci na gari na kowa MSF ta yi kashedin dakatar da aiki a Sudan sakamakon barazanar da sojoji suka yi wa jami'anta, Wani jami'in hukumar ba da tallafin abinci ta duniya ya rasa ransa yayin wani hari a kasar Yemen.
Rasha ta fidda tsarin aike abinci Afrika
Rasha ta yi alkawarin samar da mafita ga kasashen Afrika bayan ficewarta daga yerjejeniyar fitar da hatsi daga Ukraine.
Neman mafita kan jigilar abinci daga Ukraine
Shugaban kasar Turkiyya na ci gaba da rarrashin takwaransa na Rasha kan yerjejeniyar fitar da abinci daga Ukraine.
Zafafa harin Rasha a Ukraine
Babbar tashar jiragen ruwan kasar UIkraine na shan farmakin daga sojan Rasha
Jamus ta yi tir da matakin Rasha
Jamus ta nuna damuwa kan matakin da Rasha ta dauka na kin tsawaita yarjejeniyar fitar da hatsin Ukraine.
Jamus ta yi tir da matakin Rasha
Jamus ta nuna damuwa kan matakin da Rasha ta dauka na kin tsawaita yarjejeniyar fitar da hatsin Ukraine.
Shirin Safe
Isra'ila ta amince da yammacin Sahara a matsayin mallakin kasar Maroko, Kasashen duniya na ci gaba da yi wa Rasha Allah wadai kan kin amincewa a sabunta jerjejeniyar fitar da abinci daga Ukraine.
Karshen yerjejeniyar jigilar abinci daga Ukraine
Rasha na jan kafa wajen wajen amincewa a tsawaita jerjejeniyar fitar da abinci daga Ukraine ta tekun Bahar al Asuwad.
Shirin Safe
An gano gawarwakin mutane 11 a Jamhuriyar Dimokuradiyyar Kwango da ake zargin 'yan tawayen M23 da halakawa, Rasha ta dauki kudirin karbe wadansu kamfanoni na Faransa da na Danmark da suka bayyana aniyarsu ta ficewa daga kasar.
China da Rasha za su yi atisaye
China da Rasha na kalubalantar Amirka
Shirin Yamma
Hukumar kare hakkin dan Adam ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce kasar Ghana ta yi amfani da karfi wajen mayar da daruruwan mutanen da suke tsere daga rikicin kasar Burkina Faso, kuma galibin mutanen da aka mayar mata ne da kananan yara da suka tsere zuwa yankin na arewacin kasar ta Ghana.
Shirin Yamma
A cikin shirin za ku ji cewa: Gwamnatin kasar Rasha ta bayyana matakin da kasashe bakwai masu karfin tattalin arziki a duniya G7 suka dauka na bai wa Ukraine tabbacin tsaro mai dorewa, a matsayin barazana ce ga tasaron kasarta. Akwai sauran labarai da rahotanni da ma shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Rasha ta yi barazanar ci gaba da fada da Ukraine
Rasha ta yi barazanar ci gaba da fada da Ukraine kan matakan kasashen Yamma.
Rasha ta gurganta shirin agaji zuwa Siriya
Kwamitin sulhu na MDD ya kasa tsawaita tsarin bayar da agajin jin kai ga Syria bayan da Rasha ta hau kan kujerar na ki.
Kungiyar NATO na taron kolinta
Shugabannin kungiyar NATO na gudanar da taron koli a Vilnius.
Iran na kokarin janyo kasashen Afrika a jika
Shugaban Iran zai fara ziyara a wasu kasashen uku na Afrika a kokarin kasar na kulla alaka da sabbin abokan hulda.
Shirin Yamma
A cikin shirin za ku ji cewa kungiyar Kasashen Afirka ta Yamma Rainon Faransa Masu Amfani da Kudin Bai-daya na CEFA wato UEMOA, ta dage takunkumin da ta kakabawa Mali bayan juyin mulkin da sojoji suka yi.
Shafin da ya wuce
Shafi 7 daga 44
Shafi na gaba