You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Safe
Iran ta zartar da hukuncin kisa a kan wasu mutane da suka kai hari a wani gurin ibadar mabiya Shi'a, Shugaba Erdogan ya jaddada goyon baya ga Ukraine yayin ganawarsa da Zalensky.
Libiya da Mali cikin jaridun Jamus
A wannan makon, haslin da ake ciki a kasashen Senegal da Libiya da kuma Mali sun dau hankalin jaridun Jamus.
Yevgeni Prigozhin ya bar kasar Belarus
Yevgeni Prigozhin ya bar kasar Belarus.
NATO: Ukraine na jinjinawa Stoltenberg
Ukraine ta taya Jens Stoltenberg murna bayan ba shi sabon wa'adi na shekara guda domin ci gaba da jan ragamar NATO.
Sojojin Minusma za su fice daga Mali
Kwamitin sulhu na MDD ya kawo karshen aikin sojojin Minusma a Mali, kamar yadda gwamnatin mulkin sojan kasar ta bukata.
Kawo karshen aikin MINUSMA a Mali
Kawo karshen Shirin Wanzar da Zaman Lafiya na Majalisar Dinkin Duniya a Mali wato MINUSMA, bayan tsawon shekaru.
Makomar Wagner a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
Tuni ma dai dakarun na Wagner suka koma Belerus mai makwabtaka da Rasha da zama bisa tayin Shugaba Alexander Lukashenko.
Makomar Wagner a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
Kwanaki kalilan bayan yukurin tawaye da shugaban kamfanin sojojin haya na Wagner ya yi wa Shugaba Vladimir Putin na Rasha, mahawara ta barke kan makomar dakarun.
Ba mu da ruwa a rikicin Rasha da Wagner
Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz ya bayyana cewa, kasarsa ba ta neman a sauya gwamnati a Rasha.
Cibiyar Chatham House ta karrama Zelensky
An karrama Shugaba Zelensky da lambar yabo ta Chatham House bisa tsayin daka a lokacin da kasar ke faman yaki da Rasha.
Tashe-tashen hankula suna ta'azzara
Mace-mace na karuwa sakamakon rikice-rikice da ake gani a sassan duniya.
Duniya tana cikin rikice-rikice da ke karuwa
Mace-mace na karuwa sakamakon rikice-rikice da ake gani a sassan duniya.
Evgueni Prigojine ya isa kasar Belarus
Belarus ta ce shugaban Wagner wanda ya yi yunkurin yi wa Putin tawaye ya isa Minsk babban birnin kasar a ranar Talata.
Shirin Safe
Kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya matsar da ranar yin kuri'ar amincewa da janye sojojin kiyaye zaman lafiya daga Mali, Hukumomin Taiwan sun ce an hango jiragen ruwan yakin Rasha guda biyu suna sintiri a gabar ruwan tsibirin.
Rasha ta tabbatar da daukan nauyin Wagner
A karon farko shugaban Rasha ya ce gwamnatin take tafiyar da sojojin haya na kamfanin Wagner.
EU ta ce kawuna sun rabu a Rasha kan yakin Ukraine
Ministocin wajen Tarayyar Turai sun ce boren da aka yi wa Rasha ya fito da rarrabuwa kanu a kasar kan yakin Ukraine.
Jawabin Putin na farko bayan boren Wagner
Kwana biyu bayan boren sojojin sai kai na Wagner, shugaba Vladimir Putin ya bayyana a karon farko.
EU: Taro a kan rikicin cikin gida na Rasha
Ministocin harkokin wajen kungiyar EU za su tattauna batun rikicin cikin gida na Rasha.
Shirin Yamma
Rikicin Sudan ya yi kamari a yankin Darfur inda fararen hula 12 suka halaka a wannan Lahadi, Mayakan al-Shebab sun halaka fararen hula 15 a Gabashin Kenya.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa, mayakan Wagner sun kwace ikon shelkwatar tsaron soji na Rasha da ke Rostov. Shugaba Vladmir Putin ya fara ganawa ta waya da wasu shugabannin duniya yayin da kasar ke fama da rikicin cikin gida.
Ko sojojin Wagner sun so juyin mulki a Rasha?
Kamfanin Wagner ya kwace iko da shelkwatar tsaron sojojin Rasha a Rostov, sai dai Putin ya ce zai dauki mataki.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa, sojojin hayan Rasha na Wagner sun mamaye yankin Rostov na Rashar a cikin shirin ko ta kwana. Ukraine ta shirya taron zaman lafiya a Denmark. 'Yan Saliyo na zaben shugaban kasa da na 'yan Majalisar dokoki
Ukraine ta kai hari kan wata gada a Crimea
Wata gada da ta hade Crimea da yankin da sojojin Rasha suka mamaye ta lalace sakamakon harin da sojojin Ukraine suka kai
EU ta kakaba wa Rasha sabbin takunkumai
Tarayyar Turai ta sake amincewa da wasu sabbin takunkumai karo na 11 kan Rasha saboda afka wa Ukraine da ta yi da yaki.
Shawo kan yakin Ukraine da Rasha
Shugabannin Afirka na son shawo kan rikicin da ke tsakanin Ukraine da makwabciyarta Rasha.
Matakin sake gina Ukraine
Ana bude taron sake gina Ukraine a birnin London na kasar Birtaniya
Kulla alaka tsakanin Chaina da Jamus
Jamus ta bukaci Chaina ta yi amfani da tasirinta wajen kawo karshen yakin Ukraine da kawarta Rasha.
Rawar Afirka a yakin Ukraine
An ji karar fashewar wasu abubuwa a yayin da tawagar shugabannin kasashen Afirka ke ziyara a birnin Kyiv.
Jamus ta ce Rasha barazana ce ga Turai
Jamus ta sanar da dabarun tsaron kasar na farko, inda ta kira Rasha a matsayin babbar barazana ga Turai.
Harin Rasha ya kashe mutane uku a Odesa
Rasha ta hallaka mutane uku a birnin Odesa na Ukraine
Fargabar Koriya ta Arewa za ta aike da makamai Rasha
Amirka: Fargabar Koriya ta Arewa za ta aike da makamai Rasha
Rasha ta kai hari Kherson
Harin da Rasha ta kai Kherson ya yi sanadiyar mutuwar mutum 3.
Ana kazamin fada tsakanin Ukraine da Rasha
A daidai lokacin da ake fada mai tsanani a kudancin Ukraine, Shugaba Putin na Rasha ya ce kyiv ta gaza kai labari.
Fashewar madatsar ruwan Ukraine za ta kara matsalar abinci
Fashewar madatsar ruwan Ukraine za ta kara matsalar abinci
Shirin Rana
Gwamnatin kasar Ukraineta ce, harin da Rasha ta kai kasar da ya lalata madatsar ruwanta, laifi ne na yaki.
Rasha na zargin Ukraine da yi mata zagon kasa
Rasha ta zargi Ukraine da tarwatsa madatsar ruwan Kakhovka.
Rasha ta dakile harin Ukraine a Donetsk
Arangama tsakanin sojojin Rasha da Ukraine
OPEC ta cimma matsaya kan daga farashin man fetur
Rasha da Saudiyya sun amince su rage yawan man da suke fitarwa zuwa kasuwannin duniya.
Ramaphosa ya jagoranci shirin dakatar da yakin Turai
Kasashen Afirka na kokarin lalubo hanyar kawo karshen yakin da ake a tsakanin Rasha da Ukraine.
Taron BRICS a Cape Town
Afirka ta Kudu ta yi yunkurin kawar da kai daga matsayinta game da rikicin Ukraine.
Taron hadin kan Turai kan Ukraine
Turai na a Moldova, don nunawa Rasha hadin kai shekara guda bayan mamayar makwabciyarta Ukraine.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa: Kamfanin mai na tarayyar Najeriya ya tabbatar da karin farashin man fetur, Rasha ta yi martani da kakkausan lafazi kan matakin Jamus na rufe wasu kanannan ofisoshin jakadancinta.
Diflomasiyya ta yi tsami tsakanin Jamus da Rasha
Jamus ta rufe wasu kananan ofisoshin jakadancin Rasha da ke kasarta.
Shirin Rana
Gwamnatin Ukraine ta sanar da cewa sojojinta na sama sun yi nasarar dakile wani gagarumin hari na jirage marar matuka da Rasha ta kai wa birnin Kiev fadar gwanmatin kasar.
Rasha ta kori daruruwan Jamusawa daga kasar
Gwamnatin Moscow ta kori daruruwan Jamusawa daga Rasha
Dage gabatar da manufifin tsaron Jamus
Cece-kuce a cikin gwamnatin Jamus, kan batun fitar da manufofin gwamnatin kasar na tsaro da aka sake dagawa.
Shugaba Lula ya ki karbar goron gayyata
Shugaban Brazil ya yi watsi da goron gayyatar takwaransa na kasar Rasha
Amirka: Takunkumi kan jagoran Wagner a Mali
Ma'aikatar baitil malin Amirka ta sanya takunkumi kan jagoran kamfanin Wagner a Mali.
EU na neman China ta shiga tsakanin yakin Rasha da Ukraine
EU na neman China ta shiga tsakanin yakin Rasha da Ukraine.
Sojojin haya Wagner na ficewa daga yankin Bakhmut na Ukraine
Sojojin haya Wagner na ficewa daga yankin Bakhmut na Ukraine.
Shafin da ya wuce
Shafi 8 daga 44
Shafi na gaba