You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Rasha za ta ci gaba da rufe gas dinta
Kamfanin samar da iskar gas na Rasha Gazprom ya ce ba zai bude bututunsa na Nord Stream 1 mai samr da iskar gas.
Rasha da China na shirin gagarumin atisayen soji
Kasashen China da Rsha na shirin gagarumin atisayin soji mafi girma
Ukraine: Tawagar IAEA ta shiga tashar Zaporizhzhia
Zaporizhzhia ta samu bakwancin tawagar IAEA
Za a yi jana'izar Gorbachev a Moscow
Shugaban Rasha Vladmir Putin zai jagoranci jana'izar ban girma da za a yi wa marigayi Mikhail Gorbachev.
Rawar da Gorbachev ya taka a duniya
Shugabannin duniya na nuna alhinin rasuwar Mikhail Gorbachev, da rawar da ya taka wajen kawo karshen yakin cacar-baka.
Gorbachev ya taka rawa wajen sauya siyasar duniya
Shugabannin duniya na nuna alhinin rasuwar Mikhail Gorbachev, da rawar da ya taka wajen kawo karshen yakin cacar-baka.
Bukatar tabbaci kan batun nukiliyar Iran
Tehran na bukatar tabbacin kan sabon yunkurin farfado da yarjejeniyar nukiliyar da ta cimma a shekarar 2015.
Rasha ta zargi Ukraine da harin cibiyar nukiliya
Rasha ta zargi Ukraine da sake kai hari a cibiyar nukiliyar Zaporizhzhia, lamarin da ke haifar da gagarumar barazana.
Afganistan za ta sayi mai na Rasha
Gwamnatin Taliban na kan mataki na karshe na tattaunawa a birnin Moscow, kan batun kwangilar sayen man fetur da gas.
MDD ta je tashar makamashin Zaporizhzhya
Kwararru daga hukumar kula da makamashin nukiliya ta Majalisar Dinkin Duniya, sun ziyarci tashar Zaporizhzhya a Ukraine
EU na shirin hana 'yan Rasha shiga cikinta
Kasashen kungiyar Tarrayyar Turai a Jamhuriyar Czech, zai duba yiwuwar hana 'yan Rasha izinin shiga cikinsu.
Ukraine za ta karbi jiragen yaki
An yi wa Ukraine alkawarin jiragen yaki
Hadarin musayar wuta a Zaporizhzhya
Majalaisar Dinkin Duniya za ta goyi bayan IAEA ta gudanar da bincike a tashar nukiliya ta Zaporizhzhya da ke da hadari.
Kasashen Turai na ci gaba da tallafa wa Ukraine
Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Sholz ya bayyana cewa Berlin na ci gaba da taimakawa Ukraine.
Harin Rasha ya haifar da mace-mace a Ukraine
Makamai masu linzami na Rasha sun kashe mutane 22 a tashar jirgin kasa na birnin Chaplyne da ke gabashin Ukraine
Shirin Yamma
A cikin shirin akwai labarai da rahotannin da suka fito daga bangarori dabam-dabam na duniya.
Bikin 'yancin kai cikin yaki a Ukraine
Roman Goncharenko
Ukraine ta yi bikin ranar samun 'yancin kai, watanni shida bayan dakarun Rasha sun mamaye wasu yankunan kasar.
Japan na duba yiwuwar gina sabbin cibiyoyin nukiliya
Hukumomin Japan sun fara duba yiwuwar farfado da cibiyar nukiliyar Fukushima wacce ta fashe shekaru 11 da suka wuce.
Kasar Ukraine na bikin samun 'yancin kai
Yayin da Ukraine ke fama da yaki da Rasha ta kaddamar a kanta yau watanni shida cur, kasar na bikin samun 'yancin kai.
Jamus ta shirya tura makamai Ukraine
Jamus za ta bai wa Ukraine makaman sama da Euro miliyan 500 domin taimaka mata a yakin da take yi da Rasha.
Saurarari shirin yamma
Jamus za ta bai wa Kiev makamai da suka hadar da na kare kanta da motoci masu sulke da wasu muhimman kayan fada.
Jamusawa sun nuna rashin gamsuwa da Scholz
Duk da gogewar Olaf Scholz a harkar mulki, Jamusawa masu yawa ba su gamsu da kamun ludayinsa ba.
Shirin Safe
Cikin shirin za a ji batun taron kasa da ake yi na nema wa Chadi makoma da takaddama tsakanin Rasha da Ukraine. Akwai ma wani hari da al-Shabaab ta kai wani Otel a Mogadishu.
Ukraine ta damu da matakin Rasha a Zaporizhzhya
Shugaban kasar Ukraine, ya zargi Rasha da shirin katse wutar lantarki a babbar tashar nan ta makamashin nukiliya.
Rasha: Katse makamashin gas ga Turai
A karo na biyu cikin wannan shekara, Rasha ta sake sanar da katse tura makamashin gas ga Turai ta bututun Nord Stream 1.
Antonio Guterres bukaci a mutunta wutar lantarkin Ukraine
Fargaba kan katse wutar lantarkin Ukraine daga tashar makamashi ta Zaporijjia,
Karar ababen fashewa a Crimea
Rahotannin na nuni da cewa lamarin ya auku ne a arewacin Sevastopol.
Shirin Rana
Za a ji kungiyoyin kare hakkin dan Adam a Ukraine sun zargi sojojin Rasha da azabtar da fararen hula a Ukraine
Shirin sake gina kasar Ukraine
Shugaba Zelensky da takwaransa Erdogan sun cimma yarjejeniyar sake gina Ukraine da zarar an kawo karshen yaki da Rasha.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi azabtarwa a Ukraine da ake zargin Rasha da aikatawa da batun dakatar da zuwa makarantu a Jigawa saboda barazanar tsaro da batun haramta amfani da Okada a Legas da kuma batun makamshin Disel a Nijar.
Tashar makamanshin nukiliyar Ukraine cikin hadari
Tankiya tsakanin Ukraide da Rasha a kan Zaporizhzhia
Koriya ta Kudu za ta tallafa wa takwararta
Koriya ta Kudu ta shirya tallafa wa Koriya ta Arewa muddun ta amince ta yi watsi da shirin nukiliyarta.
Hari a tashar nukiliyar Ukraine na da matukar hadari
IAEA ta ce hari a tashar nukiliyar Ukraine na da matukar hadari
Mali ta samu jiragen yaki daga Rasha
Jiragen yaki sun isa kasar Mali daga kasar Rasha don yakar mayakan jihadi a kasar da ma yankin sahel baki daya.
Hari a kusa da tashar makamashin nukiliya
Rasha ta harba rokoki a kusa da tashar makamashin nukiliyar Ukraine
Guterres ya yi gargadi kan nukiliya
Majalisar Dinkin Duniya, ta ja kunnen manyan kasashen duniya game da sake komawa ga amfani da makaman nukiliya.
Gangamin dakile tasirin Rasha
Blinken na gangamin dakile tasirin Rasha a Afirka
Rasha ta daure 'yar wasan Amirka
Washington ta yi wa Moscow tayin musanyar fursuna da 'yar wasan da Rasha ta yakewa hukuncin dauri a gidan yari.
An sako hatsin Ukraine daga gabar ruwan Odesa
Jirgin farko makare da hatsi daga Ukraine ya bar tashar jiragen ruwan Odesa ta tekun Bahar Aswad don fitar da abinci.
Nato ta bukaci girmama yarjejeniyar hatsi
Kungiyar Tarayyar Turai da NATO na na neman a zartar da yarjejeniyar Ukraine ta fitar da hatsi
Ukraine: Kamaru ta kauce wa daukar matsaya
Kasashen Afirka na ci gaba da kauce wa daukar matsaya a rikicin Ukraine.
Babban manomi a Ukraine ya mutu a harin Rasha
Sojojin Rasha sun kashe daya daga cikin masu manyan kamfanin noma da fitar da hatsi a tashar jiragen ruwa Mykolaiv.
Rasha ta dakatar da bai wa Latvia iskar gas
Rasha ta bayyana Latvia, kasa ta uku a nahiyar Turai da ta dakatar da huldar cinikayyar iskar gas a tsakaninsu.
Shugaban Ukraine na barazana ga Rasha
Kasashen Rasha da Ukraine na zargin juna a kan harin nan da ka kai kan wani gidan yari a gabashin Ukraine.
Shirin Safe
Rasha ta kai sabbin hare hare wajen Kyiv
Rasha ta kaddamar da sabbin hare hare a yankin Kyiv a kasar Ukraine
Shirin Yamma
A cikin shirin akwai labarai da rahotanni daga bangarori dabam-dabam na duniya.
Turkiyya ta tanadi wajen karbar hatsi daga Ukraine
Turkiyya ta bude cibiyar sauke kayan abincin da aka fito da su daga Ukraine.
Rasha ta rage sayar da makamashin gas
An soma baiyana damuwa kan matakin da Rasha ta dauka na soma rage yawan makamashin da take sayar wa kasashen Turai.
Rasha ta kai hari gabar kogin Bahar Aswad
Hukumomin UKraine sun zargi Rasha da kai hare hare tashar jirage ruwa kusa da Odesa
Shafin da ya wuce
Shafi 14 daga 44
Shafi na gaba