You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Ukraine za ta soma fitar da abinci
Ukraine za ta soma fitar da kayayyakin abinci nau'in hatsi zuwa sauran kasashen duniya daga wannan makon.
Lavrov na neman gyara mutuncin Rasha a Afirka
Ministan harkokin wajen Rasha na ziyara a kasashen Afirka domin habbaka alakar kasarsa da nahiyar Afirka.
Saurari shirin yamma
Rasha da Ukraine sun sanya hannu kan yarjejeniya mai muhimmanci.
Rasha da Ukraine sun daidaita a kan fitar da cimaka
Rasha da Ukraine sun cimma yarjejeniya
Yarjejeniyar fitar da hatsin Ukraine
Rasha da Ukraine sun sanya hannu kan yarjejeniyar sake bude tashar jiragen ruwan Ukraine.
Bude bututun Nord Stream 1
Rasha ta bude bututun Nord Stream 1
Rasha: EU ta umurci mambobinta su rage shan gas
Kungiyar EU ta fito da dabarun gaggawa na tunkarar katsewar makamashi daga Rasha.
Tsada da kuncin rayuwa a Najeriya
Matsalar hauhawar farashin kayan masarufi a Najeriya, ta sanya babban bankin kasar karin kudin ruwa.
Ci gaba da katse makamashin gas
Putin ya yi barazanar ci gaba da katse makamashin gas ga kasashen Turai.
Shugabannin Rasha da Turkiyya na ziyara a Iran
Shugabanin kasashen Rasha da Turkiyya na ganawa da takwaransu shugaban kasar Iran Ebrahim Raisi.
Kamanceceniyar Moscow da Tehran
Kersten Knipp
Kasashen Iran da Rasha kansu hade yake wajen yaki da dimukuradiyya, a cewar sharhin Kersten Knipp DW
EU: Kayayyaki sun yi tsada saboda yakin Ukraine
Mamayen Rasha a Ukraine ya haifar da tsadar rayuwa a kasashen Turai
Hare-haren Rasha na hallaka fararen hula
Zelensky ya yi Allah wadai da harin Rasha kan fararen hula a Ukraine
Zaman tattauna batun fitar da hatsi daga Ukraine
Zaman tattauna batun fitar da hatsi a birnin Santanbul
EU ta kara wa Ukraine miliyoyin kudi
Tarayyar Turai ta sake mika wa Ukraine wasu kudade da take ganin za ta iya amfani da su wajen kyautata al'amura a kasar.
Belarus ta ce ana shirin kai wa Rasha hari
Gwamnatin Belarus ta ce akwai wani shiri da ta gano da ke nuna shirin kai wa Rasha hari daga yamma.
Jamusawa ka iya daskarewa yayin hunturu
Rufe bututun da ke kai wa Jamus gas daga Rasha, a daidai lokacin da Moscow ke ci-gaba da rage gas ga Berlin.
Rasha ta rufe ba wa Jamus makamshin gas
Rasha ta rufe bututun Nord Stream 1
Shirin Yamma
n yi wata ganawa tsakanin Sakataren harkokin wajen Amirka, Antony Blinken da ministan harkokin wajen China Wang Yi bisa hare-haren kutse da Rasha ta kaddamar kan makwabciyarta Ukraine.
Putin ya yi barazanar katse hanyar makamashi
Shugaba Putin ya yi wa manyan kasashen duniya barazanar toshe hanyar makamashi muddun suka kara wa Rasha takunkumi.
Jaridun Jamus sun dubi rikicin Mali da Zambiya a Afirka
ECOWAS ta katse takunkumin da aka kakaba wa Mali watanni shida baya sakamakon jan kafa wajen shirya zabe.
An bude taron sake gina Ukraine
A wannan Litinin aka bude taron sake gina kasar Ukraine a Lugano na kasar Switzerland.
Kiev ta zargi Moscow da kai harin guba
Gwamnatin Ukraine ta zargi sojojin Moscow da harba bama-bamai na guba a tsibirin Zimiinyi ko 'Snake Island'.
NATO ta sha alwashin taimaka wa Ukraine
NATO za ta iya shiga fadan Ukraine inda ya cancanta
Joko Widodo ya gayaci Putin a taron G20
Indonesiya na kokarin shiga tsakani
'Yan gudun hijira na komawa gida
A daidai lokacin da Rasha ke tsananta luguden wuta a yankunan gabashin Ukraine, 'yan gudun hijirar kasar da ke samun mafaka a Jamus sun fara komawa a sassan da aka daina kai hare-hare.
Taron G7 ya yi wa Ukraine alkawari
Kasashe bakwai mafiya karfin masana'antu na duniya, sun yi alkawarin dorewa kan aniyarsu ta taimaka wa Ukraine.
Taron G7 ya jaddada goyon baya ga Ukraine
Taron G7 na kasashe masu karfin tattalin arzikin masana'antu ya jaddada goyon baya ga Ukraine
Labarin wasanni: 27.06.2022
'Yan matan Kamaru ba su ji da dadi a hannu na Faransa ba, a wasan sada zumunci gabanin gasar kwallon matan Afirka
Ana taron kolin shugabannin kasashen G7 a Jamus
An bude taron yini uku G7 na kasashe masu karfin tattalin arziki na duniya a Jamus.
Yakin Ukraine na kara ta'azzara
Rasha na shirin girke makaman da ka iya harba makamai masu linzami a Belarus
Tallafi ga wasu kasashen Afrika
Tallafi ga Afirka don rage radadadin yakin Ukraine.
Rasha ta yi wa masana'antun Ukraine kawanya
Dakarun Rasha sun karbe iko da rukunin masana'antu a arewa maso gabashin Ukraine.
Yakin Ukraine zai kwashe shekaru
Jagororin kasashen yamma, sun ce alamu na ci gaba da nuna cewa rikicin Rasha da Ukraine zai dauki lokaci mai tsawo.
Jamus ta bukaci tattanuwa da Rasha
Shugaban gwamnatin Jamus ya bukaci ci gaba da tataunawa da Rasha kan neman kawo karshen yaki a Ukraine
Martabar Scholz ta dawo a idanun Ukraine
Duk da cewar ziyarar Olaf Scholz a birnin Kiev da nufin karfafa wa Ukraine gwiwa ta yi tasiri, wasu na ganin da saura.
Shirin Rana: 18.06.2022
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni ciki har da na inda aka kwanaa a batun tikitin Euro tara da gwamnatin Jamus ta samarwa da 'yan kasar har tsawon watanni uku. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Olaf Scholz zai kai ziyara birnin Kyiv
Olaf Scholz da Emmanuel Macron da kuma firaministan Italiya Mario Draghi za su kai ziyara birnin Kyiv na Ukraine.
Ba tabbas kan zargin laifukan yaki kan Rasha
Kwamitin Majalisar Dinkin Duniya a Ukraine, ya tabbatar da samun zarge-zargen cin zarafin da sojojin Rasha ke yi.
Jamus za ta tura soji zuwa Bosniya
Jamus ta shirya tura sojoji tare da tawagar wanzar da zaman lafiya na EU zuwa Bosniya don dakile barazanar Rasha.
Ukraine: Halin da manoma ke ciki
Wakilin DW ya ziyarci wata gona a Ukraine, wadda ke yankin da ake gwabza yakin kusa da garin Mykolaiv.
Rasha za ta fitara fararan hula
Rasha za ta bude hanyoyin jin kai
Rigingimu za su kara makaman nukiliya
Cibiyar nazarin zaman lafiya da ke Stockholm ta ce za a samu karuwar makaman nukiliya a duniya.
Saurari shirin safe
Ukraine ta nemi karin taimako makamai daga Jamus don kare kanta daga hare haren Rasha.
Ukraine ta zargi Rasha da neman haddasa yunwa
Gwamnatin Ukraine ta ce duniya tana gab da fadawa matsalar yunwa sakamakon yakin da Rasha ta kaddamar.
Yakin Ukraine na ci gaba da haddasa tashin farashi a Afirka
Ruwanda ta samu nasara kan shugabanci na gari shekaru bayan kisan kare dangi da kasar ta fuskanta a shekarar 1994.
Shirin Yamma
Asusun ba da lamuni na duniya, IMF, ya rage hasashen yawan bunkasan tattalin arziki da za a samu tsakanin kasashen duniya a wata mai zuwa, kamar yadda mai magana da yawun asusun ya tabbatar.
Gwamnatin Ukraine ta zargi Rasha kan tashin farashin abinci
Ukraine ta bukaci a kori Rasha a hukumar kula da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya
Illar yakin Rasha a Ukraine na kara kazanta
Majalisar Dinkin Duniya ta ce illar yakin da Rasha ke yi a Ukraine na kara kazanta
Jamus ta jaddada goyon bayanta ga Ukraine
Jamus za ta ci gaba da taimaka wa Ukraine.
Shafin da ya wuce
Shafi 15 daga 44
Shafi na gaba