You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Safe
Rasha ta yi barazanar ci gaba da martani mai tsauri kan Ukraine na harba makamai masu linzami
Duniya na Allah-wadai da hare-haren Rasha a Ukraine
Shugaba Vladimir Putin ya tabbatar da labarin hare-haren da ya kaddamar kan Ukraine.
Tababa game da zaman sojojin Jamus a Sahel
Bore a Nijar da juyin mulki a Burkina Faso na ci gaba da haifar da shakku kan ayyukan sojojin Jamus a yankin Sahel.
Rasha ta kai wani hari mai muni a Ukraine
Wani harin makami mai linzami daga Rasha, ya yi sanadiyyar salwantar mutane a yankin Zaporizhzhia na kasar Ukraine.
Shirin Yamma
Fiye da 'yan Ukraine milyan daya suke gudun hijira a Jamus sakamakon kutsen Rasha
'Yar Belarus ta lashe kyautar Nobel ta 2022
Kyautar zaman lafiya ta Nobel ga Ales Bialiatski, 'yar Belarus da wasu kungiyoyin neman'yanci na Rasha da Ukarine.
Amirka ta ce Rasha na kwashe dukiyoyi a Afirka
Amirka ta zargi Rasha da amfanin da damar kasancewar sojojinta a kasashen Afirka wajen kwashe albarkatun kasa.
Rasha ta kai harin Zaporizhzhia
Hukumomi a Zaporizhzhia da ke Ukraine, sun ce Rasha ta kai hari a yankin Zaporizhzhia.
Ukraine na samun nasara a yankin Kherson
Ukraine ta sake karbe iko da wasu yankunan da Rasha ta mamaye a baya.
Rasha na son tura wa Mali da takin zamani
Shugaba Vladimir Putin na Rasha ya bayyana aniyar turawa da takin zamani zuwa kasar Mali
Rasha ta amince da kudiri kan yankunan Ukraine
Majalisar dokokin Rasha ta yi na’am da yankunan Ukraine da Rasha ta kwace
Shirin Rana
A cikin shirin za ku ji cewa, mutane sama da 100 sun halaka a yayin yamutsin da ya afku a wani filin kallon wasan kwallon kafa na kasar Indonesiya. Akwai sauran labarai da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Dakarun Rasha sun janye daga Lyman
Rasha ta yi fargabar cewa, daruruwan dakarunta ka iya fadawa tarkon dakarun Ukraine.
Sojojin Ukraine sun yi wa dakarun Rasha kawanya
Sojojin Ukraine sun kewaye wasu dubban mayakan gwamnatin Rasha a gabashin Donetsk.
Shirin Safe
A ciki za a martanin 'yan Najeriya a kan cikar kasar shekaru 62 da samun 'yancin kai daga turawan Birtaniya. Ukraine ta ce ta shirya shiga kungiyar tsaro ta NATO.
Ukraine za ta shiga kungiyar tsaro ta NATO
Ukraine taa ce za ta mika takardar gaggawa ta neman shiga kawance cikin kungiyar nan ta tsaro wato NATO.
Amirka ta fusata da karbe wa Ukraine yankunanta
Amirka ta sanar da kakaba wa Rasha sabon takunkumi mai tsanani, a matsayin martani ga kwace iko da yankuna a Ukraine.
Bikin ayyana yankunan Ukraine cikin Rasha
Rasha na shirin yin kasaitaccen bikin karbar yankunan Ukraine hudu a cikinta
Nord Stream: Rasha na zargin Amirka
Rasha ta ce tilas ne shugaban Amirka Joe Biden ya bayar da amsa, in har kasarsa na da hannu a matsalar Nord Stream.
Taliban ta kulla huldar kasuwanci da Rasha
Gwamnatin Rasha za ta shigar da tan miliyan daya na man fetur, da tan miliyan biyu na alkama a shekara a Afghanistan.
Yankunan mamaye na Ukraine sun amincewa da hadewa da Rasha
An fara kirga kuri'u a zaben raba gardama a yankunan Ukraine da ke karkashin mamaya na Rasha.
Rasha ta bai wa Snowden shaidar dan kasa
Snowden ya sami zama dan kasar Rasha
Harin dan bindiga a wata makaranta a Rasha
Putin ya nuna takaici da kisan kananan yara a harin dan bindiga a wata makaranta
Rasha na tilasta wa 'yan kasa shiga aikin soja
Dubban ‘yan kasar Rasha da suka isa yaki suna tserewa daga kasar don kauce zuwa kasar Ukraine yaki.
Amirka ta ce Rasha na wargaza tsarin duniya
Amirka za ta ci gaba da tallafa wa Ukraine
EU za ta kara wa Rasha tsauraran takunkumi
Kasashen kungiyar EU za su dauki tsauraran takunkumi a kan Rasha
EU ta gargadi Moscow kan daukar sojin wucin gadi
EU ta gargadi Moscow a kan daukar sojin wucin gadi domin yakar Ukraine.
Zargin Rasha da jefa duniya cikin rikici
Manyan kasashen duniya sun zargi Rasha da kara rura wutar rikici bayan kutsen da ta kaddamar kan kasar Ukraine.
Yakin Ukraine ya mamaye taron MDD
Shugabannin duniya na muhawara kan mamayar Rasha a Ukraine da kuma sauyin yanayi.
Luhansk da Donetsk na son shiga Rasha
Yan awaren Luhansk da Donetsk da suka balle daga Ukraine na shirin gudanar da zaben raba gardama kan shiga cikin Rasha.
Babban taron MDD karo na 77
Ministar harkokin wajen Jamus ta jadadda rawar da MDD ke takawa wajen shawo kan rikici a duniya.
Barazanar hari kusa da nukiliyar Ukraine
Harin makami mai linzami ya fada kusa da tashar nukiliyar Ukraine
Rasha da Ukraine na zargin Juna kan Kherson
Kasashen Rasha da Ukraine na ci gaba da zargin juna kan jawo barin wutar da aka yi a birnin Kherson
An fidda Alkama daga Ukraine zuwa Habasha
Jirgi ruwa dauke da tan dubu 30 na Alkama ya bar Ukraine zuwa Habasha da Yemen
Za mu ci gaba da hulda da Amirka - Ramaphosa
Afrika ta Kudu ta ce za ta ci gaba da hulda da Amirka ta fannin kieon lafiya da tsaro da alkinta muhalli
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa Ukraine ta gano wani makake rami da ke dauke da gawawwakin fararen hula a garin Izyum da ta sami nasarar kwace daga hannun Rasha. A Najeriya, takadamma ce ta barke tsakanin Malaman jami'o'i da kuma gwamnatin kasar.
Muna shirin tura masu bincike a Izyum
Ukraine: An ga gawarwakin daruruwan mutane a kabari guda
Ganawar Xi da Putin a Uzbekistan
Shugaba Xi Jinping da takwaransa na Rasha Vladimir Putin a sun sake jaddada hadin kai da goyon bayansu ga juna.
Rasha ta gargadi Amirka a kan Ukraine
Rasha ta ce idan Amirka ta bai wa Kyiv makamai masu linzami, za ta "shige gona da iri" tare da zama bangaren rikicin.
Shirin Safe
A cikin shirin zaku ji cewar, shugaban ksar Rasha Vladmir Putin zai gana da takwaransa na Chain Xi Jinping a birnin Samarkand na kasar Uzbekistan. Akwai sauran labarai da rahotanni.
Rasha ta kai sabon hari a kudancin Ukraine
Rasha ta harba makamai masu linzami guda takwas a kan wani birni na kudancin Ukraine ba tare da kashe fararen hula ba.
Ukraine: Karbe iko da garuruwa ko kufai?
A baya-bayan nan yakin Rasha da Ukraine na sauya salo, inda Kyiv ke ikirarin sake kwace wuraren da Moskon ta karbe.
Jamus na son a Rasha ta janye dakarunta daga Ukraine
Vladimir Poutin da Olaf Scholz sun tattauna ta waya
Turai: Mafita kan kudin makamashi
Kungiyar Tarayyar Turai na laluben mafita kan matsalar makamashi, tare da fatan daidata farashinsa.
Shirin Yamma
Shirin ya kunshi labaran duniya da ya kawo yadda aka isa da gawar Sarauniya Elizabeth ta II a Edinburgh daga Balmoral na yankin Scotland. Dakarun Rasha kuma na ci gaba da janyewa daga karin yankuna na kasar Ukraine saboda karfin hare-hare. An tuna da harin ranar 11 ga watan Satumba da ya ciki shekaru 21a Amirka.
Rasha ta samu karbuwa a Indonesiya
Indonesiya ta kasance inda ake nuna goyon baya ga kasar Rasha duk da yadda ta ke mamayar Ukraine.
EU na son Rasha ta rage harajin gas
Gwamnatin Rasha ta fusata da wata sabuwar sanarwar Tarayyar Turai kan kayyade farashin iskar gas din kasar.
Tashar nukiliya a Zaporizhzhia na cikin hadari
Rashin tabbas kan makomar tashar nukiliya ta Zaporizhzhia
Biden ya ki danganta Rasha da ta'addanci
Amirka ba za ta ayyana Rasha mai daukar nauyin ta'addanci ba.
Erdogan:"Turai na girban abin da ta shuka"
Shugaba Erdogan na Turkiyya ya zargi Turai da jefa kanta cikin matsalar makamashi bayan takunkumkin da ta aza wa Rasha.
Shafin da ya wuce
Shafi 13 daga 44
Shafi na gaba