You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Merkel ta nuna takaicin yakin Rasha a Ukraine
Tsohuwar shugabar gwamnatin kasar Angela Merkel ta yi jawabi game da yakin da Rasha ta kaddamar a kan Ukraine.
Shirin Yamma
Za a ji kasar Rasha ta gargadi kasashen yammacin duniya kan ba wa Ukraine tallafin makaman yaki
Ukraine na ikirarin nasara a Sievierodonetsk
Kasashen Ukraine da Rasha na ikirarin nasara a birnin Sievierodonetsk da ke gabashin Ukraine.
Tasirin Rasha a Afirka cikin jaridun Jamus
Jaridun Jamus na wannan makon sun mayar da hankali kan tasirin rikicin Rasha da Ukraine ga nahiyar Afirka.
Rasha ta yi kwanaki 100 da shiga Ukraine
Watanni uku bayan Rasha ta mamaye Ukraine, babu alamar kawo karshen yakin nan kusa yanzu ne aka shiga mataki mafi muni.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa shugaban Senegal kuma shugaban kungiyar Tarayyar Afirka Macky Sall zai kai ziyara birnin Sotchi domin tattaunawa da takwaransa na Rasha Vladimir Putin game da yakin Ukraine da kuma illar da ke tattare da jigilar hatsi zuwa nahiyar Afirka.
An kwashe kwanaki 100 bayan kutsen Rasha a Ukraine
A wannan Juma'a aka cika kwanaki 100 da kutsen da kasar Rasha kaddamar a kan Ukraine.
EU ta kakaba takunkumi karo na 6 kan Rasha
EU ta sanya wa Rasha wasu sabbin takunkumi
Yakin Rasha da Ukraine ya shafi Afirka
Yadda rikicin Rasha da Ukraine ke shafar kasashen nahiyar Afirka, musamman ta fannin jigilar hatsi daga Ukraine din.
Shirin Yamma
Majiyoyin sharia daga birnin Nouakchott fadar gwamnatin kasar Mauritaniya sun ce za a tuhumi tsohon shugaban kasar Mohamed Ould Abdel Aziz tare da wasu mutane 11 kan zargin cin hanci da rashawa.
Zelensky ya yaba wa EU kan ladabtar da Rasha
Shugaban kasar Ukraine ya yi kira da a duba yiwuwar tsari na bakwai na takunkumin EU a kan kasar Rasha.
Shirin daukar matakin soji a Siriya
Turkiyya za ta dauki matakin soji a kan mayakan kurdawa na YPG.
Shirin Yamma
Shirin ya kunshi Ra'ayin Malamai wanda ya dubi zabukan fidda gwani a Najeriya da Amsohin Takardu da ya yi bayani kan bishiyar da ta fi dadewa a duniya da sauran wasu batutuwa.
EU na son sai ta kara wa Rasha takunkumi
Bayan samun wani tsaiko, kasashen Tarayyar Turai sun sake wani taron neman tabbatar wa Rasha karin takunkumi.
Rasha ta bukaci a dage mata takunkumi
Rasha ta ce a shirye take ta fara fitar da dimbin hatsin da ke jibge a tashoshin jiragen ruwa na kasar Ukraine.
Shirin Safe: 28.05.2022
A cikin shirin za ku ji cewa Rasha da Chaina sun hau kujerar naki, a yayin kada kuri'a kan sanya karin takunkumi ga Koriya ta Arewa a zauren Majalaisar Dinkin Duniya.
Shirin Safe
Za a ji cyadda Rasha da China suka hana MDD sa wa Koriya ta Arewa sabbin takunkumi
Zelenskiy ya koka da rarrabuwar EU kan Rasha
Zelensky ya nuna takaici kan yadda kungiyar EU ke kokarin cimma matsaya kan sabon takunkumin da ta kakaba wa Rasha.
Rasha na ci gaba da toshe abinci
Putin ya gargadin kasashen duniya
Sake bude tashar jiragen ruwan Mariupol
Sake bude tashar jiragen ruwa ta kudancin Ukraine da ke birnin Mariupol, bayan sojojin Moscow suka karbe iko da yankin.
Rasha na ci gaba da matsa kaimi a Ukraine
A lokacin a aka shiga wata na hudu na yakin Ukraine, Rasha na kara zafafa hare-hare a Lugansk da ke gabashin kasar.
An yanke wa sojan Rasha hukunci a Ukraine
Wata kotu a Ukraine ta yanke wa wani jami'in sojin Rasha hukuncin daurin rai da rai.
Bukatar hukunta Rasha a taron Davos
Zelensky ya bukaci mahalarta taron Davos karin tsauraran takunkumai a kan Rasha.
Cibiyar SIPRI na fargabar shiga rudani
SIPRI na fargabar cewa duniya na fuskantar barazanar tsaro mai sarkakiya da kuma tarin matsaloli a wannan karni.
Rasha ta kwace iko da Mariupol
Dakarun Rasha sun fara tattare baraguzan gine-gine a ma'aikatar Azovstal.
Shugaban gwamnatin Jamus ya isa kasar Senegal
Yakin Rasha da Ukraine sun mamaye tattaunawar shugaban gwamnatin Jamus Scholz da takwaransa Sall na Senegal.
Shirin Rana 21.05.2022
Zelenskyy: Diflomasiyya ce mafita a tsakaninmu da Rasha
Shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelenskyy, ya ce matakan diflomasiyya ne zai kawo karshen takaddamarsu da Rasha.
Rasha ta katse sayar wa Finland da Iskar Gas
Hukumomi aFinland sun bayyana cewa Rasha ta katse samar da iskar gas da take sai da wa kasar.
Shirin Yamma 20-05-22
Shirin Yamma 20-05-22
Kudin Rubel ya zarta Yuro
Darajar takardar kudin Rubel ta karu
Rasha ta karbe iko da yankunan Donbass
Yankin Donbass ya fada cikin hannu dakarun Rasha
Sojojin Ukraine a matsayin fursunonin yaki
Rasha ta kame dakarun Ukraine a matsayin fursunonin yaki.
Ukraine: Sojan Rasha ya nemi afuwa
Wani sojan Rasha da ke fuskantar shari'ar laifukan yaki a Ukraine, ya nemi gafarar wata mata da ya kashe.
MDD ta yi gargadin karin yunwa a duniya.
MDD ta yi gargadin karin yunwa a duniya.
Matsalar karancin abinci ta mamaye duniya
Bankin duniya za isamar da karin dkudi don amfani da su wajen rage radadin barazanar nan ta karancin abinci.
Karin tallafin kudi na EU wa Ukraine
Shugabar hukumar gudanarwa tarayyar Turai ta gabatar da shirin karin tallafin wajen Euro biliyan tara ga Ukraine.
Matsin rayuwa na kara kamari a kasashen Afirka
Kungiyoyin agaji na duniya, na gargadi kan yiwuwar matsalar yunwar da ake fama da ita a yankin kusurwar Afirka ta karu.
Sweden za ta dauki matakin shiga NATO
Ana sa ran jam'iyyar Social Democrat da ke mulki a Sweden za ta dauki matakin shiga kungiyar NATO.
Shirin Rana
Za a ji yadda yadda gwamnatin Ukraine ke ikirarin cewa sojojin Rasha suna janyewa daga gabashin Donbas
Ukraine za ta kai sojojin Rasha kotu
Gwamnatin kasar Ukraine ta shirya gurfanar da wasu mutane 41 da ake tuhuma a gaban kuliya kan zargin laifukan yaki.
Kasashen G7 za su kara taimaka wa Ukraine
Ukraine: Karin tallafin kasashen G7 masu karfin tattalin arzikin masana'antu
Jamus na karbar bakuncin taron G7
A wannan Juma'ar ministocin kasashen G7 za su soma taron nazarin shawo kan barazanar karancin abinci a duniya.
Rasha ta tsinke hulda sayar da gas da Jamus
Rasha ta saka wa kamfanin Gazoro Germania takunkumi
Fararen hula a Ukraine na taimako a yaki
Kwararru a fannin fasaha na taimakawa wajen samar da kayan kariya ga rundunar sojojin Ukraine.
Shekaru da nasarar Rasha kan 'yan Nazi
Ra'ayoyi sun bambanta kan jawabin da Shugaba Vladimir Putin na Rasha ya yi kan nasarar kasarsa.
Shirin Rana
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni har da halin da ake ciki a yayin da Rasha ke bikin cika shekaru 77 da yin nasara a yakin duniya na biyu.
Shekaru 77 da cin nasara kan 'yan Nazi
An yi faretin soja a Rasha don tuna ranar 9 ga watan Mayu da sojojinta suka yi nasara kan 'yan Nazi.
Jamus na tunawa da gama yakin duniya na 2
A wannan Lahadin ce Jamus ke bikin tunawa da cika shekaru 77 da gama yakin duniya na biyu.
Shugaban Amirka Joe Biden zai kara taimaka wa Ukraine
Amirka ta bai wa Ukraine karin tallafin makaman yaki domin kare kanta daga kutsen da Rasha ke ci gaba da yi.
Shafin da ya wuce
Shafi 16 daga 44
Shafi na gaba