You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Kano
Kano ke zama birni mafi girma mai hadadar kasuwanci a yankin arewacin Najeriya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Ziyarar Jonathan a Kano na cike da kace-nace
Shugaban Najeriya Goodluck Ebele Jonathan ya gudanar da gangamin karbar tsohon gwamnan Kano Ibrahim Shekarau a jam'iyyar PDP mai mulki. Sai dai masu fashin baki suka ce ya saba wa dokokin zaben kasar.
Kame Almajirai a jihar Kano dake Najeriya
A kwanakin baya ne majalisar dokokin jihar Kano dake Tarayyar Najeriya ta kafa dokar hana bara da kuma tanadar hukunci mai tsauri ga duk almajirin da ya ki bin wannan doka. A yanzu haka dai dokar ta fara aiki gadan-gadan inda tuni aka kaddamar da fara kame almajiran da suka fito suna bara a kan titunan jihar.
An fara cafke almajirai a jihar Kano
Dokar haramta bara da majalisar dokokin jihar Kano a Tarayyar Najeriya ta kaddamar ta fara aiki, inda hukumomi a jihar suka ayyana fara kame almajiran da suka ki daina barar.
Taba Ka Lashe: 19.02.2014
Bikin mabiya darikar Kadiriya a Kano
Kano ta shiga yaki da shaye-shayen miyagun kwayoyi
Ganin yadda matasa ke kara shiga dabi'ar shan miyagun magunguna a Kano, gwamnati ta tashi tsaye domin kawo karshen wannan mummunan al'ada
Shugabannin APC na ganawa da bangaren PDP
Shugabannin APC na ziyartar gwamnonin PDP da su ke adawa da uwar jam'iyar, domin zawarcin gwamnonin su shigo APC
Mummunan harin bam a Kano
Mutane da yawa ne suka rasa rayukansu a tashin bama-bamai guga hudu a birnin na Kano bayan watanni da sararawar irin wadannan hare-hare.
Kame baki a Kano
Hukumomi a birnin Kano dake Tarayyar Najeriya sun kama daruruwan baki, da aka ce suna zama ba izini.
Shekaru 50 na Sarkin Kano kan gadon mulki
Alhaji Ado Bayero dai shi ne sarki na sha uku a jerin sarakunan Fulani na jihar Kano. A ranar goma ga watan Oktoban shekarar ta 1963 aka nada shi a matsayin sarkin na Kano.
Sojoji sun cafke wasu 'yan Kungiyar Hizbullahi a Kano
Askarawan Najeriya sun kaddamar da bincike domin hakikance mutanen da ke da hannu wajen jibge dimbin makaman da su ka bankado a Kano.
Hare haren bama bamai a Birnin Kano na tarrayar Najeriya
Hukumar 'yan sanda ta JTF ta ce ta kama wasu mutane guda biyu,waɗanda ake zargi da dasa bam ɗin a kusa da fadar sarki Kanon mai martaba Alhaji Ado Bayero.
JTF ta ce ta kashe 'yan bindiga a Kano
Rundunar tsaro ta JTF reshen kano ta yi wani artabu da wasu mayaka da ake kyautata zaton 'yan kungiyar Boko Haram ne inda ta hallaka 14 daga cikinsu, yayin da soja daya ya mutu.
Halin da ake ciki bayan harin bam a Kano
Rundunar 'yan sandan kano ta tabbatar da cewar wata mota kirar Golf shudiya ce ta kai harin kunar bakin wake kuma tuni rundunar ta bazama domin farautar masu kai harin.
Dakatar da tashar Wazobia a Kano
Dakatar da shirye shiryen wannan rediyo na da nasaba da sukar shirin ringakafin shan inna da ta yi. An tuhumi biyu daga cikin ma'aikatan a da laifin tunzura jama'a ga yin bore.
Illolin da ke tattare da hana acaba a Kano
Mutane miliyon guda da rabi za su rasa sana'ar su a Kano sakamakon kafa dokar hana daukar fasinja akan babur da zai fara aiki a ranar alhamis.Gwamnatin ta dauki matakin ne don magance matsalar tsaro dake addabar jihar.
'Yan bindiga sun kai hari ga tawagar Sarkin Kano
Aƙalla mutane ukku sun rasa rayuka sanadiyar harin da ya rutsa da tawagar mai martaba Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero.
An cafke matasan da ake zargi da hallaka 'yan majalisa biyu a Kano
Rundunar 'yan sandar jihar Kano ta gano masu alhakin aikata ta'adin kisan kai.
Ƙarancin kayan koyarwa na kassara karatun yara
Ilimi musamman na yara na ƙara samun koma baya a jihar Kano duk da kuɗaɗen da gwamnatoci ke ware wa fannin na ilimi.
Zanga-zangar kin jinin Amirka a Kano
Daruruwan musulmin Kano sun amsa kirar da wata kungiyar 'yan shi'a ta yi, ta gudanar da zanga-zangar kin jinin Amirka bayan fim din batanci da aka fitar a Amirka.
An kai wa Boko Haram Farmaki a Kano
Jami'an tsaro a Najeriya sun yi iƙirarin nasarar hallakawa da kame 'yan ƙungiyar Boko Haram
Cin hanci tsakanin 'yan sanda a Najeriya
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta bayyana cafke wasu jami'anta 17 waɗanda ta samu suna karɓar cin hanci a shingaye daban daban da aka aika su domin tabbatar da tsaro.
Al'ummar jihar Kano sun fara Azumi cikin fargaba
Halin da ake ciki na rashin tsaro ya dauki hankali a daidai lokacin da al'ummar musuli a Najeriya suka tashi da Azumi na watan Ramadan
An kashe Edgar Raupach a Kano
Bajumashen nan Raupach da aka yi garkuwa da shi a arewacin Najeriya ya rasa ransa lokacin da sojoji suka yi yunƙurin kuɓutar da shi a Kano.
An gano bama-bamai a jami'ar Bayero
An sami rudami da tsoro daga jama'a sakamakon binciko bama-bamai a Kano
Goodluck Jonathan ya yi tir da harin Kano
Shugaban na Tarayyar Najeriya ya bayyana harin da aka kai wa kiristoci a Kanon Dabo da aikin assha da bai zai samu karɓuwa a faɗin ƙasar mai arzikin fetur da al'uma ba.
An kai hari a jami'ar Bayero ta Kano
Wasu mahara sun kai farmaki a jami'ar Bayero ta Kano, inda mutane da dama suka mutu wasu suka jikkata
Hare hare a jihohin Gombe da Kano a Najeriya
An kashe mutane da dama a cikin hare haren bama baman da aka ɗora alhakin su akan ƙungiyar Boko Haram.
An sace wani Bajamushe a birnin Kano
A wani abinda ke nuna karuwar rashin tsaro a jihar Kano, wasu da ba a san ku su wanen ba sun saci wani bature dan kasar Jamus dake aiki a kamfanin Dantata and Sawoe, kana wasu bama-bamai sun tashi a anguwar Sabon Gari
Gwamnatin Najeriya ta nada sabon Sefeto janar na yan sandan kasar.
Shugaban Najeriya Goodluck Jonatahan ya sallami babban Sifeto janar na kasar Alhaji Hafiz Ringim, inda aka maye gurbinsa da Alhaji Muhammed D. Abubakar. Canjin ya zo lokacin da a birnin Kano ake fama da rashin tsaro
'Yan sanda sun gano sama da bama-bamai dari a birnin Kano
A birnin Kano dake Tarayyar Najeriya yan sanda sun gano motoci takwas makare da bama bamai, abinda ke nuna irin barazanar da har yanzu birnin ke fiskanta, tun bayan tashin bama-bamai da ya hallaka jama'a da yawa a birnin
Ra'ayin gwamnatin Najeriya bayan hare-hare a jihar Kano
Gwamantin Najeriya ta maida martani a game da munanan hare-haren da aka kai a birnin Kano, tana mai Allah wadai da lamarin, tare da bayyana lamarin da aiki na makiya dimokradiyya.
Shugaban Najeriya ya nuna ɓacin rai game da hare-haren Kano
Gwamnatin Najeriya ta yi tofin Allah tsine ga munanan haren da suka salwantar da rayukan mutane aƙalla 160 a Kano. Sai dai al'umar wannan jiha da ke arewacin kasar na zaman fargaba.
Mutane fiye da 120 ne suka mutu a hare-haren bama-bamai a Kano
Hukumomin Kano sun kafa dokar hana fita na sa'o'i 24 bayan hare-haren bama bamai da aka kai ranar juma'a. Sai dai adadin mutanen da suka rasa rayukansu a hare-haren bama-baman na ta ƙaruwa
Wasu jerin bama-bamai sun fashe a birnin Kano
A jihar kano dake arewacin Najeriya an sami aukuwar harin bama-bamai a wasu sassa na birnin.
Taron bitar kayan tarihi a Kano
An yi kyakkyawan fatan cewa wannan yunƙuri na UNESCO zai sa a ceto kayan tarihi na wasu ƙasashe da suke neman ɓacewa daga doron ƙasa baki ɗaya.
Bikin nuna fasahar ɗinke ɗinke a Kano
An shirya bikin ne don tallafawa masu sana´ar ɗinki a Afirka.
Komitin nazari na tattalin arzikin jihar Kano na ci gaba da aiki.
GwamnatinTarayya ta girka komiti wanda ta dorawa yaunin nazari a game da tada komadar tattalin arzikin a rewancin Nigeria
Gobara a majalisar dokokin kano
Ana nuna damuwa ga yadda ake zubar da matattun kaji a Kano
Gwaman Kano ya soki lamirin tafiyar hawainiya ta aikin rejistar masu kuriá
Jirgin sama a Kano
Shekarar da jirgin sama ya fara zuwa Kano
Sarkin Kano ya bude taro kan nahiyar Afirka garin Caux na ƙasar Switzerland
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero na cikin manyan baƙin da suka halarci wani taro kan nahiyar Afirka da aka gudanar a garin Caux na ƙasar Switzerland. A jawabinsa na buɗe taron mai martaba Sarkin Kano ya yi kira ga mahalartan daga nahiyar Afirka da su ɗau ƙalubalen da nahiyar ke huskanta da muhimmanci.
Shafin da ya wuce
Shafi 11 daga 11
Shafi na gaba