You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Dangantaka tsakanin Rasha da China
Habakar dangantaka tsakanin Rasha da China
Rasha: Zargin 'yan Ukraine a yankin Belgorod
Rasha: Zargin 'yan Ukraine a yankin Belgorod.
Shirin Yamma
Dakarun Rasha da kuma sojojin hayar kasar Wagner, sun bayyana kwace iko da birnin Bakhmut, sai dai kuma a gefe guda Ukraine ta yi ikirarin cewa sojojinta na ci gaba da fafatawa.
An lafta wa Rasha karin takunkumai
Shugabanin kasashen duniya mafiya karfin tattalin arziki sun kara jadadda goyon baya ga kasar Ukraine.
Shugaba Zelensky na Ukraine na halarta taron G7
Shugaba Zelensky na Ukraine na halarta taron G7
Rikicin Sudan cikin jaridun Jamus
Jaridun Jamus sun mayar da hankali, kan yunkurin kasashen nahiyar Afirka na sulhunta Rasha da Ukraine.
Siriya: Kome cikin dangi bayan shekaru 12
Shugaba Bashar al-Assad na Siriya na halartar taron kungiyar kasashen Larabawa, a karon farko bayan tsawon shekaru 12.
Shirin Yamma
A cikin shirin za ku ji cewa, jami'an tsaro a Najeriya sun sanar da cafke mutane biyu cikin wadnada ake zargi da kai har kan jami'an ofishin jakadancin Amurka a jihar Anambra. Akwai sauran labarai da rahotanni da ma shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Rasha za ta fuskanci sabon matakin G7
Kasashe masu karfin arzikin masna'antu na G7, na son dakile cinikin biliyoyin dalolin Amurka na lu'u-lu'un Rasha.
An tsawaita yarjejeniyar fitar da hatsin Ukraine
Kasar Rasha ta tabbatar da tsawaita wa'adin yarjejeniyar fitar da hatsin Ukraine ta tekun Bahar Aswad da watanni uku.
Yakin Rasha da Ukraine na barazana ga aikin fitar da hatsi
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana fargaba kan barazanar da yarjejeniyar fitar da hatsi daga Ukraine ke fuskanta.
Taron sulhunta Rasha da Ukraine
Kasashen Afirka za su gudanar da taron sulhunta Rasha da Ukraine.
Barazanar rikicin Sudan ga Najeriya
Majalisar Dinkin Duniya ta nuna damuwa a kan karancin kudadden gudanarwa da ke fuskantar ayyukansu a Najeriya a sakamakon yake-yaken Sudan da Ukraine.
Shirin Yamma
A cikin shirin za ku ji cewa an kammala yakin neman zabe a Turkiyya, a zaben da jagoran adawar kasar ke fatan kawo sauyin gwamnati.
Zargin Pretoriya da aike wa Rasha makamai
Amurka na zargin Afrika ta Kudu da taimaka wa Rasha da makamai a yakin da take a Ukraine.
Ukraine: Shirin mayar da martani kan Rasha
Ukraine na gagarumin shirin farmaki akan sojojin Rasha
Shirin Yamma
Rikicin Sudan ya halaka fiye da mutane 600 kana wasu kimanin 5,100 sun samu raunika.
Rasha: Nasara kan sojojin NAZI na Jamus
An gudanar da faretin sojoji a birnin Moscow na kasar Rasha, domin murnar cika shekaru 78 da murkushe sojojin Nazi.
Shirin lafta wa Rasha karin takunkumai
Kungiyar Tarayyar Turai na shirin lafta wa kasar Rasha karin takunkumai saboda mamayar Ukraine.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi rahotanni daga sassan duniya da ma labarai, ciki har da labarin mutuwar sojojin Nijar bakwai a sakamakon fashewar nakiya a yankin Tillaberi.
Jamus na son a saka AU a kungiyar G20
Shugaban gwamnatin Jamus ya jaddada goyon bayansa na shigar tarayyar Afrika AU cikin kawancen kasashe na G20.
Dubban sojojin Rasha sun mutu a Ukraine
Wani sakamakon bincike ya nunar da cewa Rasha ta yi asarar dubban mayaka a gabashin kasar Ukraine.
Ganawa tsakanin Zelensky da Xi Jinping
Shugaba Zelensky na Ukraine ya tattauna da Xi Jinping na China
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa: Najeriya ta fara kwashe 'yan kasarta daga Sudan a wannan Laraba, Amurka ta yaba da gawanar da shugaban kasar Ukraine ya yi da takwaransa na kasar China.
Rashin tabbas kan fitar da hatsin Ukraine
Rasha ta sake yin barazanar kawo karshen yarjejeniyar fitar da hatsi daga Ukraine, bayan zargin Kiev da kai mata hari.
Sayen makamai ya karu a duniya
Yakin Ukraine ya haifar da bukatar sayen makamai fiye da kowane lokaci da ake kashe kudi kan ayyukan soji a duniya.
Rasha ta kori jami'an diplomasiyyar Jamus
Rasha ta kori jami'an diplomasiyyar Jamus
Shigar Ukraine cikin NATO da saura - Jamus
Ministan tsaron Jamus, ya ce ya yi wuri a tattauna batun shigar da Ukraine cikin kungiyar tsaro ta NATO.
Ukraine ta samu taimakon dakile barazanar Rasha
Gwamnatin Jamus ta mika wa Ukraine wasu sabbin na'urori da ke iya dakile duk wasu hare-haren Rasha.
Kotu ta daure mai sukar fadar Kremlin
Rasha ta daure wani da ya yi kaurin suna wajen sukar gwamnati
Dakarun Rasha na daf da kame birnin Bakhmut
Dakarun Rasha sun yi wa takwarorinsu na Ukraine kofar raggo a birnin Bakhmout inda aka jima ana dauki ba dadi.
Gwajin makami mai cin dogon zango na Rasha
Rasha ta yi gwajin wani makami mai cin dogon zango makonnin kadan bayan ficewarta daga yerjejeniyarta da Amurka.
Barazanar fitar bayanai sirri ga Amurka
Pentagone ta ce wasu bayanan sirri kan yakin Ukraine da aka kwarmata na iya barazana ga harkokin tsaron kasar Amurka.
China na son a warware rikicin Ukraine
Shugaban China Xi Jinping ya bayyana cewar amfani da hanyoyi na siyasa ne kadai mafita wajen kawo karshen yakin Ukraine.
Sharhunan jaridun Jamus kan Afirka
Jaridun Jamus sun yi sharhi kan dangantakar Rasha da Afirka ta Kudu duk da sammacin kama Shugaba Putin.
Kasar Finland ta zama memba a NATO
Bayan zaman jira na shekaru kasar Finlande ta zama memba na 31 a cikin kungiyar kawancen tsaro ta NATO.
Mataimakin shugaban gwamnatin Jamus ya ziyarci Ukraine
Mataimakin shugaban gwamnatin Jamus ya isa birnin Kiev na kasar Ukraine, a wata ziyarar da ba a sanar ita ba.
Rasha za ta shugabanci kwamittin sulhu na MDD
Kasar Rasha za ta jagoranci kwamittin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya.
Jawabin Charles III a majalisar Bundestag
Sarki Charles III a yayin ziyararsa a Jamus ya ja hakali kan barazanar mamayar Ukraine ga kasashen Turai a fanni tsaro.
Jamus za ta saya wa Ukraine makamai
Jamus ta amince da bayar da tallafi na kayan yaki da kasar Ukraine domin kara mata karfi wajen yakar Rasha
Shirin Yamma
Shugabannin kungiyar kasashen Tarayyar Turai sun amince da shirin taimakon kasar Ukraine da makamai.
Rasha na tsananta hare-hare a Ukraine
Rasha ta ci gaba da tsananta hare-haren makamai masu linzami da na jirage marasa matuka a kan Ukraine.
Shirin Yamma
A wannan Talata Firaminista Fumio Kishida na kasar Japan ya kai ziyarar ba zata zuwa birnin Kiev na kasar Ukraine.
Ganawana ta musanman tsakanin Xi da Poutine
Shugaban kasar Chaina Xi Jinping zai yi ganawa ta musanman da takwaransa Vladimir Putin a wannan Talata.
Ganawar Putin da Xi Jinping na daukar hankali
Shugaba Xi Jinping na Chaina zai gana da takwaransa na Rasha Vladimir Putin a birnin Mosko a wannan Litinin.
Shugaba Putin na ziyara a Mariupol
Shugaba Vladmir Putin na Rasha ya kai ziyarar ba zata zuwa birnin Mariupol na Ukraine da kasarsa ta mamaye.
Ukraine: Ci gaba da fitar da abinci
Shugaban kasar Turkiyya ya sanar da cimma matsaya kan fitar da kayan abinci daga Ukraine ta Tekun Bahar Aswad.
Ukraine na da damar kare kai a karar Rasha
Hukuncin kotu kan takaddamar Ukraine da Rasha kan takardun lamuni
Putin zai gana da Assad a birnin Mosko
Shugaba Vladimir Putin na Rasha na karbar bakuncin takawaransa na Siriya a Mosko babban birnin kasar.
Sauye-sauyen jagororin soja a Jamus
Ministan tsaron Jamus ya sallami babban hafsan sojojin kasar daga mukaminsa, bayan sun samu rashin fahimta.
Shafin da ya wuce
Shafi 9 daga 44
Shafi na gaba