You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Bahrain
Bahrain kasa ce da ke yammacin kogin Gulf.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Martani kan shirin zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya
Kasashen duniya na ci gaba da bayyana matsayinsu kan shirin Shugaba Trump na zaman lafiya a yankin Gabas ta Tsakiya.
Shugabanin Iran sun yi tir da shirin Trump
Khamenei ya yi kira ga kasashen musulumai su yi fatali da shirin Trump.
Shirin rana 29.1.2020
A cikin shirin za a ji rahotanni da labarai daga sassan duniya, ciki har da matakin gwamnatin Najeriya na dakile yaduwar annobar CoronaVirus.
Shirin ko ta kwana a zirin Gaza
Isra'ila ta baza sojoji a yayin dakon jawabin shugaban Amirka na warware rikicin yankin Gabas ta Tsakiya.
Amirka ta shirya tsare-tsare kan Gabas ta Tsakiya
Amirka ta ce cikin 'yan kwanaki masu zuwa zai bayyana sabbin tsare-tsaren samar da zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya.
An shiga halin rudani a Gabas ta Tsakiya
Kasashen duniya na kira ga Amirka da Iran da su guji shiga yaki,suka nemi hanyar warware rikici da juna cikin lumana.
Ana kira ga Amirka da Iran da su kai zuciya nesa
Shugabannin duniya na mayar da martani mabambanta kan harin rokoki da Iran ta kai kan sansanonin sojin Amirka a Iraki.
Shirin Yamma 06.01.2020
A cikin shirin bayan kun sha Labaran Duniya za ku ji cewar tun bayan kisan gillar da Amirka ta yi wa babban kwamadan dakarun juyin juya halin Iran, Qassem Soleimani, lamarin na ci gaba da jan hankulan masu fashin baki kan tasirinsa a siyasar kasarsa dama Gabas ta tsakiya.
Jimami kan kisan Qasem Soleimani
Kisan babban kwamadan dakarun juyin juya halin Iran, Qasem Soleimani na ci gaba da jan hankulan masu fashin baki.
Matakin mamayar Isra'ila na shan suka
Suka ga matakin Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu na mamaye wani kwari a yankin Gabar Yamma da Kogin Jordan.
Shaidun yaki
Shakarun da aka shafe ana rikici tsakanin Isra'ila da Falasdinu da makotansu ya bar alamomi masu tarin yawa.
Masu mutuwa sakamakon kamuwa da cutar Sida ya ragu
Masu mutuwa sakamakon kamuwa da cutar Sida ya ragu a wasu yankunan kasashen duniya a cewar wani rahoto na UNUSIDA.
Iran: Kakkabo jirgin Amirka mara matuki
Iran: Kakkabo jirngin sama mara matuki na Amirka na zaman gargadi ga mahukuntan Amirka.
Duniya na sukar matakin Amirka na kara jibge sojoji
Matakin Amirka na kara adadin sojojinta dubu daya a yankin Gabas Ta Tsakiya
Limaman Coci sun yi addu'o'i ga 'yan gudun hijira
Jagororin adinin Kirista na Siriya da Lebanon sun yi kira ga mayar da 'yan gudun hijiran Siriya zuwa gidajensu.
Jordan na fama da matsalar durkushewar tattali
Jordan ta fuskanci matsin tattali da ya jagoranci gangamin adawa da matakan tsuke bakin aljihu da ya rusa gwamnati.
Shugaba Merkel na ziyarar Gabas Ta Tsakiya
Batun 'yan gudun hijira shine jigon tattaunawar da Merkel za ta yi da shugabannin Jordan da Lebanon.
Adadin Falasdinawa da suka halaka sun kai 58
Ma'aikatar lafiya a yankin Gaza ta bayyana cewa Falasdinawa 58 ne suka rasu ciki har da dan jariri.
Fargabar barkewar sabon yaki a Gabas ta Tsakiya
Sojojin Siriya da kawayensu na Hezbollah da na Iran, sun fara canza dabarun yaki da canza wa muhimman makamai wurare.
Yaki ya sa bazuwar makamai a Gabas ta tsakiya
Yawan shigo da makamai a Gabas ta tsakiya ya yi kamari cikin shekaru biyar da suka gabata a cewar cibiyar SIPRI.
UNICEF: Rikicin Gabas ta Tsakiya na hallaka yara
Fiye da kananan yara 80 ne aka kashe a yankunan da ke fama da tashe-tashen hankula a Gabas ta Tsakiya.
Rugujewar tasirin Amirka a Gabas ta Tsakiya
Amirka dai ta samu sabani da kawayenta bayan ayyana birnin Kudus a matsayin babban birnin Isra'ila
Gogayyar Rasha da Amirka a Gabas ta Tsakiya
Putin na yunkurin karfafa fada ajin Rasha a Gabas ta Tsakiya
Sharhi kan tasirin Rasha a Gabas ta Tsakiya
Gogayyar Amirka da Rasha a Gabas ta Tsakiya
Yiwuwar samun rikici a gabas ta tsakiya
Majalisar Dinkin Duniya ta ce akwai yiwuwar samun tashin hankali a yankin gabas ta tsakiya
Faransa za ta sauya tsarinta na soja a Sahel
Faransa ta ce za ta kawo sauye-sauye ga ayyukan sojojinta a kasashen Gabas ta Tsakiya da kuma yankin Sahel.
Macron ya gana da Yariman na Saudiyya
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya gana da Yariman Saudiyya a birnin Ryad don tattauna batun yankin.
Shirin safe na DW na 28.05.2017
A cikin shirin za a ji cewa bayan ziyarar da ya kai a yankin Gabas ta Tsakiya da kuma Turai, Shugaban Amirka Donald Trump ya koma gida inda ya iske sabon cecekuce kan batun kutsen Rasha a siyasar ta Amirka.
Kokarin zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya.
Dama ta samu ta samar da zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya.
Tsaro ne kan gaba a ziyarar Trump a Gabas ta Tsakiya
Shugaban Trump ya shiryar ziyartar yankin Gabas ta Tsakiya don tattaunawa kan batun kasuwacin da tsaro. Saudiyya da Isra'ila dai na daga cikin kasashen da shugaban zai ziyarta
Tsaro ne kan gaba a ziyarar Trump a Gabas ta Tsakiya
Shugaban Trump zai tattauna kan batun tsaro da shugabannin kasashen yankin Gabas ta Tsakiya
Saurari shirin rana na DW Hausa
Shirin rana na sashen Hausa na DW. Laraba: 22 ga watan Maris, 2017
Tarihin shirin samar da sulhu a yankin Gabas ta Tsakiya
Tarihin shirin samar da sulhu a yankin Gabas ta Tsakiya
Takaddamar Amirka da kasashen Larabawa
Al'umomin kasashen Larabawa da shugabanninsu, na ci gaba da mayar da martani kan sababbin matakan da Donald Trump ya dauka na hana takardar izinin shiga kasarsa ga al'ummar wasu kasashe.
Taron warware rikicin Gabas ta Tsakiya
Ana zaman taron warware rikicin yankin Gabas ta Tsakiya a birnin Paris na kasra Faransa.
Saurari shirin safe na ranar 19 ga watan Oktoba 2015
A ciki akwai koma baya da ake samu kan farfado da darajar kudin Najeriya, da ziyarar shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel a Turkiya, da kuma halin da ake ciki a Gabas ta Tsakiya.
Tsugune ba ta kare ba tsakanin Falasdinu da Isra'ila
Falasdinawa sun gudanar da zanga-zangar nuna bacin ransu kan halin da suke ciki.
EU na sake nazarin makomar baki
A ranar Alhamis ne dai ministoci da ke kula da 'yan gudun hijira daga kasashen na EU za su sake zama a Luxembourg.
Bangarori 4 da ke neman sulhu a GTT za su kara zage dantse
Masu shiga tsakanin don samun masalaha tsakanin Isra'ila da Falasdinu za su karfafa aikinsu.
Vladamir Putin ya ce Rasha tuni ta hango matsalar a Turai
Matsalar 'yan gudun hijira a Turai tuni aka yi hassashenta a cewar shugaba Putin na Rasha.
'Yan gudun hijira sun isa birnin Munich na Jamus
Al'ummar wannan yanki na dauke da kwalaye da ke da rubutu wanda ke cewa " 'Yan gudun hijira barka da zuwa".
Zafi na hallaka 'yan gudun hijira
Tsananin zafi na cigaba da jawo asarar rai a sansanonin 'yan gudun hijira da ke gabas ta tsakiya.
Kokarin warware rikicin Gabas ta Tsakiya
Rasha da Siriya da Iran na kokarin warware rikicin Gabas ta Tsakiya
Miliyoyin yara kananan ba sa zuwa makaranta a GTT inji MDD
Miliyoyin yara kananan ba sa zuwa makaranta a GTT inji MDD
Ƙungiyar IS na yin barazana ga Gabas ta Tsakiya
Kallamun da firaministan Iraƙi ke'nan Haidar al-Abadi ya bayyana a lokacin wata ziyara aiki da ya kai a Iran.
Mutuwar bakin haure a teku
Sama da bakin haure 3,000 ne kawo yanzu suka hallaka a tekun Mediterranean a kokarin da suke na shigowa nahiyar Turai ta ko wacce hanya.
'Yan tawaye sun fi karfin mahukuntan Libiya
Wannan ne fada mafi tsauri a Libiya tun bayan faduwar Gaddafi. Sabuwar majalisar ba ta da karfi, kuma 'yan tawaye na ci gaba da yaki, abin da ke barazana ga daidaituwar siyasar kasar
Izra'ila ta kashe Palesdinawa 64 a Gaza
Rikici tsakanin Izra'ila da Hamas na ci gaba da ruruwa inda aka shiga kwana ta uku ta luguden wuta a Zirin Gaza. Lamarin da ke lamshe rayuka tare da lalata kadarori.
Paparoma da zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya
Zaman lafiya tsakanin mabiya addinai daban daban musamman rikicin Izra'ila da Palesdinu ne ya mamaye ziyarar da Paproma Francis ya kai yankin Gabas ta Tsakiya.
Shafin da ya wuce
Shafi 5 daga 9
Shafi na gaba