You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Bahrain
Bahrain kasa ce da ke yammacin kogin Gulf.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
'Yan siyasan Siriya sun fara yakin neman zabe
Duk da kashedin da duniya ke wa kasar Siriya kan illolin da ke tattare da gudanar da zabe a yanayin da kasar ta ke, 'yan takara sun kaddamar da yakin neman zabe
Yarjejeniyar samar da ruwa tsakanin ƙasashe uku a Yankin Gabas ta Tsakiya
Yarjejeniyar za ta share hanyar fara aiwatar da wani katafaren aikin farfaɗo da kogin Jordan da ya fara ƙafewa, ta hanyar haɗe shi da Tekun Bahar Maliya
Kerry ya isa yankin Gabas ta Tsakiya
Batun nukiliyar Iran na shirin mamaye ziyarar aiki da sakataren harkokin wajen Amirka John Kerry ya fara a yankin Gabas ta Tsakiya da nufin samar da zaman lafiya mai dorewa.
Tattaunawa kan Yankin Gabas Ta Tsakiya
Sakataren kula da harkokin wajen Amirka John Kerry, da takwararsa na Turai Catherine Ashton, sun tattauna batutuwan ƙasashen Larabawa don ganin irin matakan ɗauka
Jamus na ƙoƙarin shiga tsakani a rikicin Gabas ta Tsakiya
Jagoran diplomasiya na ƙasar Guido Westerwelle ya isa a Isra'ila inda zai gana da shugabannin domin tattauna batun shirin wanzar da zaman lafiya a yankin.
Laluben hanyoyin warware rikicin Gabas ta Tsakiya
Yahudawa da Palestinawa na shirin komawa teburin shawara bisa shiga tsakanin Amurika
An rufe oifisoshin jakadancin Amirka a Gabas ta Tsakiya
Amirka ta rufe ofisoshin jakadancinta da ke wasu kasashe na yankin Gabas ta Tsakiya domin tsoron hare-haren da mai yiwuwa ne ofisoshin su fuskanta.
Fatan warware rikicin gabas ta tsakiya
Amurka na fatan ganin an cimma yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin Izraela da Palastinu nan da watanni 9 masu zuwa. Sai dai ta ce hakan fata ne amma ba wa'adi ba.
Shirin zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya
Sakataren harkokin wajen Amurka John Kerry na ganawa da shugabannin Isra'ila da na yankin Palesdinu domin tsayar da lokacin komawa kan teburin sulhunta rikicin yankin.
Westerwelle na ziyara a yankin Gabas ta Tsakiya
A wannan Asabar Ministan harkokin wajen Jamus, Guido Westerwelle ke fara ziyara a yankin cin gashin kai na Palesdinu
Ziyarar Barack Obama a gabas ta tsakiya
A ziyarar da ya ke yi a gabas ta tsakiya, shugaban Amurka ya gana da magabatan Izraela kan Iran, Siriya da taƙaddamar da Bani Yahudu ke yi da Palasɗinawa.
Sharhi: Sabuwar dama a yankin Gabas ta Tsakiya
Ɗaga matsayin Falasdinawa a Majalisar Ɗinkin Duniya kyakkyawan mataki ne bisa turbar samar da zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya. inji Kersten Knipp a cikin wannan sharhi.
Martanin Duniya kan rikicin gabas ta tsakiya
Tarayyar Turai da Amurka na goyon bayan Izraela dangane da ci gaba da gasa wa al'ummar zirin Gaza tsakuwa a hannu, akan abun da suka kira matakan kare kanta.
Ziyarar Paparoma a yankin Gabas ta Tsakiya
Paparoma Benedikt na 16 zai gana da hukumomin Lebanon da shugabannin addinai game da zaman lafiya a duniya.
100912 Westerwelle Nahost
Ministan harkokin wajen Jamus, Guido Westerwelle ya yi rangadin Gabas ta Tsakiya inda ya tattauna akan matsalolin da ke adabar wannan yanki
Hillary Clinton ta kawo ƙarshen rangadin Gabas Ta Tsakiya
Clinton ta tattauna da mahukuntan Isra'ila da na Falasɗinu a kan shirin zaman lafiyar yankin Gabas Ta Tsakiya da ya cije.
Yunƙurin Isra'ila na zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya
Isra'ila ta miƙa wa Palesdinu gawawwakin mutane 91 da ke hannunta, a wani mataki na farfaɗo da shirin wanzar da zaman lafiya a yankin Gabas ta Tsakiya
Yunƙurin Jamus na samar da zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya
Shugaba Joachim Gauk na Tarayyar Jamus ya gana da takwaran sa Shimon Peres na Isra'ila, inda ya bayyana masa cewa Jamus za ta ci gaba da kare muradun bani Yahudu.
Jamus a matsayin mai yin sulhu a Gabas Ta Tsakiya
Jamus na ɗari-ɗarin nuna tasirinta a matsayin mai shiga tsakani wajen wanzar da zaman lafiya tsakanin Isra'ila da Falasɗinu.
Ministan harkokin wajen Jamus a Yankin Gabas ta Tsakiya
A ziyararsa ta kwanaki biyar ministan harkokin wajen Jamus Guido Westerwelle ya bayyana fatan cimma daidaituwa domin ƙasar Palasɗinu a daura da Isra'ila.
Tawagogin Palestinu da Isra'ila sun kammalla taro a Amman ba tare da nasara ba
Taron kasar Jordan da ya hada yahudawa da palestinawa da kuma tawagar shiga tsakani ya watse ba tare da cimma wani sakamako ba.
Taron majalisar ministocin EU kan kuɗin Euro da Gabas Ta Tsakiya
Matsalar mummunan halin da kuɗin Euro yake ciki, al'amari ne da majalisar ministocin ƙungiyar tarayyar Turai basa iya kauce mata a duk inda suka shirya taro domin tattauna wasu al'amuran dabam a tsakanin su.
Jamus na taka rawa wajen warware rikicin Gabas ta Tsakiya
Ganawar ministan harkokin wajen Jamus Guido Westerwelle da shugaban palesɗinawa da kuma firaministan Isra'ila, da nufin neman mayar da su a kan teburin shawara.
240811 Nahost Gewalt
Bayan wasu hare-haren da aka kai a yankin shaƙatawa na Eilat dake iyakar Isra'ila da hamadar Sinai, sojojin Isra'ilar sun mayar da martani ta kai farmaki kan wasu yankuna a zirin Gaza.
Ana ci- gaba da samun tashe tashen hankula a yankin Gabas ta tsakiya
ƙasar Siriya ta yi kashedi ga ƙasar Faransa da shiga cikin harkokin cikin gidan ta yayin da kuma a can ƙasar Yemen 'yan adawa ke kokarin canza mulki
Rangadin Westerwelle da Niebel a Gabas ta Tsakiya
Jamus ta ƙuduri aniyar taimakawa domin warware rikici tsakanin Isra'ila da Falesɗinu
Samar da sulhu a Yankin Gabas ta Tsakiya
Ƙasashen Turai sun ce guguwar sauyin da ke kaɗawa a ƙasashen Larabawa wata dama ce na tabbatar da sulhu da zaman lafiya a yankin
Ana ci gaba da mawuyacin hali a Yankin Gabas ta Tsakiya
Mai yiwuwa ƙasar Iran ta bunƙasa ma'adaninta na Uranium sakamakon hare-haren da ƙasashen yammaci ke kai wa Libiya
070311 Westen Nordafrika Nahost
Wajibi ne ƙasashen yammacin duniya su sake lale akan manufofinsu game da ƙasashen Larabawa inda al'uma ke jagorantar wani juyin jaya hali.
Rikicin yankin Gabas ta Tsakiya
Isra'ila na neman izinin tada gine-gine a ɗaya daga cikin matsugunen ta da ke gabashin birnin Qudus
Rikicin yankin gabas ta tsakiya
Palastinu ta ce ba za ta koma tattaunawa ba sai Isra'ila ta dakatar da gine-ginen ta a gaɓar tekun Jordan
131210 Mitchell Nahost
Yunƙurin ganin Isra'ila da Falasɗinu sun koma kan teburin sulhu
Ziyarar shugaban Jamus a Gabas ta Tsakiya
Isra'ila ta nemi Jamus ta shiga tsakani domin a samu zaman lafiya a yankin Gabas ta Tsakiya.
Tasirin Iran a Gabas ta Tsakiya
Shugaban ƙasar Iran Amadinejad yana ziyarar tarihi da ke cike da kace-nace a ƙasar Lebanon, inda ya samu gagarumar tarba.
EU za ta taka rawa a yankin gabas ta tsakiya
Tarayyar Turai ta fara ɗaukar matakai na sasanta rikicin Isra'ila da Palsɗinawa, wanda yake neman rugujewa.
160910 Nahost Frieden
Ƙoƙarin Amurka na ɗorewar tattaunawa tsakanin Abbas da Netanyahu
Taron Yankin Gabas ta Tsakiya
Shuagabannin Isra'ila da Palasɗiniyawa na ci gaba da tattaunawa
Martani dangane da fara tattaunawar sulhunta gabas ta tsakiya
Ƙungiyar Hamas ta lashi takobin cigaba da kaiwa Izraela hari
Zaman lafiyar Gabas Ta Tsakiya
Obama na ƙara matsawa Falasɗinawa lamba da su shiga tattaunawa kai tsaye da Isra'ila
Ashton na ziyarar Gabas ta Tsakiya
Ashton zata gana da shugaba Mahmud Abbas a yau Asabar, kana a gobe ta ziyarci zirin Gaza
Shirin zaman lafiya a yankin gabas ta tsakiya
Shugaba Mahmaoud Abbas na ci gaba da ɗar-ɗar da shirin tattaunawa gaba da gaba tsakanin Isra'ila da Palesɗinu.
050710 Palästinenser Perspektiven
Hukumar Palestinu ta bayyana shakku game da cimma nasara warware rikicin Gabas ta Tsakiya
Guido Westerwelle yana fatan samun zaman lafiya a yankin gabas ta tsakiya
A yau litinin itama shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel za ta fara ziyara a yankin gabas ta tsakiya
Medvedev a Gabas ta tsakiya
Rasha da Turkiya za su kulla dangantaka mai karfi, a lokacin Ziyarar Medvedev a Ankara
Ban Ki-moon yayi kira ga larabawa su goyi bayan shirin zaman lafiya na Amurka a Gabas ta tsakiya...
Sai dai shugaban Palasɗinawa Mahmud Abbas yace ganawar ƙeƙe da ƙeƙe da Isr'ila ba zata saɓu ba
Jamus ta nemi a koma tattaunawar Gabas ta tsakiya
Ƙasar Jamus ta yi ƙira da lallai a koma ga shawarin gaba da gaba tsakanin Isra'ila da Palsɗinawa na gaba da gaba.
220310 Palästinenser Siedlungen
Matsugunan Yahudawa a yankunan Palasɗinawa na hana ruwa gudu ga neman zaman lafiyar yankin Gabas ta Tsakiya
Ban Ki Moon a Gabas Ta Tsakiya
A ziyararsa a yankin Gabas Ta Tsakiya Mista Ban ya soki lamirin Isra´ila dangane da gina matsugunan Yahudawa
An kammala taron samar da zaman lafiya a yankin gabas ta tsakiya
An kammala taron samar da zaman lafiya a yankin gabas ta tsakiya da aka gudanar a birnin Moscow
Ci-gaban rangadin kantomar Ƙungiyar Tarayyar Turai a yankin Gabas ta Tsakiya
Kantomar Ƙungiyar Tarayyar Turai kan manufofin Ƙetare na ci gaba da ƙoƙarin samar da zaman lafiya a yankin Gabas ta Tsakiya.
Shafin da ya wuce
Shafi 6 daga 9
Shafi na gaba