You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Guguwar Neman Sauyi
Guguwar neman sauyi ta kada a kasashe da dama na Larabawa inda mutane suka bukaci sauyin shugabanci.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Yamma
A cikin shirin za ku ci cewa, shugaban kasar Masar Abdel Fattah al-Sisi ya yi wa wasu fitattun fursinoni afuwa. Akwai karin labarai da ma shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Masar: Shekaru 10 na hambarar da gwamnatin Mohammed Mursi
An cika shekaru 10 da hambarar da gwamnatin Mohammed Mursi a Masar
Yadda babbar Salla ta gudana a sassan duniya
Musulman kasashen duniya suna ci gaba da bukukuwan Sallar layya da yanka dabbobi kamar yadda addinin Islama ya tanada.
Shirin Yamma
Rikicin Sudan ya yi kamari a yankin Darfur inda fararen hula 12 suka halaka a wannan Lahadi, Mayakan al-Shebab sun halaka fararen hula 15 a Gabashin Kenya.
Sabunta kawancen Masar da Indiya
Firaiministan Indiya Narendra Modi ya gana da Al-Sisi birnin Alkahira don farfado da tattalin arziki da tsaron kasashen.
Masar ta tsaurara matakai kan iyakokinta
Masar ta dauki matakai masu tsauri a kan iyakokinta da nufin dakile kwararar 'yan gudun hijirar Sudan.
Shirin Safe
Masar ta dauki tsauraren matakai kan iyakokinta da Sudan, 'Yan Senegal mazauna Faransa sun gudanar da zanga-zagar adawa da shugaba Macky Sall.
Mako na uku da barkewar rikicin Sudan
Bangarorin manyan hafsoshin sojan Sudan na, ci gaba da gwabza fada ba tare da alamun tsagaita wuta ba.
Takaddamar kwaso mutane daga Sudan
Sarkakiyar da ke tattare da aikin kwaso ‘yan Najeriya 5,500 ya daurewa mutane kai.
Ana ci gaba da barin wuta a Sudan
Yarjejeniyar tsagaita buda wuta ta gaza yin tasiri a Sudan yayin da aka shiga mako na uku na gwabzawa fada.
Najeriya ta kwashe daruruwan 'ya'yanta daga Sudan
Gwamnatin Najeriyar ta ce ta kwashe sama da dalibai 2000 ya zuwa kasar Masar a halin yanzu.
Sudan na ci gaba da zama cikin tashin hankali
Bangarorin Sudan da ke rikici da juna sun gaza mutunta yarjejeniyar tsagaita wuta da Amirka ta taimaka aka kulla.
Sudan: Najeriya ta fara kwashe 'yan kasarta
Najeriya ta fara kwashe 'yan kasarta daga Sudan a yau Laraba da nufin karesu daga kazamin fadan da ya barke.
Kasar Sudan tana tsaka mai wuya na tashin hankali
Bangarorin Sudan da ke rikici da juna sun gaza mutunta yarjejeniyar tsagaita wuta da Amirka ta taimaka aka kulla.
Shirin Safe
Shirin na kunshe da labarai da rahotanni daga sassa dabam-dabam na duniya.
Gabas ta Tsakiya: Ziyarar Antony Blinken
A daidai lokacin da rikici ya yi kamari tsakanin Isra'ila da Falasdinu, sakataren wajen Amirka ya fara ziyara a yankin.
Shirin Rana
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, akwai rahotanni da suka hadar da na halin da ake ciki a siyasar Najeriya. Akwai sauran rahotanni da kuma shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Shirin Safe
Shirin na kunshe da labarai gami da rahotanni dabam-dabam.
Shugaban Amirka na taro da shugabannin Afirka
Shugababnnin kasashen Afirka kusan 50 suna taro da shugaban kasar Amirka kan karfafa hulda tsakanin bangarorin.
Taron COP27 ya amince a taimaka wa kasashe matalauta
An karkare taron COP27 da cimma matsaya kan taimakon kasashen da suka tafka asara a sakamakon matsalar sauyin yanayi
FIFA: Kariya ga 'yan wasa a Internet
Manhajar kare yan wasa daga batanci a kafofin sada zumunta
Daftarin taron Masar
An fara rubuta daftarin taron saunyin yanayi duk da sabani tsakanin kasashen duniya.
Mutane sun mutu a hadarin mota
Masar: Mota ta halaka mutane bayan ta fadi a Masar
Taron sauyin yanayi COP27 a Masar
Tallafin dalar Amirka biliyan daya da miliyan 400 ga kasashen Afirka da Asiya, domin tunkarar matsalar ta sauyin yanayi.
Shugabanni kusan 100 na halartar taron
Duniya na cikin wadi na tsaka mai wuya da ke bukatar daukar matakan gaggawa, in ji Antonio Guterres.
Shugabanni na nazari kan illolin sauyin yanayi a Masar
Shugabannin kasashen duniya masu yawa ne za su halarci taron sauyin yanayi da ke gudana a kasar Masar.
Masar ta bude taron duniya kan sauyin yanayi
An bude babban taron MDD kan sauyin yanayi da aka yi wa lakabi da COP27 a kasar Masar. Mummunar ambaliyar ruwar da aka y
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa, hukumomi sun ce kimanin mutum 50 aka tabbatar da mutuwarsu, wasu gommai kuwa suka jikkata sakamakon zanga-zangar adawa da sabuwar gwamnatin riko. Ita kuwa gwamnatin Masar ta kammala shirin kaurar da babban birnin kasar daga Alkahira zuwa wani sabon wuri a tsakiyar Hamada.
Gobara ta tashi a cocin Kobdawa a Masar
Gobarar ta tashi ne lokacin da mutane kusan 5,000 ke cikin majami'a domin gudanar da adduo'i a ranar Lahadi.
Isra'ila: Tsagaita wuta a Zirin Gaza
Isra'ila ta amince da tsagaita wuta a Zirin Gaza bayan kwashe kwanaki uku ana gwabza fada.
Shirin Safe
Za a ji yadda talakawa ke kukan tsadar wutar lantarki a kasar Masar.
An tsare masu rawa a masallaci a Masar
An kama wasu mutane uku kan laifin wallafa bidiyon suka tika rawa da waka a cikin masallaci a kasar Masar.
Dakarun wanzar zaman lafiya sun mutu a Mali
Mali: Fararen hula shida da sojan wanzar da zaman lafiya na MDD sun mutu a Mali
Tunusiya:Ceto bakin haure a gabar teku
Laluben mutane da dama da suka bace, bayan da nutsewar wani kwale-kwale makare da bakin haure a Tunusiya.
'Yan ta'adda sun kashe sojojin Masar 11
Mahukuntan Masar sun tabbatar da cewa 'yan ta'adda sun halaka dakarun kasar 11.
Shirin Safe
Gwamnatin Sudan ta kara tura dakaru zuwa yankin yammacin Darfur, bayan mutuwar fiye da mutane 175 cikin rikicin da ya barke a kwanaki biyar da suka gabata.
Firaiministan Isra'ila na ziyara a Masar
A wannan Litinin Firaiministan Isra'ila Naftali Bennett ke kai wata ziyarar ba-zata kasar Masar.
Senegal ta zama zakaran kwallon Afirka
Rashin nasara a wasan karshe na gasar AFCON, ba yi wa 'yan Masar dadi ba duk da cewa sun fi kowa lashe kofin.
Shirin Safe
Gwamnatin Najeriya ta kawo karshen katse kafar sada zumunta ta Tuwita bayan takun saka na tsawon watanni kusan takwas, saboda goge sakon da Shugaba Muhammadu Buhari ya wallafa a kafar.
AFCON 2021: Najeriya ta lallasa Masar
'Yan wasan Najeriya sun yi wa takwarorinsa na kasar Masar ci daya mai ban haushi a gasar AFCON
Shirin Yamma
Tsohon Firaminista Mahathir Mohamad na Malesiya yana farfadowa daga aikin da aka yi masa a asibibiti. Mai shekaru 96 da haihuwa a wannan Jumma'a aka garzaya da shi asibiti a birnin Kuala Lumpur fadar gwamnatin kasar.
Hukunta masu kara aure a boye a Masar
Cece-kuce a Masar, kan dokar hukunta mazajen da ke yi wa matansu kishiya ba tare da saninsu ba.
Turkiyya: Sake kyautata alaka da wasu kasashe
Turkiyya zata sake kyautata alaka da kasashen Masar da kuma Isra'ila.
Taron neman mafita ga kasar Libiya
Manyan kasashen duniya na taro a Faransa, domin samo mafita ga kasar Libiya da yaki ya daidaita.
Shirin Safe
Kwararru da masana a Afirka, sun bayyana ra’ayoyi mabambanta game da aniyar da kamfanin Google ya bayyana game da zuba jari na daruruwan miliyoyi na daloli a nahiyar.
Masar ta rantsar da alkalai mata 98
A karon farko tsarin shari'ar Masar ta shigar mata masu yawa cikin rukunin lauyoyin kare gwamnati
Masar: Taron tantance bugun Al-Kur'ani
Kwamatin gyaran rubutun Al-Kur'ani na Al-Azhar ya yi zaman tantace bugun Al-Kur'anin da babu kurakurai a ciki.
Kokarin sasanta rikicin Gabas ta Tsakiya
Firaministan Isra'ila ya gana da shugaban kasar Masar a birnin Sharm al-Sheikh a kan Falasdiwa.
Firaiministan Isra'ila ya ziyarci Masar
A karon farko cikin shekaru sama da 10, shugabannin Isra'ila da Masar sun gana kan rikicin Faladsinawa da kungiyar Hamas
Masar ta kori kocinta
Masar ta kori kocinta Hossam al-Badry kwana guda bayan da 'yan wasan kasar ta yi canjaras da 'yan wasan Gabon
Shafin da ya wuce
Shafi 3 daga 18
Shafi na gaba