You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Guguwar Neman Sauyi
Guguwar neman sauyi ta kada a kasashe da dama na Larabawa inda mutane suka bukaci sauyin shugabanci.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
An saki mutun 40 daga kurkuku a Masar
Duk da sakinsu za su baiyana a duk lokacin da aka bukace su a kotu nan gaba a cikin wannan shekara
Lashe kofin zakarun Afirka al-Ahly ta kafa tarihi
Bayan ta dauki kofin zakarun Afirka karo na 10, kungiyar kwallon kafa ta al-Ahly ta zama gagarabadau a tamaular Afirka.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa shugaban leken asirin Masar ya kai ziyara zirin Gaza a wani yunkurin samar da tsagaita wuta ta dindindin tsakanin Isra'ila da Hamas.
Masar: Magance rikicin Gabas ta Tsakiya
A daidai lokacin da rikici ke kara kazanta tsakanin Falasdinawa da Isra'ila, Masar na son ganin an sasanta.
Kwamitin sulhu ta yi taro a kan rikicin Gaza
Tawagar likitoci sun ce ana mika wadanda suka jikkata a Gaza zuwa kasar Masar.
Shirin safe: 15.05.2021
Masar ta bude iyakarta ta kasa da Zirin Gaza tare da tura motocin daukar marasa lafiya guda goma zuwa yankin Falasdinawa don kwashewa da kuma kula da wadanda suka jikkata sakamakon luguden wutar da Isra’ila ke yi a yankin.
Masar na taimaka wa Falasdinawa a Rafah
Masar ta bude iyakarta da Zirin Gaza tare da tura motocin daukar marasa lafiya 10 zuwa yankin don kwashe marasa lafiya.
Shirin Safe
A cikin shirin bayan labaran duniya za ku ji tattaunawar da DW ta yi da Fadar Shugaban Najeriya, inda gwamnati ke ba 'yan Najeriya hakuri a kan karuwar rashin tsaro a kasar, sai rahoto kan yadda ake cece-kuce a Nijar a kan kaddamar da sabbin jagororin kananan hukumomi. A Kamaru za ku ji yadda gwamnati ta yi kokarin dakile amfani da leda wurin sayar da dafaffen abinci.
Masar ta rataye mutanen da suka kashe 'yan sanda
Masar ta yi hukuncin rataya kan mutanen da suka kashe 'yan sanda a boren adawa da kifar da mulkin tsohon Shugaba Morsi.
Shirin Safe 19.04.2021
A cikin shirin za a ji yadda aka samu hasarar rayukka sakamakon hatsarin jirgin kasa a Masar.
Shirin Safe 15.04.2021
A cikin shirin za a ji babban banklin kasar Masar ya saka hotunan wasu likitoci a kan sisin kwabo na kudin kasar, domin jinjina ga yaki da likitoci ke ci gaba da yi da annobar corona.
An janye jirgin da ya rufe mashigar Suez
Akwai alamar ci gaba da gudanar da hada-hadar kasuwanci tsakanin Masar da sauran kasashe bayan bude hanya
Taro kan addinai da al'adun duniya
Majalisar Dinkin Duniya ta shirya taron samar da zaman lafiya da fahimtar juna a tsakanin mabiya addinai da al'adu.
Masar za ta maida huldar jakadanci da Libya
Masar ta ce ta fara shirin bude ofishin jakadancinta da ke birnin Tripoli na kasar Libiya
Shirin Yamma 06.02.2021
A cikin shirin za a ji cewa mahukunta a kasar Masar sun sallami dan jaridar nan na Al-jazeera da gwamnati ke tsare da shi kimanin shekaru hudu da suka gabata.
Shirin Labarin Wasanni
Masar ta cancanci shiga mataki na gaba, bayan da ta yi kunne doki da Sulobeniya a gasar kwallon hannu ta duniya.
Masar: Shekara 10 da kaddamar da borin juyin juya hali
Shekara 10 da borin juyin juya hali a Masar
A farkon shekarar 2011 kimanin mutane 25,000 sun yi zanga-zangar neman tabbatar da dimukuradiyya a birnin Alkahira.
Gobara ta halaka majinyata Corona a Masar
majinyata sun mutu sakamakon tashin gobara a asibitin da suke karbar jinya a kusa da Alkahira babban birnin kasar Masar
Shirin safe 02.12.2020
Shirin na safe na dauke da rahotannin da labarai, ciki har da yadda Amnesty International ke ci gaba da baiyana damuwa kan yawaitar hukuncin kisa a Masar.
Amnesty: Hukuncin kisa na karuwa a Masar
Kungiyar Amnesty International ta baiyana damuwa kan yadda gwamnatin Masar ke ci gaba da aiwatar da hukuncin kisa.
Al-Azahar na son Faransa ta daina zanen barkwanci
Ministan Faransa na son kwantar da hankalin musulmin duniya kan batun zanen barkwancin da aka yi wa musulumci
Shirin Yamma
Za a ji ana zaben 'yan majalisar dokoki a kasar Masar
Tattauna hanyar sulhunta rikicin kogin Nilu
Kasashen Masar Sudan da Ethopiya sun sake komawa kan tattaunawar kogin Nilu
Gaza shawo kan rikicin Kogin Nilu
Kasashen da ke cin gajiyar Kogin Nilu wato Masar da Habasha na alfahari da shi a baya, amma yanzu suna rikici da juna.
Masar ta shawo kan annobar Corona
A karon farko tun bayan bullar Coronavirus, gwamnatin Masar ta amince da bukatun jama'a na gudanar da shagulgulan biki.
Martanin huldar Baharain da Isra'ila
Wasu kasashen Larabawa na barazanar juyawa Baharain baya kan sabunta kawancenta da Isra'ila
Masar ta kama dan kungiyar Muslim Brotherhood
Hukumomin Masar sun kama jigo a kungiyar Muslim Brotherhood a birninAlkahira.
Shirin Yamma 16.07.2020
A cikin shirin za ku ji cewar an sake hawa teburin sulhu a kan takaddamar madatsar ruwan Nilu. Akwai shirin Ra'ayin Malamai da na Amsoshin Takardunku da Wasikun Masu Sauraro.
Tattaunawa a kan kogin Nilu
An sake hawa teburin sulhu a kan takaddamar kogin Nilu.
Shirin Rana 21.07.2020
A cikin shirin za ku ji cewa duk da kokarin da ake na shawo kan rikicin Libiya ta hanyar diplomasiyya, kasashen Masar da Turkiyya na ci gaba da daura damarar yaki a kasar.
AU za ta tattauna takaddamar madatsar ruwan Nilu
A ranar 21 ga watan Yuli shugabannin kungiyar AU za su tattauna kan takaddamar madatsar ruwan Nilu da Habasha ke ginawa.
Ko 'yan Afirka za su shugabanci WTO?
Mutane uku daga kasashen Afirka sun shiga jerin wadanda ke zawarcin mukamin shugaban kungiyar Kasuwanci ta Duniya WTO.
Gargadi ga Isra'ila bisa mamayar yankin Falasdinu
Kasashen Masar da Jamus da Faransa da kuma Jordan sun gargadi Isra'ila bisa mamayar yankin Falasdinu.
Farfadowar harkokin yawon bude ido a Masar
Bayan da annobar COVID-19 ta haifar da rufe guraren tarihi a Masar, yanzu haka masu yawon bude ido sun fara kai ziyara
Kogin Nilu: Kokarin sasanta rikici
AU ta sasanta Masar da Habasha da kuma Sudan, a kan Kogin Nilu da suke ta rikici a kanasa tsawon lokaci.
Sabon salon rikici kan kogin Nilu tsakanin Sudan da Masar.
Rikici tsakanin Sudan da Masar na daukar wani salo a yayin da Ethiopiya ke son cike kogin
Shirin Yamma: 14.06.2020
Masar ta rage adadin guraren ziyartar masu yawon bude ido a kasar, tare da tanadar da masaukai a gabar kogi
Shirin Rana: 09.06.2020
Aniyar da shugaban kasar Masar ya sanar game da kawo karshen rikici a Lbiya ta haifar da cece-kuke
Matakan kawo karshen yakin Libiya
Kasar Masar ta gabatar da wasu matakai domin ganin an kawo karshen yakin basasar kasar Libiya.
Jami'an tsaro sun tarwatsa masu zanga-zanga a Kuwait
Al'ummar kasar Masar da ke zaune a Kuwait sun bukaci komawa gida a wannan lokaci na dokar kulle
Saurari shirin safe: 03.05.2020
Kiungiyar kare hakkin jama'a ta kasa da kasa ta Amnesty International ta zargi Masar da take 'yancin 'yan jarida
Ba za a ajiye azumin Ramadan saboda Corona ba
Cibiyar binciken addinin Muslunci ta jami'ar Azhar ta ce ba za a iya ajiye azumin Ramadan saboda Corona ba.
Corona ta yi ajalin tsohon firaministan Libya
Corona ta yi sanadin mutuwar tsohon firaministan Libya
Shirin Yamma
Coronavirus za ta yi wa Amirkawa barna a mako mai zuwa. Akwai labaran duniya da shirin Ra'ayin Malamai da shirin Amsoshin Takardunku.
Masar ta haramta buda baki a masallatai saboda Coronavirus
Corona ta sa Masar hana taruwar jama'a a lokacin azumi
Corona: Sheikh Ahmad Tayyeb ya bukaci musulmi su yi biyayya ga gwamnati
Babbar cibiyar bincike a duniyar musulumci ta gargadi musulmin duniya a kan su daina bijire wa dokokin da gwamnati ke sawa a kasashensu don yaki da cutar Coronavirus.
Shirin safe 01.04.2020
A cikin shirin za ku ji cewar babbar cibiyar bincike ta musulunci ta gargadi musulmin duniya a kan su daina bijirewa dokokin da gwamnati ke sawa a kasashensu don yaki da cutar coronavirus, a daidai lokacin da kasar Masar ta sanar da karin albashi mai tsoka ga likitocinta masu aikin kawar da cutar Corona.
Gabas ta Tsakiya: Mafita kan COVID-19
COVID-19: Dokar hana zirga-zirga a Falasdinu da Lebanon da Saudiyya da Masar da sauran kasashe a Gabas ta Tsakiya.
Dakile COVID-19 a Gabas ta Tsakiya
Kasashen yankin Gabas ta Tsakiya sun dauki matakan dakile yaduwar annobar cutar Coronavirus.
Shafin da ya wuce
Shafi 4 daga 18
Shafi na gaba