You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Bulgeriya ta kori jami'an Rasha
Gwamnatin kasar Bulgeriya ta sallami wasu jami'an diflomasiyyar Rasha saboda zargin su da laifin leken asiri.
NATO ba za ta shiga yakin Ukraine ba
Sakataren kungiyar tsaro ta NATO Jens Stoltenberg ya gana da shugaban gwamnatin Jamus.
Fitattun 'yan wasan Ukraine da suka dauki makamai
Shahararrun 'yan wasan Ukraine da suka yi fice a wasanni dabam-dabam, sun dauki makamai domin kare kasarsu daga Rasha.
Sabon shugaban gwamanati a sabon karni
Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz ya cika kwanaki 100 a kan karagar mulki, ya batun tsaro da manufofin ketare?
Sri Lanka na neman IMF ya tallafa mata
Sri Lanka ta bukaci tallafin asusun IMF domin fita daga karayar tattalin arzikin da ta dabaibaye ta.
Jiragen ruwan yaki na Rasha sun doshi zuwa Turai
Japan ta hango jiragen ruwa na yaki mallakin Rasha na dosawa zuwa Turai ta cikin teku.
Shirin Safe
A cikin shirin akwai labarai da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Zelensky ya yi jawabi ga majalisar Amirka
Ukraine : Shugaba Volodymyr Zelensky ya nemi taimakon Joe Biden
An kori rasha daga majalisar Turai
An kori Rasha daga cikin membobinta majalisar Turai.
Ukraine: Ziyarar firaministoci daga Turai
Ziyarar firaministocin kasashen Poland da Jamhuriyar Czech da kuma Sloveniya zuwa birnin Kyiv fadar gwamnatin Ukraine.
Shirin Safe 16-03-22
Shirin Safe 16-03-22
Kutsen Rasha a Ukraine ya shiga makonni uku
Rasha ta karfafa hare-haren kan Uraine yayin da yakin ya shiga makonni na uku.
Shirin Yamma
Za a ji cewa gwamnatin Rasha ta sa wa Amirka da Kanada takunkumi kan rikicin ta da Ukraine
Turai sun je nuna goyon bayansu ga Ukraine
Dakarun Rasha sun halaka fararen hula da dama a yunkurin su na dannawa Kyiv babban birnin kasar Ukiraine.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi rahotanni da labarai daga sassan duniya. Za a ji yadda mahukuntan Chadi suka mika wa kotun ICC Maxime Jeoffroy Eli Mokom Gawaka da ake zargi da aikata laifukan yaki a Jamhuriyyar Afirka ta Tsakiya.
Rasha ta sha alwashin karbe ikon Mariupol
Mutum guda ya mutu bayan jerin hare-haren Rasha a wannan Talata a Kyiv babban birnin kasar Ukraine.
Shirin Yamma 14-03-22
Shirin Yamma 14-03-22
Gazprom na shigar da gas Turai
Har yanzu ana shigar da iskan gas daga Rasha zuwa Turai
Tanadin shari'a kan mayakan sa-kai a Ukraine
Dubban mayakan sa-kai da suka shiga yakin Rasha da Ukraine don taimaka wa Ukraine ka iya fuskantar shari'a a nan gaba.
Shirin safe
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni har da halin da ake ciki a yakin Rasha da Ukraine a daidai lokacin da aka shiga mako na uku da soma fadan da ya haifar da samun 'yan gudun hijira fiye da miliyan biyu.
Rasha ta kai hari cibiyar horas da sojin Ukraine
Rasha ta kai hari cibiyar horas da soji ta Yavoriv da ke yammacin Ukraine.
Rasha ta kai hari kan wani sansanin soji
Rasha ta yi ruwan wuta kan wani sansanin soja
Shugaba Macron da Scholz sun tattauna da Putin
Shugaban gwamantin Jamus Olaf Scholz da takwaransa na Faransa sun tattauna ta wayar tarho da shugaban Rasha.
Hukumomi a Jamus na son a agaji kasashe masu raunin arziki
Jamus : A tallafawa kasashe tunkarar karancin cimaka saboda yakin Ukraine
Afirka da yakin Rasha cikin jaridun Jamus
Jaridun Jamus na wannan makon, sun mayar da hankali kan yadda yakin Rasha da Ukraine ke shafar Afirka.
Ukraine: Turai ba za ta iya rayuwa babu gas daga Rasha ba
Dakatar da Turai amfani da iskar gas daga Rasha zai dauki dogon lokaci bai faru ba, inji shugaban gwamnatin Jamus
Barazanar karancin abinci a duniya
Kasashen Larabawa na fuskanatar barazana karancin abinci musammama alkamar yin burodi.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa Rasha na dab da kutsawa babban birnin kasar Ukraine Kyiv, yayin da aka kwashe fiye da makwanni biyu ana tafka rikici tsakanin kasashen biyu.
Dakarun Rasha na dosawa birnin Kyiv na Ukraine
Rasha ta ci gaba da ruwan makamai ta sama a Ukraine
Zargin amfani da guba a yakin Ukraine
Rasha na zargin Ukraine na amfani da makamai masu guba.
Faransa: Turai ta daina dogaro da makamashin Rasha
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya bukaci Turai ta san yadda za ta rage dogaro kan iskar gas daga Rasha.
Rasha da Ukraine sun gaza cimma matsaya
Taron ministocin harkokin wajen kasashen Ukraine da Rasha a birnin Antalya na Turkiyya, ya gaza cimma matsaya.
Ci gaban rikicin Rasha da Ukraine
Ga dukkan alamu, ba za a iya shawo kan rikici tsakanin kasashen Rasha da Ukraine da ke makwabtaka da juna nan kusa ba.
Nazarin yanayin tattalin arzikin Afirka
IMF na son tallafa wa kasashen Afirka da tattalin arzikinsu ke kokarin durkushewa a sakamakon yakin Rasha da Ukraine.
Amirka za ta haramta shigar da mai daga Rasha
Majalisar wakilan Amirka ta amince da haramta shigar da mai daga Rasha.
Shirin rana
Shirin ya kunshi labarai da rahotani kan yakin Rasha da Ukraine da siyasan Najeriya da kuma shirin nan na Abu Namu da Himma dai Matasa da kuma Ra'ayin Matasa.
Shugaba Zelensky na son kasashe su yi na'am da tayin Poland
Volodymyr Zelensky : Ya dace a gaggauta daukar matakan danka wa Ukraine jiragen yaki
Karfin dangantakar Rasha da Afirka
Fadadar tasirinta Rasha a Afirka, ya kara bayyana a bayan harin da ta kaddamar kan Ukraine da ke makwabtaka da ita.
Amirka ta dakatar da sayen mai daga Rasha
Amirka ta daina shigar da mai da kuma Iskar gas daga Rasha saboda mamayar da ta yiwa Ukraine.
Turai za ta maye gurbin makamashin Rasha
Tarayyar Turai tana neman makamashin cikin gagawa da zai maye gurbin wanda take saya daga Rasha.
Shirin Safe
Kamfanonin Japan sun fara ficewa daga kasar Rasha sakamakon gargadi daga gwamnatin kasar ta Japan bisa abin da ke faruwa a Ukraine.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji yakin da ya barke a tsakanin kasashen Rasha da Ukraine ya haifar da kwararar 'yan gudun hijira mafi muni tun bayan yankin duniya na biyu.
Babu hanyar kai agaji ga 'yan Ukraine
An gaza kai wa al'ummar kasar Ukraine agajin gaggawa.
Dubban 'yan Ukraine na bukatar taimako
Dubban 'yan Ukraine na cikin tsananin bukatan taimako a sakamakon tsananin hare-haren jiragen yakin Rasha.
Rasha tana shirin tsagaita wuta bayan luguden wuta a Ukraine
Rikicin Ukraine da Rasha ya shiga rana ta sha biyu.
EU: Kokarin hana fidda man Rasha zuwa waje
Amirka da EU za su dakatar da amfani da man kasar Rasha.
Ana boren adawa da mamayar Rasha a Ukraine
Hukumomi a Rasha sun tarwatsa zanga-zangar adawa da mamayar da Rasha ke yi wa Ukraine
Kafofin yada labaran Jamus da Italiya sun janye daga Rasha
Kafofin yada labarun kasashen duniya na ci gaba da kwashe ma'aikatansu daga Rasha tun bayan samar da sabuwar doka.
'Yan ta'adda sun halaka sojojin Mali
Harin ta'addanci ya yi ajalin sojojin Mali fiye da 25
Rasha na take hakkin dan Adam a Ukraine
Kasar Rasha za ta fuskanci bincike kan zarge-zargen take hakkin dan Adam, a yakin da take da Ukraine.
Shafin da ya wuce
Shafi 19 daga 44
Shafi na gaba