You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Hari da makaman roka ya halaka mutane a gabashin Ukraine
Kungiyar EU ta soki lamirin Rasha bayan da ta kai hari kan tashar jirgin kasa a Ukraine.
Kasashen Afirka sun yi biris da mamayar Rasha a Ukraine
Wasu daga cikin jaridun Jamus sun yi nazari kan matsayin kasashen Afirka game da mamayar da Rasha ta kai wa Ukraine.
MDD ta dakatar da Rasha
Majalisar Dinkin Duniya ta dakatar da kasar Rasha daga hukumarta na kare hakkin bil'Adama.
Shirin yamma
Babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ya kada kuri'ar dakatar da Rasha daga wakilci a kwamitin kare hakkin bil Adama na Majalisar ta Dinkin Duniya saboda mamayar da ta yi wa Ukraine
Muhawara a MDD kan kasar Rasha
Ukraine ta bukaci dakatar da Rasha a kwamitin kare hakkin dan Adam
Shirin Safe
Majalisar dokokin Jamus ta Bundestag, tana muhawara bisa duba matakan yuwuwar saka dokar tilasta allurar riga-kafin chutar coronavirus.
Mali tana binciken kisan fararen hula
Mali ta kaddamar da bincike bisa zargin kisan da aka yi wa fararen hula a garin Moura.
Biden ya sa takunkumi kan 'ya'yan Putin
Amirka ta sa wa 'ya'yan Shugaba Putin mata takunkumi tare da wasu manyan jami'an kasar da wasu bankuna masu zaman kansu.
Scholz: Za mu tsayawa Ukraine da makamai
Jamus ta jaddada aniyar tallafawa kasar ukraine da makamai don kare kanta daga barazanar mamayar Rasha.
Ukraine ta bukaci karin takunkumai a kan Rasha
Ukraine ta bukaci karin takunkumai a kan Rasha.
Biden ya zargi Putin da aikata laifukan yaki
Shugaba Joe Biden na kasar Amirka ya zargi Vladmir Putin na Rasha da aikata laifukan yaki.
Tarihin yakin Rasha da Ukraine
Ko kun san abin da ya haddasa barkewar yaki a tsakanin Rasha da Ukraine? saurari cikakken bayani a cikin wannan shirin na Amsoshin Takardunku
Ukraine ta zargi Rasha da aikata kisan kiyashi a Bucha
Kasashen duniya sun yi Allah wadai da kisan fararen hula a Butcha
An bankado kisan fararen hula a Ukraine
Amirka da NATO sun nuna kaduwa da jin yadda aka yi wa fararen hula kisan kiyashi a Ukraine.
Sabuwar dokar Vladimir Putin na cinikin gas
A wannan Juma'ar dokar da Shugaban Rasha Vladimir Putin ya sanyawa hannu kan cinakayyar iskar gas za ta fara aiki.
Rasha ta yi barazanar tsinke iskan gas ga Turai
Putin ya yi barazana ga abokanan cinikayar Rasha
Kokarin ficewa da fararen daga Mariupol
A ci gaba da gwabza yaki tsakanin Ukraine da Rasha an bayyana tsagaita wuta domin shigar da kayan agaji.
Shirin Yamma
Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotanni har da halin da ake ciki kan sasanta rikicin Rasha da Ukraine da aka soma makonni sama da biyar da suka gabata.
Jamus ta soma daukar matakin karancin gas
An nemi Jamusawa da kamfanoni dama masana'antu da su takaita yawan makamashin da suke amfani da shi.
Rasha ta ci gaba da kai hari duk da ikrarin janyewa
Tsugune bata kare ba a rikicin Rasha da Ukraine
Amirka ta gargadi mutanenta kan zuwa Rasha
Ukraine ta ce Rasha ta yi asarar dakaru sama da 17,000 a yakin Ukraine
Shirin Safe
A cikin shirin akwai rahotanni da labaran duniya kan al'umura dabam-dabam na rayuwa.
Putin zai rage luguden wuta a Ukraine
An gama tattaunawar samar da mafita kan rikicin gabashin Turai tsakanin kasashen Rasha da Ukraine a birnin Santanbul.
Tattaunawar sulhu tsakanin Rasha da Ukrain
Ana tattaunawa kai tsaye tsakanin Rasha da Ukraine domin sulhunta rikicin da ke tsakaninsu
Tasirin rikicin Rasha da Ukraine a wasanni
Rasha ta zama saniyar ware a fagen wasanni saboda rikicinta da Ukraine
Shirin Yamma
A cikin shirin akwai labarai da rahotanni daga sassa dabam-dabam na duniya.
Ukraine: G7 ta yi fatali da bukatar Rasha
Kasashe masu arziki na G7 sun yi watsi da bukatar Rasha ta sayen gas da takardar kudin Rasha.
Turkiyya za ta sasanta shugabannin Rasha da Ukraine
Shugaba Erdogan na Turkiyya ya kudiri aniyar sasanta Rasha da Ukraine
Nazari kan mallakar makaman kare kai daga abokan gaba
Yunkurin mallakar makaman kakkabo makamai masu linzami a tarayyar Jamus
Kasashe Rasha da Ukraine za su gana
Gwamnatin Moscow za ta sake tattaunawa da makwafciyarta Kyiv a karo na biyu.
Biden ya gana da ministocin Ukraine
Shugaba Joe Biden na Amurka ya gana da ministocin Ukraine biyu a birnin Warsaw a Poland.
Ukraine na son a kara yawan makamashi
Shugaba Zelensky ya nemi taimakon kasar Katar wajen bunkasa yawan man da take fitarwa a kasuwannin duniya.
Yakin Ukraine ya ci sojan Rasha da dama
Rasha ta yi asarar sojojinta dubu daya da 351 tun bayan barkewar yaki tsakaninta da makwabciyarta Ukraine.
Ta'addancin na kara yaduwa a yankin Sahel
Ta'addancin na kara yaduwa a yankin Sahel
Ghana: Nana Akufo-Addo ya rage albashinsa
An rage albashin masu rike da mukaman gwamnati a Ghana
EU ta jaddada kudirin rage dogaro kan Rasha
Rikicin Rasha da Ukraine ya fargar da kasashen Turai wajen zama mai dogaro da kanta
Zelensky ya yi kiran zanga-zanga ta duniya
Shugaban Ukraine ya yi kira a yi zanga-zangar adawa da Rasha a dukkanin kasashen duniya
Shirin Yamma 23-03-22
Shirin Yamma 23-03-22
Darajar kudin Ruble na Rasha ta hau
Darajar kudin Rouble na Rasha ta hau
Frashin danyen man fetiir ya tashi
Frashin danyen man fetiir ya tashi
Rasha n shirin yin amfani da makami mai guba
Putin na san yi amfani da makamai masu guba
Yakin Ukraine na kara fargaba kan abinci
Jama'a a sassan duniya na fargaba kan karancin abinci sakamakon yakin Rasha da Ukraine
Shirin s afe
Yakin da ke gudana tsakanin Rasha da Ukraine na haifar da fargaba kan wadatar abinci a duniya a daidai lokacin da kasashen biyu da suka yi fice wajen noma abinci suke cigaba da gwabza fada.
Ukraine ta ki amince wa bukatun Putin
Shugaba Zelensky na Ukraine ya sha alwashin ci gaba da yakar Rasha a maimakon mika wa Rasha ikon Mariupol da Kharkiv
Yakin Ukraine ya janyo tsadar abinci a Nijar
Nijar: Yakin Ukraine ya janyo babar illa
Ukraine: Mariupol ba za mu yi saranda ba
Ukraine ta ce ba za ta sabu ba ta mika wuya
Ukraine: Rasha ta harba makami mai linzami
Gwamnatin kasar Rasha ta yi ikirarin sojojinta sun fara amfani da makami mai linzami a yakin da take yi a kasar Ukraine.
Rasha: Amfani da makami mai linzami kan Ukraine
Rasha ta harba makami mai linzami kan mabuyar makamai a Ukraine a yayin da kasashen biyu ke gwabza yaki.
Zelensky na son tattaunawa ta hakika
Ukraine: Shugaba Volodymyr Zelensky na son a tsagaita wuta ta hakika a yakin da ya shiga mako a hudu.
Miliyoyin mutane na hijira a cikin Ukraine
Mutane miliyan 6 da rabi sun rabu da muhallansu a cikin Ukraine, yayin da wasu fiye da miliyan 3 suka fita daga kasar.
Shafin da ya wuce
Shafi 18 daga 44
Shafi na gaba