You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Guguwar Neman Sauyi
Guguwar neman sauyi ta kada a kasashe da dama na Larabawa inda mutane suka bukaci sauyin shugabanci.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin safe 01.04.2020
A cikin shirin za ku ji cewar babbar cibiyar bincike ta musulunci ta gargadi musulmin duniya a kan su daina bijirewa dokokin da gwamnati ke sawa a kasashensu don yaki da cutar coronavirus, a daidai lokacin da kasar Masar ta sanar da karin albashi mai tsoka ga likitocinta masu aikin kawar da cutar Corona.
Gabas ta Tsakiya: Mafita kan COVID-19
COVID-19: Dokar hana zirga-zirga a Falasdinu da Lebanon da Saudiyya da Masar da sauran kasashe a Gabas ta Tsakiya.
Dakile COVID-19 a Gabas ta Tsakiya
Kasashen yankin Gabas ta Tsakiya sun dauki matakan dakile yaduwar annobar cutar Coronavirus.
Masar ta tsare wasu mata 'yan fafutuka
Yan sandan Masar sun kama wasu fitattun mata masu fafutuka
Jamus ta karfafa matakan yakar Coronavirus
Annobar Coronavirus ta sa gwamnatin Jamus haramta duk wani taro da zai hada jama'a fiye da dubu daya wuri guda.
Shirin Yamma 07.03.2020
Shirin wanda ya kunshi labaran duniya da Ra'ayin Malamai da Ji Ka Karu. Za a ji halin da ake ciki a Iran da wasu kasashen larabawa dangane da cutar nan ta coronavirus da ke yaduwa tamkar wutar daji yanzu a duniya.
Shirin Safe 03.03.2020
A wannan Talatar wasu jihohi fiye da 10 na Amirka ke zaben share fage na jam'iyar adawa ta Demokrats, a shirye-shiryen fitar da dantakarar da zai fafata da Shugaba Donald Trump a zabe wannan shekara.
Habasha ta zargin Amurka da kudundune
Amurka ta shiga tsakani don cimma tsakanin kasashenn uku da ke cin moriyar ruwan kogin na Nilu
Masar: Hukuncin kisa kan mutane 37
Kotu ta yanke hukuncin kisa kan mutane 37 kan laifukan ta'addanci da kuma taimaka wa kungiyar IS
Rawar marigayi Hosni Mubarak a Masar
Ya jagoranci mayakan sama lokacin yaki da Izra'ila a shekarar 1973, inda ya taimaka aka kwato yankin Sinai
Tsohon Shugaban Masar Mubarak ya rasu
Mubarak ya yi mulkin Masar na tsawon shekaru 30
Shirin Rana 15.02.2020
Shugaba Salva Kiir na Sudan ta Kudu ya ce ya karbi bukatar 'yan adawa na kasar game da batun sake mayar da kasar karkashin tsarin tarayya a wasu jihohi 10.
Shirin Yamma: 14.02.2020
Hukumar Lafoya ta kasar Masar ta tabbatar da samun wanda ya kamu da cutar Coronavirus a kasa Masar.
Ethiopia na gina Dam kan kogin Nilu dan samun makamashi
A daidai lokacin da kasashen yankin Nilu ke kokarin kammala tattaunawa kan batun aikin gina Dam da Ethiopiya za ta yi a saman kogin, DW ta kai ziyarar gani da ido wajen aikin ginin Dam din wanda ya haifar da rikicin diplomasiyya tsakanin Habashar da Masar.
Libiya: Ana taro kan rikicin kasar
Kasashe da ke makwabtaka da Libiya sun shiga fafutukar ganin an magance rikicin da ke kokarin durkusar da kasar.
Firaministan Habasha na ziyarar aiki a Afirka ta Kudu
Mahukuntan Masar sun zargi kasar Habasha da yunkurin haifar da tsaiko a samar da wadataccen ruwa a Masar
Libiya: Turkiyya za ta shiga rikici
A yayin da dakarun janar Khalifa Haftar ke dannawa birnin Tripoli na Libiya, Turkiyya za ta tura sojojinta kasar.
Masar ta lashe kofin matasa na Afirka
A wasannin Bundesligar kasar Jamus kungiyar Mönchengladbache na ci gaba da kasancewa a saman tebiri.
Musayar wuta tskanin Falasdinawa da Isra'ila
Ana cikin halin zaman dar-dar a yankin Zirin Gaza, duk da shiga tsakanin da kasar Masar ke kokarin yi.
Shirin Yamma: 29.10.2019
Bayan labarun duniya jigon rahotanni ya mayar da hankali kan takaddama dangane da biyan mafi karancin albashin ma'aika a jihohin Najeriya.
Saurari shirin rana 25.10.2019
Ambaliyar ruwa da tayi sanadiyyar rayukan mutane 16 tare da asarar dukiyoyi a kasar Masar
Za a warware takaddamar madatsar Nilu
Shugabannin kasashen Masar da Habasha sun amince da farfado da batun madatsar ruwan Nilu.
Al'umma sun fara juyawa shugaban kasar baya
Al'ummar kasar Masar da dama sun fara juyawa shugaban kasar baya bayan sun kaddadamar da sabuwar zanga-zanga
Shirin Safe. 26.09.2019
A cikin shirin za a ji cewa masu ruwa da tsaki kan sha'anin gudun hijira da ci rani daga sassa dabam-daban na duniya na wani taro a Masar don duba bukatar dage kangi ga mabukata yin hijira, a yayin da a Najeriya wani ci gaba ne aka samu ta fannin sufurin jama’a inda fasinja kan iya hayar babur tun daga gida.
Boren kawo karshen gwamnati a Masar
Zanga zangar nuna kyamar Al-Sisi ta barke a jihohin Masar
Amnesty ta nemi sakin masu zanga-zanga
Kungiyar Amnesty ta nemi gwamnatin Masar da ta gaggauta sakin masu zanga-zanga adawa da Shugaba Abdelfatah Al-Sisi.
An cafke masu zanga-zanga a Masar
'Yan sanda a Masar sun cafke sama da 'yan kasar 70 da suka yi zanga-zangar neman murabus din shugaba al-Sisi.
Shirin Rana: 07.09.2019
A cikin shirin za ku ji cewa kotu a kasar Masar ta yankewa wasu masu kaifin kishin addini hukuncin daurin rai da rai. Akwai sauran labarai da kuma shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Jiragen British Airways sun koma aiki a Masar
Kasar Masar ta fara fuskantar tsaiko a harkokin sufurin sama sakamakon fargabar tsaro
Bitar gasar cin kofin kwallon kafa ta Afirka ta 2019
Amfani da taimakon alkalancin bidiyo na daga cikin muhimmai da kuma bakin abubuwa da suka wakana a gasar AFCON 2019.
Shirin Rana: 21.07.2019
Za a ji kamfanin Lfthansa ya koma jigilar fasinjoji zuwa kasar Masar bayan dakatarwa na kwana guda
Aljeriya ta lashe kofin AFCON na 2019
An tsaurara matakan tsaro a filin wasan birnin Alkahira da kewaye gabanin karawar karshe ta gasar AFCON.
Ceto bakin-haure a Libiya
Masu gadin tekun Libiya sun kama jirgin ruwa dauke da bakin-haure fiye da 20
Wasanni: Abubuwan ban-mamaki a gasar cin kofin Afirka a Masar
AFCON: An kori Kamaru da Masar
A ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafa ta Afirka karo na 32 a kasar Masar an cire Masar mai masaukin baki da Kamaru.
Labarin Wasanni
Shirin ya duba gasar neman cin kofin kwallon kafar kasashen Afirka karo na 32 da ke gudana a kasar Masar.
AFCON: Masar ta tsaurara matakan tsaro
Za a yi amfani da irin jiragen marasa matuka don yin sintiri a filayen da za a yi gasar AFCON a Masar
Erdogan ya sha alwashi kan mutuwar Morsi
Masar ta soki shugaba Erdogan na Turkiyya bayan wasu kalami da yayi kan mutuwar tsohon shugaban kasar
An yi jana'izar tsohon shugaban Masar a makabartar talakawa
Dangin tsohon shugaban kasar Masar da ya mutu a kotu sun masa jana'aizar bankwana
Shirin yamma 17.06.2019
A cikin shirin za a ji cewar tsohon shugaban kasar Masar Muhammad Morsi ya rasu. Morsi ya gamu da ajalinsa ne bayan da ya yanke jiki ya fadi a kotu a lokacin da ake masa shari'a.
Tsohon shugaban Masar Morsi ya rasu a kotu
Morsi mai shekaru 67 ya rasu yayin da yake jawabi a gaban kotu a shari'ar da ake masa kan leken asirin kasa
Shirin:Rana 16-06-19
Shirin:Rana 16-06-19
Anyi Allah wadai da yan tawayen Houthi
Saudiya na fuskantar hare-haren martani daga 'yan tawayen Houthi na Yemen.
Cudanya tsakanin likitocin Masar da Najeriya
Cudanyar tsakanin jami'o'in Najeriya da Masar a fannin aikin likita.
Masar za ta saki dan jaridar Aljazeera
Wata kotu a kasar Masar ta ba da umarnin sake Mahmoud Hussein bayan shafe sama da shekaru uku a gidan yari
Shirin Yamma 19.05.2019
A cikin shirin za a ji cewa, wasu masu yawon bude ido a kasar Masar sun tsallaka rijiya da baya, bayan da suka tsira daga wani harin da aka kai, mutune 17 da ke cikin motar safa sun sami raunika bayan da wani bam ya daki motar da suke tafiya a ciki.
Harin kan masu yawon bude ido Masar
Masu yawon bude ido sun tsira daga harin bam a Masar lokacin da suke tafiya a cikin motar safa.
An sake fursunoni sama da 500 a Masar
Shugaba Abdel-Fattah al-Sissi na Masar ya yafe wa fursunoni 560 da ke tsare a gidan yari
Shugabannin kasashen Afirka za su yi tarukan gaggawa a Masar
Taron da zai gudana a ranar Talata zai kuma mayar da hankali kan dambarwar siyasar Sudan da rikicin kasar Libiya.
Masar na zaben raba gardama
Yayin da wutar juyin juya hali ke ci a wasu kasashen Afirka, Masar na zaben tabbatar da Shugaba al-Sisi kan mulki.
Shafin da ya wuce
Shafi 5 daga 18
Shafi na gaba