You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
ICC za ta tura sammaci ga wasu 'yan Rasha
Kotun ICC za ta tura sammaci kama wasu jami'an Rasha bisa zargin aikata laifukan yaki.
Yakin Ukraine ya kara cinikin makiamai
Kasashen Turai suna kara daura damarar yaki sakamakon kutsen da Rasha ta yi a Ukraine.
SIPRI: cinikin makamai ya karu a Turai
Cibiyar nazarin zaman lafiya SIPRI ta ce yawan makaman da ke shiga nahiyar Turai ya ninka a bara.
EU ta damu da harin Rasha a Zaporizhzhia
a
MDD ta tsawaita tukunkumai kan Sudan
Kwamitin sulhu na MDD ya tsawaita wa'adin takunkuman da aka saka wa kasar Sudan da shekara guda.
Antonio Guterres na ziyara a kasar Ukraine
MDD ta ce ci gaba da fitar da hatsi daka kasar Ukraine na da matukar muhimmanci.
Rasha na gab da karbe iko da garin Bakhmut
NATO ta ce akwai yiwuwar Rasha ta karbe iko da garin Bakhmut a 'yan kwanakin da ke tafe.
Ukraine: Matsaloli saboda harin Rasha
Hare-haren Rasha a Ukraine sun haifar da koma bayan tattalin arziki a Kyiv, shekara guda bayan mamayar Moscow.
Jamus ta gano wasu masu kutse ta intanet
Jamus ta sanar da gano wani gungun masu kutse ta intanet da ke da alaka da kasar Rasha.
China da Rasha na kawo cikas ga G20
Taron ministocin harkokin waje na G20
Tasirin sojojin Wagner a Afirka
Sojojin haya na Wagner suna kara fadada ayyukansu a sassan kasashen Afirka.
An kasa cimma matsaya a taron G20
Ministocin kudi na kasashen G20 sun kammala taronsu na shekara a Bangalo na Indiya ba tare da cimma matsaya guda ba.
Zelensky na sa ran ganawa da Xi Jinping
Yunkurin sasanta rikicin Ukraine da Rasha
Shekara guda da mamayen Rasha a Ukraine
Ta hanyar aikin 'yan jaridu ne duniya ke sanin irin ukubar da jama'ar Ukraine suke fuskanta tun bayan mamayen Rasha.
Chaina na kira da a tsagaita wuta a Ukraine
Chaina ta yi kira ga Rasha da Ukraine da su tattauna da juna don sasanta rikicin da suka shafe shekara guda suna yi.
Ukraine: Shekara guda da fara yaki
Ukraine na tunawa da ragayowar ranar da Rasha ta kaddamar da mamaya a kasar.
Shekara guda da fara yakin Rasha da Ukraine
A ranar 24 ga watan Fabarairun 2022, al'ummar Ukraine suka wayi gari da tashin bama-bamai.
Shirin Yamma 22-03-23
Shirin Yamma 22-03-23
Rasha ta fice daga cikin yarjejeniyar New Start
Kai ruwa rana tsakanin Amirka da Rasha
Biden: NATO ta kara karfi fiye da yadda ta ke a baya
Biden ya bukaci hadin kan kasashe domin tallafa wa Ukraine
Rasha ta janye na wucin gadi daga yarjejeniyar nukiliya
Putin ya cire kasarsa daga yarjejeniyar takaita makaman nukiliya
Chaina ta bijiro da wani sabon shirin tsaro
Chaina ta samar da wani sabon shiri da take fatan zai taimaka a kawo karshen fadan da ake a tsakanin Rasha da Ukraine.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi rahotanni na al'amuran da ke faruwa a sassan duniya da kuma labaran duniya ya zuwa ziyarar Shugaba Joe Biden na Amirka a Poland a wannan Talatar.
Kusan shekara daya da soma mamayar Ukraine
Babban burin Shugaba Joe Biden ya taimaka wa Ukraine domin ta samu nasara a kan abokiyar gabarta.
Cacar-baka a tsakanin Rasha da kasashen yamma
Fadar Kremlin ta zargi kasashen yamma da gaza neman mafita daga yakin da take gwabzawa da Ukraine.
Jamus ta ce Ukraine za ta galaba kan kutsen Rasha
Jamus ta ce tilas Ukraine ta samu galaba kan kutsen da Rasha ta kaddamar a kasar.
Shirin Rana
Mataimakiyar shugaban kasar Amirka Kamala Harris ta zargi Rasha da aikata laifukan yaki a fadan da suke gwabzawa da Ukraine
Faransa na son a karfafa tsaron Turai
Faransa ta bukaci kasashen Turai da su kara zuba hannun jari a kan harkokin tsaro, domin tabbatar da tsaro a Turai.
Jamus: Taron tsaro na birnin Munich
Fannin tsaron Jamus na bukatar karin kudi har Euro biliyan guda, shekara guda da fara yakin Rasha da Ukraine.
Rasha na fuskantar kalubale a Bakhmout
Ukraine: Takun saka tsakanin Wagner da sojojin Rasha
Ukraine: Karin makamai daga Norway
Norway ta bayyana cewa za ta aike wa Ukraine tankokin yakin nan kirar Leopard 2 takwas, baya ga karin wasu makamai.
NATO na dari-darin mika wa Ukraine jiragen yaki
Ministocin tsaro na NATO na gaggauta samar wa Ukraine da makamai da harsasai don kare kanta, amma ban da jiragen yaki.
NATO na darin mika wa Ukraine jiragen yaki
Ministocin tsaro na NATO na gaggauta samar wa Ukraine da makamai da harsasai don kare kanta, amma ban da jiragen yaki.
Shirin Rana
Za a ji kungiyar NATO ta ce babu batun karin wa'adin shugabanta karo na hudu bayan watan Oktoban 2023.
Rasha ta kai sabon hari a gabashin Ukraine
Rundunar sojojin saman Ukraine ta ce ta lalata makamai masu linzami da Rasha ta yi amfani da su wajen kai mata hari.
Rasha ta karfafa kawance da Afirka
Sergei Lavrov na kasar Rasha na ziyarar kasa ta ukku a Afirka cikin wannan mako
Zelensky na neman tallafin makamai a Turai
Shugaba Volodymyr Zelensky ya nuna tsananin bukatar samun makaman Turai masu cin dogon zango don tunkarar mamayar Rasha.
Shugaba Zelenskyy ya kai ziyara Britaniya
Shugaba Volodymr Zelenskyy ya yi jawabi a zauren majalisar dokokin Britaniya in da ya nemi taimakon makaman yakar Rasha.
Shirin Rana
An ci gaba da gwabza kazamin fada tsakanin dakarun Ukraine da na Rasha a yankunan gabashin Ukraine.
Mali za ta karfafa hulda da Rasha
Rasha ta yi alkawarin taimakon kasashen yankin Sahel na Afirka da ke fama da matsalolin tsaro.
Guterres ya yi gargadi kan makamin nukiliya
Fargaba na karuwa kan yaduwar yakin Ukraine
EU: Sake gina Ukraine da kudaden Rasha
Naman hanyoyin sake gina Ukraine da kudaden Rasha da kasashen yamma suka karbe.
Takunkumin Turai kan man fetur din Rasha
Takunkuman da Turai ta kakaba wa Rasha kan man fetur za su dagula hada-hadar makamashi a duniya.
Korar jami'an Rasha daga Ostriya
Ostriya ta sanar da korar wasu jami'an diflomasiyya na Rasha da ke kasar wadanda ta baiyana cewa ba a bukatar su.
Yan Zimbabwe sun yi cincirindon ganin Lukashenko
Shugaba Alexander Lukashenko na ziyarar aiki a kasar Zimbabwe da zummar kulla dangantakar diflomasiyya.
Rasha ta zafafa kai hare-hare a Ukraine
Shugaban Ukraine ya bukaci a hanzarta ba kasarsa tallafin makamai.
Koriya ta Arewa ta soki manufar taimaka wa Ukraine
Koriya ta Arewa ta zargi Amirka da rura wutar yakin Gabashin Turai a sakamakon taimaka wa Ukraine da ta yi da makamai.
Labaran Afirka da ke jaridun Jamus
Rikicin 'yan tawaye a Kwango da ziyarar ministan harkokin wajen Rasha a Afirka ta Kudu sun shiga jaridun Jamus.
An tabbatar da laifin amfani da makami mai guba
Bincike ya dora alhakin harin da aka kai da sinadari mai guba a Siriya kan rundunar sojin kasar.
Harin Rasha ya kashe mutane 11 a Ukraine
An sami karin mutanen da suka mutu yayin haren-haren da Rasha ta kaddamar a wasu birane na kasar Ukraine,
Shafin da ya wuce
Shafi 10 daga 44
Shafi na gaba