You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Safe
Za a ji yadda kasashen Jamus da Amirka ke shirin tallafa wa Ukraine da tankokin yaki na zamani
Shirin Yamma
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni har da halin da ake ciki kan yunkurin taimaka wa Ukraine da makaman yakar Rasha da ke ci gaba da samun nasarar a yakin na Gabashin Turai.
Taron taimakon Ukraine da makaman yaki
Kasashen yamma kimanin 50 na zaman taron neman karin taimakon makaman yaki ga Ukraine, domin kare kanta daga Rasha.
Baiyanar sojojin Turai a Kwango
Jamia'an diplomasiyyar yammacin Turai sun nuna damuwa da bullar sojojin gabashin Turai a Kwango.
Mali ta samu tallafin kayan yaki daga Rasha
Gwamnatin Mali ta samu sabbin jiragen yaki da jirage masu saukar ungulu daga Rasha da ke zama kawarta a fannin tsaro
Putin ya ja hankalin Yamma kan Ukraine
Kasar Rasha ta yi gargadin cewa mika wa Ukraine makamai masu cin dogon zango zai iya tsananta rikicin kyiv da Moscow.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni daga sassan duniya har da halin da ake ciki a Najeriya bayan wani taron na jam'iyyar APC mai mulki.
Rasha ta musanta hannu a kazamin harin Ukraine
Rasha ta karyata zargin da ake mata na hannu a kai wasu munanan hare-haren da suka salwantar da rayuka 40 a Ukraine.
Koma bayan arziki na daukar hankali a taron Davos
Shugabannin gwamnatoci da kamfanoni na duniya na halartar taron tattalin arziki a birnin Davos na kasar Switzerland.
Matsin arziki na daukar hankali a taron Davos
Shugabannin gwamnatoci da kamfanoni na duniya na halartar taron tattalin arziki a birnin Davos na kasar Switzerland.
Ukraine ta shiga damuwa kan atisayen hadin gwiwa
Ukraine da kasashen yamma aminanta sun shiga damuwa tun bayan da Rasha da Belarus suka soma wani sabon atisayen soja.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi rahotanni da labarai daga sassan duniya, har da halin da aka wayi gari bayan da Rasha da Belarus suka soma gudanar da wani sabon atisayen soja na hadin gwiwa.
Rasha ta kai hari gabashin Ukraine
Gomman mutane sun mutu a Ukraine sakamakon harin da Rasha ta kai gabashin kasar.
Burtaniya za ta turawa Ukraine makamai
Ukraine na dakon manyan makaman yaki daga Birtaniya.
Ukraine ta karyata ikirarin kwace garin Soledar
Ukraine ta karyata ikirarin Rasha na kwace iko da garin Soledar da ke da dimbin gishiri a gabashin kasar.
Rasha ta zafafa hare-hare kan Ukraine
Gwamnatin Ukraine ta karyata batun kwace iko da birnin Soledar da ke a yankin Bakhmut da bangaren Rasha ke ikirari.
Rasha tana ci gaba da kai hare-hare Ukraine
Gwamnatin Ukraine ta karyata batun kwace iko da birnin Soledar da ke a yankin Bakhmut da bangaren Rasha ke ikirari.
Musayar fursunoni sama da 40
Rasha da Ukraine sun amince da wani sabon shirin musayar fursunoni a tattaunawar da ba kasafai ake yi ba a Turkiyya.
Kungiyar NATO EU sun sanar da hadakar tsaro
NATO da EU sun ba da sanarwar wani hadin gwiwa da nufin tunkarar barazanar Rasha.
Rasha ta kai sabbin hare-hare a Kharkiv
Rasha ta kai hari Kharkiv bayan ziyarar ministar harkokin wajen Jamus.
Ukraine: NATO da EU sun lashi takobin kakkabe Rasha
NATO da EU sun shirya korar Rasha a Ukraine bayan wata yarjejeniya da suka kulla a kasar Beljiyum.
Tsaigata wuta ya ci tura a Ukraine
Ci gaba da gwabza yaki tsakanin Ukraine da Rasha
Putin na neman mutunta Kirsimeti Orthodox
Shugaban Putin ya umurci sojoji da su tsagaita bude wuta na sa'o'i 36 a Ukraine don mutunta bikin Kirsimeti na Orthodox
Faransa za ta bai wa Ukraine wani tallafi
Yayin da Ukraine ke fama da yaki da Rasha, Faransa ta ce za ta aika mata da wasu sabbin motocin sulke.
Ko mai Ukraine za ta bai wa Afirka?
Masharhanta na bayyana mabambantan ra'ayoyi, kan sabon yunkurin Ukraine na farfado da tasirinta a nahiyar Afirka.
Rasha: Bukatar ladabtar da wasu jami'an soji
'Yan majalisar Rasha sun bukaci a dauki matakin ladabtarwa kan wasu kwamdojin kasar.
Rasha ta ce sojojinta sun mutu a Ukraine
Hukumomin Rasha sun sanar da mutuwar mayakan kasar da ke yaki a Ukraine, bayan wani harin sojojin Ukraine.
Duniyar wasanni a bara da kuma bana
Abubuwa da dama suan faru, a fannin wasanni a shekarar da ta gabata ta 2022 da kuma wannan sabuwar shekara ta 2023.
Ukraine ta ce ta dakile hare-haren Rasha
Jiragen yakin Rasha 45 sun kai wa Ukraine hari. Amma hukumomin Kiev suka ce dakarunsu sun cafke jirage 12 daga cikinsu.
Rasha ta yi amfani da makami mai linzami a Ukraine
Rasha ta yi amfani da makami mai linzami a Ukraine, lamarin da tayar da hankulan hukumomi ciki har da Shugaba Zelensky.
Shirin yamma
Shugaban Rasha Vladimir Putin ya haramta sayar da mai ga kasashen da suka iyakance farashi ga makamashin Rasha
Jamus: Tallafin makamai ga kasar Ukraine
Gudumawar Jamus na makamai ga kasar Ukraine ya haura euro biliyan biyu
Jamus: Karin mafaka ga 'yan Ukraine
Majalisar dattawan Jamus ta yanke shawarar samar da sababbin gidaje, domin karin masu neman mafaka dubu10 daga Ukraine.
Jamus: Tsare dan leken asirin Rasha
Jami'an leken asiri na Jamus, sun tsare wani da ake zargin yana yi wa mahukuntan Rasha leken asiri a kasar.
Hari a sansanin soji ya hallaka jami'an tsaro
Hari a sansanin sojin Rasha ya hallaka jami'an tsaro.
Rasha ta kai hari Kherson
Mutane 10 sun mutu a Kherson sakamakon harin da Rasha ta kai yankin.
Neman mafita kan rikicin Ukraine
Shugaban Vladimir Putin na Rasha ya ba da alamun amincewa da hawa teburin tattaunawa.
Shugaba Zelenskyy ya ce Ukraine na nan daram
Shugaban kasar Ukraine ya ce kasarsa na nan daram duk kuwa da yakin nan da Rasha ta kaddamar a kanta.
Ziyarar Zelensky a Amurka
A wannan Larabar ce a ke saran shugaba Volodymyr Zelensky na Ukraine zai kai ziyara a Amurka.
Steinmeier ya nemi daukin Xi a yakin Ukraine
Shugaban Jamus ya yi kira ga shugaban Chaina da ya yi amfani da tasirinsa kan Putin wajen kawo karshen yakin Ukraine.
Ukraine na gasa wa Rasha aya a hannu-Wolodymyr Selensky
Wolodymyr Selensky: Dakarun Ukraine sun kashe na Rasha kusan dubu daya a Ukraine
Tarayyar Turai ta kayyade
Rasha ta soki tarayyar Turai kan matakinta na kayayyade farashin makamashin gas daga sabuwar shekara.
Fargaba kan ganawar Putin da Lukashenko
Shugaba Volodymr Zelensky ya baiyana fargabar kara kai ma Ukraine farmaki a yayin ziyarar Shugaba Putin a Belarus.
Jamus ta bude tashar karbar gas ta teku
Jamus ta gina tashar adana makamashin gas din da za a fara tura mata ta jirgin ruwa a maimakon bututu.
Shirin Yamma
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni da suka hadar da na shirin babban zabe a Tunusiya. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
EU. Takunkumi karo na tara ga Moscow
EU ta kakaba takunkumi karo na tara cikin wannan shekara a kan Rasha, sakamakon mamaye Ukraine.
EU ta sake kakabwa Rasha takunkumi
Shugabannin kasashe mambobin kungiyar Tarayyar Turai EU 27, sun amince da kakabawa Rasha sabon takunkumi.
Shugaban Amirka na taro da shugabannin Afirka
Shugababnnin kasashen Afirka kusan 50 suna taro da shugaban kasar Amirka kan karfafa hulda tsakanin bangarorin.
Shugaba Zelenskiy zai tattauana da G7
Shugabannin manyan kasashe masu karfin masana'antu na G7, za su tattauna da Shugaba Volodymyr Zelenskiy na Ukraine.
Rasha ta daure wani mai sukar gwamnati
Rasha ta zartas da hukuncin daurin shekaru sama da takwas kan dan adawa Ilya Yashin bisa laifin yada labaran karya.
Shafin da ya wuce
Shafi 11 daga 44
Shafi na gaba