You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Yakin Ukraine ya kara cinikin makiamai
Kasashen Turai suna kara daura damarar yaki sakamakon kutsen da Rasha ta yi a Ukraine.
SIPRI: cinikin makamai ya karu a Turai
Cibiyar nazarin zaman lafiya SIPRI ta ce yawan makaman da ke shiga nahiyar Turai ya ninka a bara.
Kwango: 'Yan M23 za su ajiye makamai
Kokarin wanzar da zaman lafiya a Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango, tsakanin gwamnati da 'yan tawayen M23.
Shirin yamma
A cikin shirin za a ji cewar tawagar kungiyar tarayar Turai EU da ke sa ido kan zaben Najeriya ta bayyana mahangarta kan yadda zaben ya gudana da ma yadda ake tattara sakamako.
A Ingila Tottenham ta lallasa Chelsea da ci biyu
Dan wasan kwallon Tennis din nan Novak Djokovic ya zamo mafi shahara a duniya a bangaren maza da mata baki daya.
Chaina na kira da a tsagaita wuta a Ukraine
Chaina ta yi kira ga Rasha da Ukraine da su tattauna da juna don sasanta rikicin da suka shafe shekara guda suna yi.
Bakin haure sun mutu a kokarin shiga Turai
Bakin haure akalla 18 aka tabbatar sun mutu a sakamakon rashin iska a cikin wata motar dakon kaya a kasar Bulgariya.
Faransa na son a karfafa tsaron Turai
Faransa ta bukaci kasashen Turai da su kara zuba hannun jari a kan harkokin tsaro, domin tabbatar da tsaro a Turai.
Tarayyar Turai: Karin tallafi ga Siriya
Kungiyar Tarayyar Turai EU, ta aike karin kayan agaji ga wadanda bala'in girgizar kasa ya rutsa da su a akasar Siriya.
Bakin haure sun nitse a ruwan Libiya
Majalisar Dinkin Duniya ta ce gomman bakin haure sun nutse a Bahar Rum a kokarinsu na neman shigowa Turai.
Daina hawa motoci masu amfani da fetur
Nan da 2035, za a daina sayar da motoci masu amfani da man fetur da kuma diesel a kasashen kungiyar Tarayyar Turai.
Siriya na fatan sasantawa da abokan gaba
Siriya na fatan fita daga matsayin saniyar ware a tsakanin al'ummomin kasa da kasa a sakamakon tasirin girgizar kasa.
Turkiya da Siriya za su samu tallafin EU
EU ta yi alkawarin bai wa Turkiya da Siriya biyo bala'in girgizar kasa
Zelensky na neman tallafin makamai a Turai
Shugaba Volodymyr Zelensky ya nuna tsananin bukatar samun makaman Turai masu cin dogon zango don tunkarar mamayar Rasha.
Shugaba Zelenskyy ya kai ziyara Britaniya
Shugaba Volodymr Zelenskyy ya yi jawabi a zauren majalisar dokokin Britaniya in da ya nemi taimakon makaman yakar Rasha.
EU: Sake gina Ukraine da kudaden Rasha
Naman hanyoyin sake gina Ukraine da kudaden Rasha da kasashen yamma suka karbe.
Takunkumin Turai kan man fetur din Rasha
Takunkuman da Turai ta kakaba wa Rasha kan man fetur za su dagula hada-hadar makamashi a duniya.
Horas da sojojin Ukraine dabarun yaki
EU ta kara adadain sojojin Ukraine da take horas wa dabarun yaki.
Yan Zimbabwe sun yi cincirindon ganin Lukashenko
Shugaba Alexander Lukashenko na ziyarar aiki a kasar Zimbabwe da zummar kulla dangantakar diflomasiyya.
Turkiyya ta bukaci mutanenta su rage zuwa Turai
Hukumomin Ankara sun ce sabon kin jinin Musulunci na bunkasa a kasashen Turai.
Koriya ta Arewa ta soki manufar taimaka wa Ukraine
Koriya ta Arewa ta zargi Amirka da rura wutar yakin Gabashin Turai a sakamakon taimaka wa Ukraine da ta yi da makamai.
Dangantakar Jamus da Faransa ta cika shekaru 60
Faransa da Jamus: Manufa daya don cigaban kasashen da ma nahiyar Turai.
EU na fargaba kan makomar zaben Najeriya
Manyan kasashen yammaci na Turai sun gargadi 'ya'yansu da su kaucewa ziyartar Najeriya.
Taron taimakon Ukraine da makaman yaki
Kasashen yamma kimanin 50 na zaman taron neman karin taimakon makaman yaki ga Ukraine, domin kare kanta daga Rasha.
Baiyanar sojojin Turai a Kwango
Jamia'an diplomasiyyar yammacin Turai sun nuna damuwa da bullar sojojin gabashin Turai a Kwango.
Kungiyar NATO EU sun sanar da hadakar tsaro
NATO da EU sun ba da sanarwar wani hadin gwiwa da nufin tunkarar barazanar Rasha.
Ukraine: NATO da EU sun lashi takobin kakkabe Rasha
NATO da EU sun shirya korar Rasha a Ukraine bayan wata yarjejeniya da suka kulla a kasar Beljiyum.
EU ta damu ziyasar Ben-Gvir a Al-Aqsa
Kungiyar Tarayyar Turai, ta yi suka kan ziyarar da ministan tsaron Isra'ila ya kai Masallacin Al-Aksa.
An kama wani dan Libiya mai sarafar baki
Nijar: Farautar rmasu safarar bakin haure
EU: Babu adalci a gwajin corona ga matafiya daga China
EU ta fidda matsayi kan gwajin Corona ga matafiya daga China
Jamus na kan gaba wajen karbar 'yan gudun hijira a Turai
Jamus na a sahun gaba daga kasashen da aka fi tambayar neman mafaka a Turai
Tarayyar Turai ta kayyade
Rasha ta soki tarayyar Turai kan matakinta na kayayyade farashin makamashin gas daga sabuwar shekara.
Shirin Yamma
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni da suka hadar da na shirin babban zabe a Tunusiya. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
EU. Takunkumi karo na tara ga Moscow
EU ta kakaba takunkumi karo na tara cikin wannan shekara a kan Rasha, sakamakon mamaye Ukraine.
EU ta sake kakabwa Rasha takunkumi
Shugabannin kasashe mambobin kungiyar Tarayyar Turai EU 27, sun amince da kakabawa Rasha sabon takunkumi.
Cafke masu safarar mutane a Girka
Mahukuntan kasar Girka sun sanar da tsare wasu Turkawa hudu, sakamakon zarginsu da safarar bakin haure.
Turai na yin nazari kanmatsalar makamashi
EU na neman mafita ga rikicin makamashi
Kamen masu taya Maroko murna a Turai
Masu bikin taya Maroko nasarar da ta samu a Katar a nahiyar Turai, sun shiga komar jami'an tsaro.
EU na binciken aikata laifin cin hanci da rashuuwa
An sauke mataimakiyar shugabar majalisar dokokin Turai bisa zargin aikata laifin cin hanci
Cinikin makamai ya bunkasa a duniya- SIPRI
Cinikin makaman da kamfanonin duniya ke yi ya karu, duk da cewa wakai wasu matsaloli da aka fuskanta a bara.
Fargaba kan yunkurin kwace birnin Bakhmut
Kasashen yamma na baiyana fargaba kan wani sabon yunkurin Rasha na kwace ikon birnin Bakhmut da ke Ukraine.
Barazanar rufe Twitter a Turai
Barazanar rufe Twitter a nahiyar Turai.
Ukraine za ta samu tallafin NATO
Taron na NATO zai tattauna yadda kungiyar za ta tallafa wa Ukraine magance matsalar makamashi.
Nijar: Tallafin makamai daga Turai
A wani mataki na taimakon sojojin Nijar a yaki da ta'addanci, Jamus da kungiyar EU sun ba ta tallafin kayan yaki.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa, al'umomin jihohin Bauchi da Gombe a Najeriya na murna kan samun man fetur a jihohin. Majalisar dokokin tarayyar Turai ta cika shekaru 70 da kafuwa.
Majalisar dokokin EU ta cika shekaru 70
Majalisar dokokin Tarayyar Turai ta cika shekaru 70 tun bayan kafuwarta
Majalisar dokokin EU ta cika shekaru 70 da kafuwa
Majalisar dokokin Kungiyar Tarayyar Turai ta EU wadda ke da wakilai 705 daga ta cika shekaru 70 da kafuwa.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa, a nan Turai, masu zanga-zangar adawa da matsalar sauyin yanayi sun fito da sabbin salon bore, inda suke lalata mahimman kayayyakin tarihi da kuma gine-ginen gwamnati. A jihar Kano da ke a tarayyar Najeriya, takaddamar ta kunno kai a tsakanin jiga-jigan jam'iyya mai mulki ta APC a jihar.
Carlo Ancelotti ya kafa tarihi a gasar zakarun Turai
Carlo Ancelotti ya daga tuta bayan da ya kasance mai horar da 'yan wasa na farko da ya ci wasanni 103
'Yan wasan da suka fi jefa kwallo a wasan zakarun Turai
Robert Lewandowski na Barcelona da Thomas Müller na Bayern Munich sun zura kwallo a tarihin gasar zakarun Turai.
Shafin da ya wuce
Shafi 6 daga 37
Shafi na gaba