You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Iran ta kakaba wa 'yan Turai takunkumi
Iran ta kakaba takunkumi kan cibiyoyi da daidaikun mutane da kafafen yada labarai da ke kasashen kungiyar Tarayyar Turai
Jami'an Turai sun taya Birtaniya murna
Shugaban majalisar gudanarwar Turai Charles Michel da Roberta Metsola da majalisar wakilai sun taya Sunak murna.
'Yan gudun hijira sun samu sabbin gidaje a Borno
Shirin Raya Kasa na Majalisar Dinkin Duniya ya samar da gidaje 804 ga wadanda rikicin Boko Haram ya lalata wa gidaje.
Turai na neman mafita game da matsalar makamashi
Shugabannin kasashen Turai sun amincewa da bin tafarki daya wajen samar da mafita kan matsalar makamashi da ke addamarsu
Turai na neman mafita kan makamashi
Shugabannin kasashen Turai sun amincewa da bin tafarki daya wajen samar da mafita kan matsalar makamashi da ke addamarsu
EU ta cimma matsaya kan tsadar makamashi
Shugabannin kungiyar EU sun cimma matsaya ta daukar matakan magance matsalar makamashi.
EU: Gaza cimma matsaya kan matsalar makamashi
Shugabannin kasashen Turai sun gaza cimma matsaya kan tsadar farashin makamashi.
EU ta shirya kara wa Ukraine karfin yaki
Manyan jami'an diflomasiyyar kasashen Tarayyar Turai, sun amince da bai wa Ukraine karin kudade da horo ga sojoji.
Iran ta shirya wa matakin EU
Iran ta yi alkawarin maida martani ga Tarayyar Turai, bayan EU ta ce za ta yi wani abu game da mutuwar Mahsa Amini.
Yunkurin shiga nahiyar Turai ta barauniyar hanya
An sami karuwar masu yunkurin shiga Turai ta barauniyar hanya.
Turai na goyon bayan zanga-zanga a Iran
Al'ummar Turai na fitowa kan tituna domin nuna goyon bayan zanga-zangar Iran, yayin da EU ta kudiri aniyar daukar mataki
EU ta yi tir da harba makami mai linzami a Japan
Kungiyar EU ta yi Allah wadai da harba makami mai linzami da Koriya ta Arewa ta yi a sararin samaniyar Japan.
Turai na goyon bayan zanga-zanga a Iran
Al'ummar Turai na fitowa kan tituna domin nuna goyon bayan zanga-zangar Iran, yayin da EU ta kudiri aniyar daukar mataki
Yunkurin daidaita farashin makashi a Turai
Tsadar makamashi na da hankalin Turai
Shirin Yamma
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni da suka hadar da na kokarin kungiyar Habaka Tattalin Arzikin Afirka ta Yamma ECOWAS ko CEDEAO na shawo kan matsalar kwararar bakin haure da ke bi ta Jamhuriyar Nijar zuwa Turai. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka asaba gabatar muku.
Dandalin Matasa: 22.09.2022
Shirin na wannan lokaci, ya tattauna ne da wasu mataasa da suka kawo ziyara Turai. Ko ya ziyarar ta kaya?
EU za ta kara wa Rasha tsauraran takunkumi
Kasashen kungiyar EU za su dauki tsauraran takunkumi a kan Rasha
Dokar bai daya ta shawo kan matsaloli a Turai
Turai za ta samar da dokar bai daya don shawo kan kalubale
Saurari shirin yamma
Majalisar Turai ta yi Allah wadai da tabarbarewar demokradiyya a Hungary a karkashin Framinista Viktor Orban.
EU za ta yaki hauhawar farashin makamashi
Ursula von der Leyen ta ce EU za ta samar da dokar da za ta katse hauhawar farashin wutar lantarki da sauran makamashi.
EU na son Rasha ta rage harajin gas
Gwamnatin Rasha ta fusata da wata sabuwar sanarwar Tarayyar Turai kan kayyade farashin iskar gas din kasar.
Erdogan:"Turai na girban abin da ta shuka"
Shugaba Erdogan na Turkiyya ya zargi Turai da jefa kanta cikin matsalar makamashi bayan takunkumkin da ta aza wa Rasha.
Rasha za ta ci gaba da rufe gas dinta
Kamfanin samar da iskar gas na Rasha Gazprom ya ce ba zai bude bututunsa na Nord Stream 1 mai samr da iskar gas.
Bukatar tabbaci kan batun nukiliyar Iran
Tehran na bukatar tabbacin kan sabon yunkurin farfado da yarjejeniyar nukiliyar da ta cimma a shekarar 2015.
Farfado da huldar Maroko da Jamus
Kokarain karfafa dangantakar da ta yi tsami a watan Maris din bara, tsakanin Jamus da Maroko.
Kasashen Turai na ci gaba da tallafa wa Ukraine
Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Sholz ya bayyana cewa Berlin na ci gaba da taimakawa Ukraine.
Karancin ruwa a kogin Rhine
Kafewar koguna a Turai ya haifar da matsalar zirga-zirga jiragen ruwa.
Rasha: Katse makamashin gas ga Turai
A karo na biyu cikin wannan shekara, Rasha ta sake sanar da katse tura makamashin gas ga Turai ta bututun Nord Stream 1.
EU ta kasa sasanta rikicin Balkan
EU za ta ci gaba da kokarin sasanta Kosovo da Sabiya bayan da aka tashi daga zaman ba tare da an cimma matsaya ba.
Bakin haure sun shiga Turai ta barauniyar hanya
Jama'a da dama sun kwarara a Turai ta barauniyar hanya musamman daga Afghanistan da Turkiyya da Siriya.
An soma wasannin lig na bana
Yan tawagar wasan kasar Sri Lanka sun yi batan dabo daga gasar Commonwealth a Britaniya.
Najeriya: Rashin tabbas na kara girma a zukatan jama'a
Afirka a Jaridun Jamus: Tsoro da fargaba a zukatan 'yan Najeriya
Shimfida bututun gas daga Najeriya zuwa Turai
Kasashen Najeriya da Nijar da Aljeriya sun cimma yarjejeniyar shimfida bututun iskar gas daga Najeriya zuwa Turai.
Shimfida bututun Gas daga Afirka zuwa Turai
Kasashen Afirka sun sanya hannu kan yarjejeniyar bututun gas zuwa Turai
Shirin safe
Kasashen Afirka masu arzikin mai sun sanya hannu kan yarjejeniyar shimfida bututun gas zuwa nahiyar Turai
Rasha ta rage sayar da makamashin gas
An soma baiyana damuwa kan matakin da Rasha ta dauka na soma rage yawan makamashin da take sayar wa kasashen Turai.
EU za ta rage amfani da makamashin Gas
Kasashen EU za rage amfani da makamashi da kashi 15 cikin dari
EU ta samar da riga-kafin kyandar biri
Hukumar Tarayyar Turai, ta amince da riga-kafin agana a matsayin riga-kafi a cutar kyandar biri da ke barazana a duniya.
Tankiya a kan Jana'izar José Eduardo dos Santos
Turai na shirin amfani da gas din Afirka
Bude bututun Nord Stream 1
Rasha ta bude bututun Nord Stream 1
Yadda ake shan askirim kullum a Jamus
Jamus na zaman guda daga cikin kasashen da aka fi cinkin askirim, mun ziyarci wajen sayar da askirim din a Bonn.
Ci gaba da katse makamashin gas
Putin ya yi barazanar ci gaba da katse makamashin gas ga kasashen Turai.
Zafin rana ya kai kololuwa a kasashen Turai
Faransa ta fuskanci zafin rana da ba ta taba ganin irinsa ba a tarihi sakamakon sauyin yanayi, kamar wasu kasashen Turai
Labarin Wasanni 18.07.2022
Akwai matsalolin kwallon kafa a Jamhuriyar Nijar sai yadda China ba za ta gaza karbar bakuncin gasar kasashen Asiya ba.
Spaniya da Faransa na fama da wutar daji
Tsatsanin zafi na kara ta'azzara a nahiyar Turai
Afirka a Jaridun Jamus: Turai na nuna sha'awar man Najeriya
Afirka a Jamridun Jamus: Najeriya na da ingantaccen tsari na tura mai mai tarin yawa da ke ba wa Turai sha'awa
EU: Kayayyaki sun yi tsada saboda yakin Ukraine
Mamayen Rasha a Ukraine ya haifar da tsadar rayuwa a kasashen Turai
EU ta kara wa Ukraine miliyoyin kudi
Tarayyar Turai ta sake mika wa Ukraine wasu kudade da take ganin za ta iya amfani da su wajen kyautata al'amura a kasar.
Darasin Rayuwa 08.07.2022
Shin kuna cikin masu sha'awar zuwa Turai ta barauniyar hanya? A cikin shirin na wannan makon, za ku ji zahirin irin yadda wannan tafiya mai cike da kasada take.
Matashin da ya koma Afirka daga Turai
Duk da cewa Abraham Djollo ba ya samun tallafi na gudanar da ayyukansa, matashin dan kasuwan na cike da fata na gari
Shafin da ya wuce
Shafi 7 daga 37
Shafi na gaba